Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

akazauɗa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from akazaud'a)

f

  1. laƙabin da ake kiran Fulani da shi. <> nickname for a Fulani person.
  2. ƙaura ko tashin Fulani.
  3. wani irin kiɗa na Fulani.
  4. wata irin kibiya mai dogon kai. <> an arrow with a long head.