Talk:theme
More actions
Example sentences of theme
Public gatherings at a Kingdom Hall focus primarily on the teachings of the Bible and its central message about “the kingdom of God,” the theme of Jesus’ ministry.
Tarurrukan da ake yi a Majami’ar Mulki yana mai da hankali ainun ga koyarwar Littafi Mai Tsarki kuma ainihin saƙonsa game da “mulkin Allah” ne, jigon hidimar Yesu.
(Luke 4:43) Consider four things that Jesus taught about that Kingdom, the central theme of his preaching.
(Luka 4:43) Ka yi la’akari da abubuwa guda huɗu da Yesu ya koyar game da Mulkin, wanda shi ne ainihin jigon wa’azinsa.
Refer to the theme throughout your discourse by repeating the key words of the theme or by using synonyms.
Sa’ad da kake tattaunawar, ka riƙa nanata jigon jawabinka. Kana iya sake maimaita kalamai ko furucin da suka jitu da jigon.
When on earth, Jesus made God’s Kingdom the main theme of his preaching.
Lokacin da yake duniya, Yesu ya mai da Mulkin Allah ya zama jigon wa’azinsa.
Today, over 7,500,000 Witnesses of Jehovah, associated with more than 107,000 congregations throughout the earth, are preaching about God’s Kingdom, even as Jesus made it the theme of his preaching and teaching.
A yau, Shaidun Jehobah fiye da 7,500,000 da suke cikin fiye da ikilisiyoyi 107,000 a dukan duniya suna wa’azi game da Mulkin Allah, kamar yadda Yesu ya sa ya zama jigon wa’azinsa da koyarwarsa.
Even though they may not have a religious theme, what popular celebrations would Christians avoid, and why?
Duk da cewa ba su da tushe na addini, waɗanne sanannun bukukuwa ne Kiristoci za su guje wa, kuma me ya sa?
What is the theme of the circuit assembly for the 2014 service year, and what question will be answered by the program?
Mene ne jigon taron da’ira da za a yi a shekara ta 2014, kuma wace tambaya ce za a tattauna a taron?
Particularly, we highlight and discuss the common theme that parental viruses of HCoVs are typically non-pathogenic in their natural reservoir hosts but become pathogenic after interspecies transmission to a new host.
Musamman ma, muna karin haske da bayani kan tushen kwayoyin cutar HCoVs ba wai sun samo asali ne daga kwayoyin halittar da basa haifar da cuta a jiki bayan sun shiga jikin wani na daban.
How does it relate to the Bible’s theme?
Wace nasaba take da shi da jigon Littafi Mai Tsarki?
The theme is “Take Refuge in Jehovah,” taken from Psalm 118:8, 9.
Jigon shi ne “Ka Nemi Mafaka a Jehobah,” wanda aka ɗauko daga Zabura 118:8, 9, NW.
Talk based on the monthly theme.
Jawabin da zai bayyana jigon watan.
(Hebrews 10:25) In fact, a public meeting is held each week, focusing on a Bible-based theme that is of interest both to regular members of the congregation and to visitors.
(Ibraniyawa 10:25) Hakika, ana yin taro don jama’a a kowane mako, wanda ke mai da hankali ga jigon da aka ɗauko daga Littafi Mai Tsarki da ke shafar waɗanda suke halartar taro kullum da kuma baƙi.
The theme of his message was “the good news of the kingdom.”
Jigon sakonsa shi ne “bishara ta mulkin.”
Brother Rutherford spoke on the theme “The kingdom of heaven is at hand.”
Ɗan’uwa Rutherford ya yi jawabi a kan jigon nan “Mulkin sama ya kusa.”
19 Finally, consider the context of our theme scripture: “Wives be in subjection to [your] husbands.”
19 A ƙarshe, ka yi la’akari da nassi na jigonmu: “Matan aure, ku yi biyayya ga mazanku.”
Holiness is thus a recurring theme of the Mosaic Law.
Tsarki ne jigon da ya bayyana sau da yawa cikin Dokar Musa.
Its theme is “God’s Word Exerts Power,” drawn from Hebrews 4:12.
Jigon taron shi ne “Kalmar Allah Tana da Iko,” kuma an ɗauko shi ne daga Ibraniyawa 4:12.
SATURDAY’S THEME
JIGON RANAR ASABAR
ON December 9, 2008, the Swedish Academy for the Rights of the Child held a unique seminar with the theme “The Child’s Right to Spiritual Development.”
A RANAR 9 ga Disamba, na shekara ta 2008, Makarantar Kāre ’Yancin Yara na Ƙasar Sweden ta yi taron ƙara wa juna sani na musamman mai jigo “Hakkin Yaro ga Ci Gabansa na Ruhaniya.”
In support of this theme, the United States will continue its work with African countries to strengthen their democratic institutions.
Domin nuna goyon bayan ta ga wannan batu, Amurka za ta ci gaba da aiki tare da kasashen Afrika domin karfafa demokradiyyar su.
In 1929, the March 15 issue of The Watchtower contained an article entitled “Gracious Invitation,” with Revelation 22:17 as its theme text.
A shekara ta 1929, fitowar Hasumiyar Tsaro na 15 ga Maris ya ƙunshi talifi mai jigo “Gracious Invitation,” (Gayyata na Alheri) kuma Ru’ya ta Yohanna 22:17 ne ayar jigon.
Conclude by tying in the monthly theme.
A ƙarshe, ka nuna alaƙa da ke tsakanin wannan batun da jigon wannan watan.
As our theme text shows, we can walk with God!
Kamar yadda ayar jigonmu ta nuna, muna iya bin Allah!
(Luke 4:43) Why did Jesus make God’s Kingdom the main theme of his ministry?
(Luk 4:43) Me ya sa Yesu ya sa Mulkin Allah ya zama ainihin jigon hidimarsa?