Country in West Africa, south of the country of Niger. Official name: Federal Republic of Nigeria. <> 'yantacciyar ƙasa da take Afrika ta yamma, wadda ta yi iyaka da Kamaru daga gabas, Nija daga arewa, da Benin daga yamma, da kuma tekun Atlantika daga kudu.