Talk:acquainted
Discussion page of acquainted
More actions
Glosbe's example sentences of acquainted [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar acquainted:
- Indeed, our ability to resist the Devil and his agents begins with a determination to be acquainted with God’s standards and to adhere to them fully.
Hakika, don mu yi tsayayya da Iblis muna bukatar mu san mizanan Allah kuma mu yi rayuwa da ta jitu da su. [2] - Why not become better acquainted with them and decide for yourself whether they truly have God’s backing?
Me zai hana ka sanin su kuma ka yanke wa kanka shawara ko da gaske ne suna da goyon baya daga Allah? [3] - 10 This will enable you to get better acquainted with some Christian elders, who shepherd the flock of God.
10 Wannan zai taimaka maka ka san wasu dattawa Kiristoci, waɗanda suke kiwon garken Allah. [4] - 12:10) If the short-term memory of an elderly brother is beginning to fail, we could encourage him to recount earlier experiences—even from childhood—or to tell us how he became acquainted with Bible truth.
12:10) Idan ɗan’uwa tsoho ya soma yawan mantuwa, za mu iya ƙarfafa shi ya gaya mana wasu abubuwa da suka faru a dā ko kuma ya gaya mana yadda ya koyi gaskiyar Littafi Mai Tsarki. [5] - IT IS the desire of Jehovah’s Witnesses that you become better acquainted with them.
SHAIDUN Jehovah suna so ka sarƙu da su sosai. [6] - When Solomon wrote these words, he already was acquainted with the “lady, even ladies.”
Lokacin da Sulemanu ya rubuta waɗannan kalmomin, ya riga ya sarƙu da “mace, har ma ’yan mata.” [7] - In order to get acquainted with Mary, we need to look beyond many preconceptions about her that are promoted in various religions.
Domin mu san Maryamu sosai, muna bukatar mu duba fiye da ra’ayoyi masu yawa da addinai dabam dabam suke ɗaukakawa game da ita. [8] - To find out, let us get acquainted with some who are presently serving in Mexico.
Bari mu ɗan ji daga bakin waɗanda suke hidima a ƙasar Meziko. [9] - It was not easy arranging these showings, yet it was satisfying to see the fine response of the people as they got acquainted with the international aspect of Jehovah’s organization.
Ƙari ga haka, shirya yadda za a nuna wannan fim ba shi da sauƙi, amma muna farin ciki sosai yayin da mutane suke sanin yadda ƙungiyar Jehobah take gudanar da ayyukanta a dukan duniya. [10] - (Exodus 2:11-15) If Moses was to be used by God, he had to become better acquainted with Jehovah’s ways.
(Fitowa 2:11-15) Idan Allah na so ya yi amfani da Musa, dole ne Musa ya fahimci hanyoyin Jehobah sosai. [11] - Conclude by briefly encouraging all to become well-acquainted with the magazines and to share enthusiastically in their distribution.
A ƙarshe, ka ƙarfafa dukan ’yan’uwa su karanta mujallunmu da kyau kuma su ƙoƙarta su ba mutane mujallun da himma. [12] - Being acquainted with the loving provisions of that law made the psalmist happy, despite the hardships brought upon him by his opposers.
Amfanin bin dokar Allah ne ya sa mai zabura farin ciki, duk da wahala da ya fuskanta daga magabtansa. [13] - 4:11) Paul touched only on the high points, his readers being well-acquainted with the details of Abraham’s life.
4:11) Kiristoci Ibraniyawa sun riga sun san game da rayuwar Ibrahim da iyalinsa, saboda haka, Bulus ya ambata wasu cikin ayyukansu na bangaskiya kawai. [14] - How can following the Christ help us to become intimately acquainted with Jehovah?
Yaya bin Kristi zai taimake mu mu san Jehobah sosai? [15] - “As he was aglow with the spirit,” says the Acts account, “he went speaking and teaching with correctness the things about Jesus, but being acquainted with only the baptism of John.”
“Domin yana da zafin himma a ruhu,” in ji labarin Ayyukan Manzanni, “ya yi ta zance, yana koyarwa da zancen Yesu bisa ga hankali, baftismar Yohanna kaɗai ya ke sane da ita.” [16] - However, it was evident that Apollos was “acquainted with only the baptism of John.”
Amma, a bayyane yake cewa Afolos “baftismar Yohanna kaɗai ya ke sane da ita.” [17] - And if I have the gift of prophesying and am acquainted with all the sacred secrets and all knowledge, and if I have all the faith so as to transplant mountains, but do not have love, I am nothing.
Idan ina da annabci kuma, har kuwa na san dukan asirai da dukan ilimi kuma; idan ina da bangaskiya duka kuma, har da zan cira duwatsu, amma ba ni da ƙauna, ni ba komi ba ne. [18] - 6, 7. (a) What is one way in which shepherds become better acquainted with the sheep?
6, 7. (a) Wace hanya ɗaya ce makiyaya za su san tumakin sosai? [19] - The 5th chapter of Paul’s letter to the Romans beautifully describes how sinners, once alienated from God, became acquainted with Jehovah’s love.
Sura ta 5 ta wasiƙar Bulus zuwa ga Romawa ta kwatanta da kyau yadda masu zunubi, da a dā suke a ware daga Allah suka saba da ƙaunar Jehovah. [20] - If you get well-acquainted with the lyrics and the music at home, you will no doubt be able to sing out more confidently at the Kingdom Hall.
Idan ka saɓa da waƙoƙin a gida, babu shakka za ka iya rera ta sosai a Majami’ar Mulki. [21] - As a traveling missionary, Paul was well-acquainted with the religious practices and philosophical scruples of diverse people.
Da yake mai wa’azi ne a ƙasashen waje, Bulus ya san ayyukan addini da kuma ra’ayin mutane da yawa. [22] - 2 We enjoy getting better acquainted with those whom we love.
2 Muna jin daɗin ƙara sanin waɗanda muke ƙauna. [23] - How happy we are to be acquainted with Jesus, a public servant through whom we can render acceptable worship to Jehovah!—John 14:6.
Muna farin ciki cewa mun sarƙu da Yesu, mai hidima da ta wurinsa za mu iya yin sujjada da Jehovah ya amince da ita!—Yahaya 14:6. [24] - 7 Are you taking in knowledge of Jehovah so as to become intimately acquainted with him?
7 Kana samun sanin Jehovah don ka sarƙu da shi sosai? [25] - 3 To know God’s name involves much more than merely being acquainted with the word “Jehovah.”
3 Sanin sunan Allah ba ya nufin sanin kalmar nan “Jehobah” kawai ba. [26]
- Indeed, our ability to resist the Devil and his agents begins with a determination to be acquainted with God’s standards and to adhere to them fully.
Retrieved Thu Mar 07 2019 20:38:40 GMT-0500 (EST) via [27]