Talk:gani
More actions
Nakan halarci taro ba tare da yin kalami ba, a gani na babu wanda yake son jin abin da zan ce.
“I used to sit there and never comment, thinking that nobody would want to hear what I had to say.
Abin da ya gani ya dame shi sosai har ya kasa barci.
It bothered him so much that he could not sleep.
Sun fahimci cewa mala’iku huɗu waɗanda manzo Yohanna ya gani a wahayi na annabci suna “riƙe da iskoki huɗu na duniya, domin kada kowane iska ya hura bisa ƙasa.”
They recognize that the four angels whom the apostle John saw in a prophetic vision are “holding tight the four winds of the earth, that no wind might blow upon the earth.”
Kamar yadda muka gani a sakin layi na baya, Ɗan, halittarsa aka yi.
As we noted in the preceding paragraph, the Son was created.
Kuna da idanu, ba ku gani; kuna da kunnuwa, ba ku ji? . . .
“Though having eyes, do you not see; and though having ears, do you not hear?” . . .
Yayin da lokaci yake wucewa, sai na soma gani kamar Jehobah ba zai gafarta min zunubaina ba.
The more time that went by, the more I thought I was beyond Jehovah’s forgiveness.
(b) Ka ambata wani abu da kake so ka gani sa’ad da Allah ya cika alkawuransa.
(b) Mention something you look forward to as God fulfills his promises.
(Luka 7:37-50; 19:2-10) Maimakon shari’anta mutane da abin da ya gani da ido kawai, Yesu ya yi koyi da alheri na Ubansa, da haƙurinsa, da kuma jimirinsa, da tunanin cewa hakan zai sa su tuba.
(Luke 7:37-50; 19:2-10) Rather than judging others on the basis of outward appearances, Jesus imitated his Father’s kindness, forbearance, and long-suffering with a view to leading them to repentance.
Suna yinsa ne domin suna gani zai biya bukatunsu, amma kuma suna shirin su kashe da zarar sun ga zai kawo musu ƙalubale.
They enter into it readily enough because they think that it will suit their needs, but they expect to be able to get out of it as soon as it seems to be challenging.
Yaya ka ke gani Bitrus ya ji sa’ad da ake tuhumarsa?
How do you think Peter felt when being accused?
• Wane nasaba ka gani yake tsakanin yin biyayya ga umurnin Yesu da ke rubuce a Matta 22:37 da kuma rera waƙoƙin Mulki da dukan zuciyarmu?
• What connection do you see between obeying Jesus’ command recorded at Matthew 22:37 and sharing wholeheartedly in singing Kingdom songs?
Gano Sashen da Ake Gani
Identifying the Visible Part
Ba dukanmu ba ne mukan mai da hankali ga tsuntsayen da muke gani ba balle ma a ce mun san lokacin da ‘ɗayansu ya faɗi a ƙasa.’
Few of us pay attention to every small bird we see, let alone notice when one of them falls to the ground.
Ya bayyana mugun halin wannan maƙiyi da ba a gani da kuma muradinsa na lalata dangantakarmu da Allah.
It also reveals the evil nature of this invisible enemy and his desire to destroy our relationship with God.
(Farawa 2:16, 17) Adamu da Hauwa’u sun so ’yancin kai daga wajen Allah, sakamakon wannan shi ne abin da muke gani a duniya da ta kewaye mu a yau.
(Genesis 2:16, 17) Adam and Eve wanted independence from God’s guidance, and this resulted in the world we see around us today.
Wane darasi ne kana gani za mu koya daga wannan labarin?— Wani abu da muka koya shi ne bai kamata mu riƙa yin ƙarya ba.
What do you think we can learn from this?— One thing it teaches us is that we should not make up and tell stories that are not true.
Ta yaya Shaiɗan yake sa mu yi “sha’awar” abubuwan da muke gani?
How does Satan use “the desire of the eyes”?
Kamar yadda za mu gani a talifi na gaba, wannan ma an nanata shi a annabci na Amos.
As we will see in the next article, this too is highlighted in the prophecy of Amos.
18, 19. (a) Ka bayyana abin da Bitrus ya gani a Tekun Galili. (b) Ta yaya Yesu ya biya bukatar Bitrus?
18, 19. (a) Describe what Peter saw on the Sea of Galilee. (b) How did Jesus grant Peter’s request?
Yin haka ne zai taimaka mana mu riƙa yin biyayya ga Yesu kuma mu daina shari’anta mutane bisa abin da muke gani da ido.
That is the only way to obey Jesus and stop judging by the outward appearance.
Bisa ga abin da mun gani a Ishaya sura ta 65 da 2 Bitrus sura ta 3, za mu iya tabbata cewa, wannan ba ya nufin sauya sama ta zahiri da doron ƙasa, tare da tekun cikinta.
Based on what we have seen in Isaiah chapter 65 and 2 Peter chapter 3, we can be sure that this does not mean replacing the literal heavens and our planet, with its watery deep.
(Ru’ya ta Yohanna 7:9; Yohanna 10:11, 16) Dukan waɗannan sun zama ikilisiya ɗaya haɗaɗɗiya, ƙungiyar Jehovah da ake gani.
(Revelation 7:9; John 10:11, 16) These all make up one united congregation, Jehovah’s visible organization.
Yin tunani a kan dukan abin da ya gani, Joshua ya fahimci cewa Jehobah yana cika alkawuransa, a ko yaushe.
Looking back on all that he has seen, Joshua has come to know that Jehovah fulfills His promises —always.
Amma, sun gwada Jehobah kamar yadda ya ce dukanmu mu yi: “Ku gwada ni, za ku gani, zan buɗe taskokin sama in zubo muku da albarka mai yawan gaske.”—Mal.
However, they put Jehovah to the test —just as he invites all of us to do: “Test me out, please, . . . to see whether I will not open to you the floodgates of the heavens and pour out on you a blessing until there is nothing lacking.” —Mal.
Wa kuke so ku sake gani a aljanna?
Whom do you want to meet in Paradise?