Talk:guda
More actions
Wata rana wata matar Ukoli ta ce wa ɗaya daga cikin ƙawayen Bintu: “Ki kawo matar da ta yi rashin ’ya’yanta biyu a lokaci guda, wadda kuma har yanzu tana wa’azin saƙon Littafi Mai Tsarki.
One day a woman named Mrs. Ukoli said to one of Bintu’s friends: “Bring the woman who lost two children at the same time and is still preaching the Bible’s message.
jw2019
A shekarar da ta shige, masu shelar Mulki guda 6,957,852 ne suka yi “aikin mai-bishara” a ƙasashe 236.—2 Tim.
Last year, 6,957,854 Kingdom publishers ‘did the work of evangelizers’ in 236 lands. —2 Tim.
jw2019
Hakika, ba za mu iya ƙara ko sa’a guda wa rayuwarmu ba, saboda haka gargaɗin manzo Bulus yana nufin wani abu ne dabam.
Obviously, we cannot add an extra hour to our day, so Paul’s counsel must mean something different.
jw2019
A ajinmu, mu ɗalibai guda 120 ne daga ƙasashe dabam-dabam.
Our class of 120 Gilead students came from every corner of the earth.
jw2019
Ya dace ne a biya ma’aikata da suka yi aiki na awa guda daidai da waɗanda suka yi aiki dukan rana?
Was it unfair to pay the 11th-hour workers the same as those who worked the whole day?
jw2019
A cikin wata guda, suka rarraba jaridu wajen 229.
In one month, they distributed 229 copies.
jw2019
28:19, 20) Saboda haka, muna son mu kasance da muradin soma nazarin Littafi Mai Tsarki a kowane lokaci, ba kawai mako guda da aka keɓe don gabatar da nazarin Littafi Mai Tsarki ba.
28:19, 20) Therefore, we want to be Bible-study conscious at all times, not just on the one weekend day that is specially set aside to offer Bible studies.
jw2019
A wani lokaci, Bulus da wasu Kiristoci guda huɗu, suka tafi haikali domin su tsarkaka kansu.
At one point, Paul and four other Christians went to the temple to cleanse themselves ceremonially.
jw2019
A cikin dare ɗaya, mala’ika guda ya kashe Assuriyawa guda 185,000, don ya ceci amintattun bayin Jehobah.—Isha.
In just one night, a single angel struck down 185,000 Assyrians, providing deliverance for Jehovah’s faithful servants. —Isa.
jw2019
Ballantana ma, bai kai shekara guda ba tun da aka kafa ikilisiyar!
After all, the congregation had existed for less than a year!
jw2019
Sai aka saka Bulus da wasu Kiristoci guda biyu masu suna Luka da Aristarkus a cikin jirgin ruwa don su je Roma.
Paul was put on a ship bound for Rome, and two Christian brothers, Luke and Aristarchus, went with him.
jw2019
Ɗan’uwa Barber ya zaɓi Joseph Rutherford da kuma wasu ’yan’uwa guda shida don su zama darektoci.
Brother Barber nominated Joseph Rutherford and six other brothers.
jw2019
Maimako a sa mutum guda yana hidima na mai kula da ikilisiya, Filibiyawa 1:1 da wasu nassosi sun nuna cewa waɗanda suke cika farillai na Nassi na masu kula sa zama rukunin dattawa.—Ayyukan Manzanni 20:28; Afisawa 4:11, 12.
Instead of having just one man serve as the overseer of a congregation, Philippians 1:1 and other scriptures indicate that those meeting Scriptural requirements for overseers constitute a body of elders. —Acts 20:28; Ephesians 4:11, 12.
jw2019
12:4-6, 11) Hakika, ruhu mai tsarki zai iya yin aiki a hanyoyi dabam-dabam a kan bayin Allah dabam-dabam don cim ma manufa guda.
12:4-6, 11) Yes, holy spirit can operate in different ways on different servants of God for a purpose.
jw2019
Bayan mako guda, aka gayyace mu zuwa Makarantar Gilead.
A week later, we were invited to Gilead School.
jw2019
An rubuta abubuwan da suka faru a hidimar Yesu a cikin Littafi Mai Tsarki a cikin littattafan tarihi guda huɗu da ake kira Linjila.
The events of Jesus’ ministry are recorded in the Bible in four historical works called the Gospels.
jw2019
Sa’ad da aka kafa ikilisiyar Kirista, Kalmar Allah ta bayyana dalla-dalla cewa haram ne a auri mace fiye da guda.—1 Timotawus 3:2.
When the Christian congregation was formed, God’s Word clearly prohibited polygamy. —1 Timothy 3:2.
jw2019
3 Yanayin da muka tattauna yanzu ya yi daidai da almara guda biyu na budurwoyi da na talanti da Yesu ya ba da. Dukan almaran suna magana game da lokaci na ƙarshe kuma sun nuna dalilin da ya sa wasu Kiristoci shafaffu za su kasance da aminci da kuma hikima amma wasu ba za su yi hakan ba.
3 In his parables of the virgins and the talents, Jesus used similar situations to illustrate why during the time of the end, some anointed Christians would prove to be faithful and discreet, but others would not.
jw2019
Ba tare da gaya wa Nabal ba, ta “ta yi hanzari, ta ɗauki dunƙulen gurasa guda metin, da salkar ruwan anab biyu, da raguna biyar shiryayyu, da mudu biyar na tumammen hatsi, da nonnai na zabibi guda ɗari, da waina ta ɓaure guda metin” ta kuma ba wa Dauda da mutanensa.
Without telling Nabal, she “hastened and took two hundred loaves of bread and two large jars of wine and five sheep dressed and five seah measures of roasted grain and a hundred cakes of raisins and two hundred cakes of pressed figs” and gave them to David and his men.
jw2019
Wasu shekaru bayan Yesu ya koma sama, manzo Bulus ya rubuta: “[Yesu] ya miƙa hadaya guda ɗaya domin zunubai har abada, ya zauna ga hannun dama na Allah; daga nan gaba yana tsumayi har an mayarda maƙiyansa matashin sawayensa.”
Some years after Jesus ascended to heaven, the apostle Paul wrote: “This man [Jesus] offered one sacrifice for sins perpetually and sat down at the right hand of God, from then on awaiting until his enemies should be placed as a stool for his feet.”
jw2019
Idan kana ɗaukan minti 30 a maimakon sauraron labarai a rana guda don nazarinka, za ka sami awoyi 25 a shekara.
If you replaced the news one day and devoted a time slot of 30 minutes or so to personal study, you would gain over 25 hours a year.
jw2019
Ka yi la’akari da waɗannan dalilan guda uku:
Consider three reasons:
jw2019
Ta yaya bishiya guda za ta yi girma a gefen ƙorama?
How could one tree grow near more than one stream?
jw2019
A misalin shekara ta 1920, wasu matuƙan jirgin ruwa guda takwas daga ƙasar Brazil sun halarci taro a ƙasar Amirka sa’ad da ake gyara musu jirgin yaƙinsu da ya lalace.
About 1920, eight young Brazilian sailors attended some congregation meetings in New York City while their battleship was being repaired.
jw2019
Yakubu yana da yara maza guda goma sha biyu.
Jacob had a total of 12 sons.
jw2019