Talk:team
Discussion page of team
More actions
Glosbe's example sentences of team [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar team:
- We became part of a team that helps to develop the translation of our literature into additional languages.
Mun kasance cikin rukunin da ke taimakawa don a fassara littattafanmu zuwa harsuna da yawa. [2] - “It took time,” says Jodi, “but Steve and I worked together as a team to build a solid union.
Jodi ta ce: “Ko da yake hakan ya ɗauki lokaci, amma ni da mijina mun haɗa kanmu wajen kyautata dangantakarmu. [3] - Whenever a translation team needs help in understanding the source text or is not sure about how a translation technique should be applied in a specific case, they can electronically submit their question to this desk.
A duk lokacin da mafassara ba su fahimci abin da suke fassarawa ba ko kuma ba su san dabarar da za su yi amfani da ita a fassarar ba, za su iya aika tambaya ta na’ura zuwa wannan sashen. [4] - As a result, we now work as a team, and our love has grown.”
Sakamakon haka shi ne, muna yin aiki tare, kuma ƙauna da ke tsakaninmu ta daɗu.” [5] - To reach the Bothingone Congregation in the hard-hit Irrawaddy Delta region, the relief team traveled through devastated terrain strewn with corpses.
Don su isa ikilisiyar Bothingone da ke yankin Irrawaddy Delta inda hadarin ya yi tsanani sosai, rukunin ba da kayan agajin suka bi ta wuraren da gawawwaki suke ko’ina. [6] - Marvin Meyer, a member of the initial team that analyzed and translated this codex, says that Irenaeus’ “brief description fits quite well the present Coptic text entitled the Gospel of Judas.”
Marvin Meyer, wani daga cikin mutanen da suka bincika da kuma fassara wannan tarin littattafai ya ce kwatancen da Irenaeus ya yi game da Yahuda ya dace da wannan littafin da ake kira “Linjilar Yahuda.” [7] - 18 When you accompany another Christian in the ministry, how can you work as a team?
18 Sa’ad da wanda aka haɗa ka da shi yake wa’azi, ta yaya za ka taimaka masa? [8] - However, in 1993, a team of archaeologists uncovered a very ancient stone with a word on it that is translated “House of David.”
Amma a shekara ta 1993, wasu masu tone-tonen ƙasa sun samo wani allon dutse ɗauke da rubutun da ke nufin “Gidan Dauda” da kuma “Sarkin Isra’ila.” [9] - It gives me joy to know that our ministry is a team effort.” —Joan, age 66; baptized 1954.
Yana ba ni farin ciki na fahimci cewa hidimarmu aiki ne na haɗa kai.”—Joan, ’yar shekara 66; ta yi baftisma a shekara ta 1954. [10] - This “Eureka” team used a “Drama wagon” for their equipment, baggage, and camping and cooking gear.
Yan’uwa da ke nuna waɗannan shirye-shiryen sun yi amfani da karusa don ɗaukan na’urorinsu da jakunkunarsu da kayayyakin kafa tanti da kuma na yin dahuwa. [11] - That spirit was also evident among the volunteers who were on my team.
Irin wannan halin ya bayyana a tsakanin masu aikin agajin da muke aiki tare. [12] - Best-selling authors, such as Bart Ehrman and Elaine Pagels, who are also prominent scholars of early Christianity and Gnosticism, quickly published their own analyses and commentaries of the “Gospel of Judas” that substantially followed the textual reconstruction by the original team.
Nan da nan, wasu shahararrun mawallafa da masana na Kiristanci da addinin Gnosticism na ƙarni na farko, kamar su Bart Ehrman da Elaine Pagels suka bayyana nasu bincike a kan “Linjilar Yahuda” da ya zo kusa da fassarar da masana na farko suka yi. [13] - In the past two years alone, the team handled over 10,000 medical consultations.
Cikin shekaru biyu da suka shige kawai, sun yi jinya fiye da sau 10,000. [14] - In spite of intense pressure from his teammates, coach, and friends, Cleveland decided to quit the soccer team.
Duk da matsi ƙwarai daga abokan wasan, shugaban, da kuma abokai, Cleveland ya tsai da shawarar ya daina buga ƙwallon. [15] - By the time Eric was 15, he had been selected to play on a national team.
Sa’ad da Eric ya kai shekara 15, an zaɓe shi ya buga wa ƙasarsu ƙwallo. [16] - A team of volunteers from the United States assisted with Kingdom Hall restoration, and 575 volunteers worked on this project.
Wani rukuni daga Amirka haɗe da wasu ’yan’uwa guda 575 sun taimaka da gyare-gyare Majami’un Mulki. [17] - Nonetheless, I stayed involved with organized baseball by training players in an amateur league team near my home.
Amma na buɗe wani ƙaramin ƙungiya a kusa da gidana don in riƙa koya wa wasu ƙwallon baseball. [18] - 11 The ‘great cloud of witnesses’ were no mere spectators or bystanders, as it were, who were there only to watch the race or to see their favorite athlete or team win.
11 Bulus ya faɗa cewa bayin Jehobah da suke raye kafin zamanin Kiristoci ‘taron shaidu mai-girma ne da ke kewaye da mu.’ [19] - When the local brothers saw that the first relief team to reach Bothingone included their former circuit overseer, they cried out: “Look!
Sa’ad da ’yan’uwa da ke yankin suka ga cewa mai kula da da’irarsu a dā yana cikin rukunin masu ba da kayan agaji da suka fara isa ƙauyen Bothingone, sai suka yi kuka suna cewa: “Duba! [20] - (Luke 15:6, 7) Similarly, disciple-making is a team effort.
(Luka 15:6, 7) Hakazalika, yin almajirantarwa ba aikin mutum ɗaya ba ne kawai. [21] - The branch in Mexico assigned the Maya translation team to reside in a part of the country where they could speak and hear the language on a daily basis.
Ofishin reshe da ke ƙasar Meziko ta tura mafassaran yaren Maya zuwa inda ake yaren a ƙasar don su riƙa yin yaren kuma su ji yadda ake yinsa a kullum. [22] - Cleveland was deeply involved in his community’s soccer team, and its games were interfering with his meeting attendance.
Cleveland ya shaƙu sosai cikin rukunin ƙwallon ƙafa na ƙauyen, kuma lokacin wasan yana saɓawa da na halartan taro. [23] - They should (1) be honest with each other; (2) work as a team; (3) replace old habits with new ones; and (4) know when to let go of resentment, seeking to heal the breach. —5/1, pages 12-15.
Ya kamata su (1) gaya wa juna gaskiya; (2) ba junansu haɗin kai; (3) gyara halinsu da (4) su san sa’ad da ya kamata su mance da abin da ya faru don su warware matsalar.—7/1, shafuffuka na 18-21. [24] - Earlier, in 1997, a relief team of Jehovah’s Witnesses with medicine, food, and clothing traveled to the Democratic Republic of Congo to assist their Christian brothers and others in need.
A shekara ta 1997, rukunin ’yan agaji na Shaidun Jehobah sun kai wa ’yan’uwansu Kiristoci mabukata tare da wasu mutanen da ke Jamhuriyar Dimokradiyar Kwango magani da abinci da tufafi. [25] - “The coaches in school were always trying to get me to play on the team.
“Masu koyar da wasanni a makaranta a koyaushe suna ƙoƙari su sa na yi wasa a ƙungiya. [26]
- We became part of a team that helps to develop the translation of our literature into additional languages.
Retrieved December 29, 2020, 4:18 pm via glosbe (pid: 15452)