asibitoci
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Noun
- The plural form of asibiti; more than one (kind of) asibiti. <> hosptials, clinics.
- Kuma suna famar juya mutane ta wajen kyautata rayuwarsu ko kuma gina asibitoci, makarantu, da gidaje ga talakawa. <> They also seek to win converts through social work or by building hospitals, schools, and homes for the poor. [1]
- (Misalai 14:15) A sashen duniya inda babu isassun likitoci da asibitoci, wataƙila maganin gargajiya ne kawai ke akwai. <> (Proverbs 14:15) In parts of the earth where doctors and hospitals are few, traditional medicine, which makes use of herbal remedies, may be the only treatment available. [2]
- (Ishaya 33:24; Ru’ya ta Yohanna 21:4) Kana iya tsammanin—babu likitoci, babu magunguna, babu asibitoci ko kuma ƙungiyoyin warkar da mahaukata, babu jana’iza. <> (Isaiah 33:24; Revelation 21:4) Can you imagine—no doctors, no medicines, no hospitals or mental institutions, no funerals. [3]