Toggle menu
25K
782
183
165.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:decree

Discussion page of decree

25 “The decree of Jehovah” cannot fail.

25 “Abin da Ubangiji ya hurta” ba ya kasawa.



Again they are arrested and taken before the rulers, who accuse the apostles of breaking the decree against preaching.

Bayan haka, sai aka sake kama su, aka kai su gaban shugabanni kuma suka tuhume manzannin da karya dokar da ta hana yin wa’azi.



If a legal entity is dissolved by government decree, the preaching work will still go on.

Idan gwamnati ta hana wani rukuni ta hanyar doka, har ila aikin wa’azi zai ci gaba.



6 We also need courage when opposers maneuver the media into spreading bad reports about God’s servants or when they try to restrict true worship by scheming “trouble by decree.”

6 Muna kuma bukatar ƙarfin zuciya lokacin da ’yan hamayya suka rinjayi hanyoyin wasa labarai domin su wasa mugun labari game da bayin Allah ko kuma yayin da suka yi ƙoƙarin su hana bauta ta gaskiya ta wurin ƙulla “ƙeta a kan farilla.”



• What is God’s decree against the nations?

• Menene Allah ya hurta game da al’ummai?



Even though they knew God’s righteous decree, “they did not approve of holding God in accurate knowledge.”

Ko da yake sun san dokar Allah na adalci, “ba su lamunta su riƙe Allah a cikin saninsu ba.”



The Sovereign Lord Jehovah then issued a divine decree that marked the beginning of the end for that ungodly world. —Read Genesis 6:3, 5, 11, 12.

Ubangiji Jehobah Mai Ikon Mallaka ya ƙayyade lokacin da za a halaka wannan muguwar duniya.—Karanta Farawa 6:3, 5, 11, 12.



8 Some 2,400 years after the Noachian decree and about 1,500 years after the Law covenant was made, Jehovah inspired the governing body of the early Christian congregation to write: “The holy spirit and we ourselves have favored adding no further burden to you except these necessary things: to keep abstaining from things sacrificed to idols, from blood, from what is strangled, and from sexual immorality.” —Acts 15:28, 29.

8 Bayan shekaru 2,400 da aka ba wa Nuhu doka, kuma bayan shekara 1,500 da aka kafa doka ta alkawari, Jehobah ya hure Hukumar da Ke Kula Ayyukanmu na ƙarni na farko su rubuta: “Ruhu Mai-tsarki, da mu kuma, kada mu nawaita maku wani abu gaba da waɗannan wajibai; ku hanu daga abin da aka miƙa ma gumaka, da jini kuma, da abin da aka maƙare, da fasikanci.”—Ayukan Manzanni 15:28, 29.



17 Consider just one example of the good that can come when a family loyally upholds Jehovah’s decree not to associate with disfellowshipped relatives.

17 Ka yi la’akari da wannan misalin da ya nuna amfanin da ake samu idan waɗanda suke cikin iyali sun ƙi yin cuɗanya da danginsu da aka wa yankan zumunci.



(Esther 3:2) Haman persuades Ahasuerus to agree with him and succeeds in getting the king to issue a decree to accomplish this massacre.

(Esther 3:2) Haman ya rinjayi Ahasuerus ya amince da wannan ƙullin kuma ya sa sarkin ya ba da umurni don a yi wannan kisan kiyashi.



Cyrus, their leader, promptly takes charge of the conquered land and later issues a decree releasing the Israelite captives.

Shugabansu Cyrus nan take ya fara iko da ƙasar da ya ci a yaƙi daga baya kuma ya kafa doka ya saki Isra’ilawa daga bauta.



(Psalm 2:12a) The Sovereign Lord Jehovah should be heeded when he issues a decree.

(Zabura 2:12a; Litafi Mai-Tsarki) Ya kamata a yi biyayya da abin da Ubangiji Jehovah Mai Ikon Mallaka ya hurta.



11:1) Before Herod’s death-dealing decree, an angel directed that Joseph, Mary, and Jesus go to Egypt.

11:1) Don a ceci Yesu daga hannun Sarki Hirudus, mala’ika ya gaya wa Yusufu da Maryamu su bar Isra’ila kuma su kai Yesu ƙasar Masar.



“We were convinced that the proclamation of Jehovah and his name could not be blocked by such a man-made decree,” says Richard Rudolph, now over 100 years old.

Wani ɗan’uwa mai suna Richard Rudolph da ya ba shekaru 100 baya yanzu,* ya ce: “Mun kasance da tabbaci cewa babu ɗan Adam da zai iya hana mu sanar da mutane game da Jehobah da kuma sunansa.



Jehovah’s Decree Against the Nations

Abin da Jehovah Ya Hurta Game da Al’ummai



At that moment, Haman’s decree to kill all the Jews was making its way to every corner of the empire.

A wannan lokacin, an kusan idar da saƙon hukunci da Haman ya zartar a kan Yahudawa a daular baki ɗaya.



(b) Caesar’s decree led to the fulfillment of what prophecy?

(b) Wane annabci ne shelar da Kaisar ya yi ya cika?



That decree also establishes that Jehovah, the Source of life, will hold to account all humans who disrespect life and blood. —Psalm 36:9.

Wannan doka kuma ta tabbatar da cewa Jehobah, tushen rai, zai hukunta dukan mutane da suka ƙi daraja rai da kuma jini.—Zabura 36:9.



Jer 22:30 —Why did this decree not annul Jesus’ right to ascend the throne of David?

Irm 22:30 —Shin wannan furucin yana nufin cewa Yesu Kristi ba zai zauna a kursiyin Dauda ba?



13 Consider what Daniel did when an official decree forbade prayer to any god or man other than the king for 30 days.

13 Ka yi tunanin abin da Daniyel ya yi sa’ad da aka kafa dokar da ta hana yin addu’a na kwana 30 ga wani allah ko mutum, sai dai sarki.



Such a world existed in Noah’s day and, by divine decree, ended with the Flood.

Irin wannan duniya ta kasance a zamanin Nuhu kuma da umurnin Allah aka halaka ta da Rigyawa.



(Ezra 1:1-4) Many 19th-century scholars had questioned the authenticity of the decree quoted in the Bible.

(Ezra 1:1-4) Masana da yawa na ƙarni 19 sun yi shakkar gaskiyar wannan dokar da ke cikin Littafi Mai Tsarki.



2:7 —What is “the decree of Jehovah”?

2:7—Menene ‘ƙadaran Jehobah’?



Moreover, God’s decree through Noah was a major step forward in working out His elevated purpose involving blood —a purpose that would allow humans to gain everlasting life.

Ban da haka, dokar da Allah ya ba da ta wurin Nuhu mataki ne na musamman domin ya cika babban manufarsa da ta shafi jini—manufa da za ta sa mutane su sami rai madawwami.



5 The Bible tells us that Jehovah issued a decree in heaven.

5 Littafi Mai Tsarki ya gaya mana cewa Jehobah ya tsai da shawara kuma ya sanar da hakan a cikin sama.