Toggle menu
25K
779
183
165.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:Monday

Discussion page of Monday


Glosbe's example sentences of Monday [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar Monday:
    1. ▪ The Memorial will be held on Monday, April 14, 2014.
      Za a yi taron Tuna da Mutuwar Yesu a ranar Litinin 14 ga Afrilu, 2014. [2]

    2. In 2014, the Memorial falls on Monday, April 14, after sundown.
      A shekara ta 2014, za a yi taron Tunawa da Mutuwar Yesu a ranar Litinin 14 ga Afrilu, bayan faɗuwar rana. [3]

    3. Four days later, on Monday the 25th, I received a call from Brooklyn asking if I could travel to Haiti—the following day if possible!
      Bayan kwana huɗu, a ranar Litinin 25 ga watan, na samu kira daga Brooklyn kuma suka tambaye ni ko zan iya zuwa ƙasar Haiti, idan zai yiwu wan shekare! [4]

    4. “On Monday night, February 16, 1942,” recalled Carey Barber, who at that time was serving at the world headquarters in Brooklyn, New York, “all the male members of the Brooklyn Bethel family were invited to enroll in what would later be known as the Theocratic Ministry School.”
      Ɗan’uwa Carey Barber, wanda ya yi hidima a hedkwatarmu da ke Brooklyn a Amirka, ya ce: “A daren Litinin, 16 ga Fabrairu, 1942, an gaya wa dukan ’yan’uwa maza da ke hidima a Bethel na Brooklyn su shiga makaranta da yanzu ake kira Makarantar Hidima ta Allah.” [5]

    5. In addition, beginning Saturday, March 22, and continuing until the Memorial on Monday, April 14, we will participate in an enjoyable campaign to invite others to attend the Memorial.
      Ƙari ga haka, somawa daga ranar Asabar, 22 ga Maris zuwa ranar Litinin, 14 ga Afrilu, za mu yi kamfen na gayyatar mutane su halarci taron Tuna da Mutuwar Yesu. [6]

    6. They held those meetings on Monday, Wednesday, Friday, and twice on Sunday.
      Suna yin waɗannan taron a ranar Litinin da Laraba da Jumma’a da kuma sau biyu a ranar Lahadi. [7]

    7. ▪ The Memorial for 2014 will be on Monday, April 14.
      ▪ Za a yi taron Tunawa da Mutuwar Yesu na shekara ta 2014 a ranar Litinin, 14 ga Afrilu. [8]

    8. Because we did not have a place of our own to go to between congregations, we stayed through Monday, traveling tothe next congregation on Tuesday morning.
      Domin ba mu da masauƙi na kanmu, mukan kasance da su har ranar Litinin, kuma mu ziyarci wata ikilisiya a ranar Talata da safe. [9]

    9. What is now called the Watchtower Bible School of Gilead began on Monday, February 1, 1943.
      An soma makarantar a ranar 1 ga Fabrairu, 1943. [10]

    10. ▪ Beginning with the classes that will be held toward the end of the 2014 service year, the Pioneer Service School will be taught in six days, Monday through Saturday.
      ▪ Daga ƙarshen shekarar hidima ta 2014, za a gudanar da Makarantar Hidima ta Majagaba cikin kwana shida, wato daga ranar Litinin zuwa ranar Asabar. [11]

    11. Monday, April 2
      A Ranar Litinin, 2 ga Afrilu [12]

    12. On Monday, Saphira went to the job location to be trained by the worker she was to replace.
      A ranar Litinin, sai Saphira ta je baƙin aiki don wadda za ta sauya ta koya mata aikin. [13]

    13. Hence, congregations of Jehovah’s Witnesses around the earth have been informed that Nisan 14 will begin at sunset on Monday, April 14, 2014.
      Don hakan, an sanar da ikilisiyoyin Shaidun Jehobah a faɗin duniya cewa ranar 14 ga Nisan za ta soma da faɗuwar rana, a ranar Litinin, 14 ga Afrilu, 2014. [14]

    14. Visitors are welcome to take a guided tour of any of our branch offices, Monday through Friday.
      Anamarabtar baƙi da suke zuwa ofishin reshe kuma ana kai su yawon buɗe ido daga ranar Litinin zuwa Jumma’a. [15]

    15. 7 Upon arriving at the temple on Monday, Nisan 10, Jesus acts on what he saw the preceding afternoon.
      7 Da ya isa haikalin ranar Litinin 10 ga watan Nisan, Yesu ya aikata a kan abin da ya gani da rana a ranar da ta shige. [16]

    16. This year, Nisan 14 begins on Monday, April 2, at sundown.
      Wannan shekarar ranar 14 ga Nisan ta faɗi a ranar Litinin 2 ga Afrilu, farawa da faɗuwar rana. [17]

    17. Out of the blue, the girl said: ‘You should go to my school first thing Monday morning.’
      Farat ɗaya, yarinyar ta ce: ‘Ki je makarantarmu a ranar Litinin da safe.’ [18]

    18. “I would leave early Monday morning and come back Thursday evening,” said David.
      “Ina barin gida da sassafen Litinin kuma in dawo ranar Alhamis da yamma,” in ji David. [19]

    19. If your congregation normally has a meeting on Monday, it should be switched to another day of the week if the Kingdom Hall is available.
      Idan Litinin ranar taron ikilisiyarku ne, za ku iya mai da taron zuwa wata rana dabam da ba a amfani da Majami’ar Mulkin a makon. [20]


Retrieved Wed Mar 06 2019 09:26:09 GMT-0500 (EST) via [21]