Saudiyya
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Proper noun
Sàudiyyā̀ f
- Saudi Arabia; ƙasar Maka/Makka/Makkah/Mecca
- A cikin shirin namu na wannan safiya ta Alhamis, za a ji cewa Amurka ta ƙulla wata babbar yarjejeniyar samar da nukiliya da Saudiyya duk da damuwar da ake nuna ta bazuwar nukiliya a Gabas ta Tsakiya.
In our program this Thursday morning, you will hear that the United States signed a major nuclear cooperation agreement with Saudi Arabia despite concerns about nuclear proliferation in the Middle East. --HausaRadio.net/2026-07-23#1
- A cikin shirin namu na wannan safiya ta Alhamis, za a ji cewa Amurka ta ƙulla wata babbar yarjejeniyar samar da nukiliya da Saudiyya duk da damuwar da ake nuna ta bazuwar nukiliya a Gabas ta Tsakiya.
- See also Saudiya