(Redirected from accepter)
Noun
- The plural form of acceptor; more than one (kind of) acceptor. Those who accept something. <> masu ɗiba, masu ɗauka, masu karɓa.
- Accepting what their Lord has given them. Indeed, they were before that doers of good. <> Sunã mãsu dĩbar abin da Ubangijinsu Ya bã su. Lalle sũ, sun kasance mãsu kyautatãwa a gabãnin haka (a dũniya). = Za su debi ladar Ubangijinsu, saboda da sun kasance masu kyautatawa a gabanin haka. --Qur'an 51:16