Talk:independent
More actions
Page 1
Another independent study described the isolation of the same virus from a nasal specimen from an 8-month-old boy suffering from pneumonia in the Netherlands.
Wani bincike mai zaman kansa ya bayyana warewar cutar guda daga samfurin hanci daga wani yaro dan watanni 8 da ke fama da ciwon huhu a Netherlands.
Tico19
We should not think that we can figure out everything by independent research.
Kada mu yi tunanin cewa za mu iya fahimtar kome da kanmu kawai.
jw2019
(b) Are those who claim to be nonconformists truly independent?
(b) Da gaske ne cewa waɗanda suka ce ba sa son su kasance a ƙarƙashin iko suna da ’yanci?
jw2019
Instead, they rebelled and wanted to become independent of God.
Maimako, sun yi tawaye kuma sun so su sami ’yancin kai daga Allah.
jw2019
A Christian wife should manifest a “quiet and mild spirit,” not arrogantly challenging her husband or taking an independent course.
Ya kamata mata Kirista ta nuna “ruhu mai-ladabi mai-lafiya,” ba wai ta ƙalubalanci ikon maigidanta ko ta nemi ’yanci ba.
jw2019
7 Therefore, God has allowed man a free rein clear down to our day to show beyond any doubt whether human rule independent of him can succeed.
7 Saboda haka, Allah ya ba mutum cikakken yanci har zuwa kwananmu don ya nuna sarai ko sarautar yan-Adam waje da shi zai yi nasara.
jw2019
Independent Rule to End
Sarautar Yancin Kai Zai Kare
jw2019
Everyone is entitled in full equality to a fair and public hearing by an independent and impartial tribunal , in the determination of his rights and obligations and of any criminal charge against him .
Kowane mutum na da hakki a zaman daidai da kowa , na kotu adali kuma mai zaman kansa wanda aka kai kararsa a gabansa ya saurari maganar mutumin a cikin adalci kuma a gaban idon jama 'a , domin kotun nan ne zai kayyade masa hakkokinsa da nauyin da ya rataya a wuyansa , ko ya tabbatar da dalilin da ya sa doka ta tuhume shi da laifi kuma za a yi masa hukunci .
Universal Declaration of Human Rights
This article will help us see how to do this and how to guard against the independent spirit that Satan encourages.
Wannan talifin zai taimake mu mu san yadda za mu yi hakan da kuma yadda za mu guji halin ’yancin kai da Shaiɗan yake ƙarfafawa.
jw2019
God’s heavenly Kingdom will crush out of existence all forms of rule independent of him
Mulkin Allah zai farfashe dukan ire-iren sarauta waɗanda suka yance kansu daga gareshi
jw2019
We are wise to limit our association with people who are negative or who are promoting an independent attitude. —Prov.
Zai dace mu rage yadda muke cuɗanya da waɗanda suke gunaguni da kuma waɗanda ba sa daraja hukuma.—Mis.
jw2019
Has it been adopted by members of a street gang or by a group that promotes an independent, rebellious spirit?’
’Yan iska suna amfani da ita ko kuma wasu rukunin neman ’yancin kai, ko ’yan tawaye ne suke amfani da ita?
jw2019
Why do we need to avoid an independent spirit?
Me ya sa muke bukatar mu guje wa ruhun neman ’yancin kai?
jw2019
Even though this has meant permitting evil to remain temporarily, humans have thus had the opportunity to show whether they can successfully rule themselves independent of God, living by their own standards of what is right and wrong.
Ko da wannan yana nufin ƙyale mugunta na ɗan lokaci, da haka mutane sun samu zarafin nuna ko za su iya sarautar kansu da ’yanci daga Allah, su yi rayuwa ta mizanan kansu na abin da ke nagari da mugunta.
jw2019
7:15) They are not independent but willing to serve under the direction of the heavenly King and his anointed brothers on earth.
Yoh. 7:15) Taro mai girma ba wani rukuni ba ne dabam, amma sun yarda su yi bauta a ƙarƙashin ja-gorancin Sarki na samaniya da kuma ’yan’uwansa shafaffu da ke duniya.
jw2019
It can be difficult for your parents to view you and your mate as an independent family.
Zai yi wa iyayenku wuya su ɗauke ku a matsayin wani iyali dabam.
jw2019
• Why can human rule independent of God never be successful?
• Me ya sa sarautar ’yan Adam ba da taimakon Allah ba ba za ta yi nasara ba?
jw2019
Furthermore , no distinction shall be made on the basis of the political , jurisdictional or international status of the country or territory to which a person belongs , whether it be independent , trust , non-self-governing or under any other limitation of sovereignty .
Bayan haka , ba za a gwada wa mutum wani bambanci ba saboda matsayin kasarsu ko yankinsu a fannin siyasa ko na hukunce-hukuncen shari 'a ko a huskar kasashen duniya , ko da kuwa kasar mai mulkin-kai ce , ko tana karkashin mulkin wata kasa , ko ba ta da cikakken mulkin-kai , ko da wani abin da ya rage mata mulki .
Universal Declaration of Human Rights
What has been proved by God’s allowing rule independent of him to continue for a time?
Mene ne sakamakon sarautar ’yan Adam?
jw2019
His independent spirit is manifest in many ways.
Ya nuna ikonsa na ’yancin kai a hanyoyi da yawa.
jw2019
The next day while I was in the ministry, two different sisters, independent of each other, asked me to tutor their children.
Washegari, ina wa’azi sai wasu ’yan’uwa mata biyu suka ce in zo in riƙa koyar da yaransu mata biyu.
jw2019
For example, Independent News reported in 2004 that Britain has witnessed “an eleven-fold increase in the number of victims of racially motivated attack or abuse over the past decade.”
Alal misali, jaridar Independent News ta ba da rahoto cewa a shekara ta 2004 a ƙasar Britaniya an ga “ƙarin yawan mutanen da aka yi wa ƙeta saboda bambancin launin fata a shekarun da suka shige.”
jw2019
When the Israelites left Egypt, they did not do so as various independent groups, each group going its own way.
A lokacin da Isra’ilawa suke barin ƙasar Masar, ba su raba kansu rukuni-rukuni don kowa ya kama tafiyarsa ba.
jw2019
Would any people show that they wanted God’s rule instead of independent human rule?
Ashe akwai wasu mutane waɗanda zasu nuna cewa suna son sarautar Allah fiye da sarautar yan-Adam na yancin kai?
jw2019
That is a way to seek righteousness, and it protects us from developing an independent spirit.
Wannan hanya ce ta biɗan adalci, kuma za ta kāre mu daga koyon hali na ’yanci.
jw2019