(Redirected from b'ub'b'uga)
Verb
ɓuɓɓuga | (past tense) ɓuɓɓugo
- to gush out <> tsattsafowar ruwa.
- and we placed therein gardens of palm trees and grapevines and caused to burst forth therefrom some springs <> kuma muka sanya, a cikinta (ƙasa), waɗansu gonaki na dabino da inabobi, kuma muka ɓuɓɓugar da ruwa daga maremari a cikinta. = [ 36:34 ] kuma mu sanya a cikinta wadansu gonaki na dabino da inabobi, kuma mu sa ruwa ta bulbule a cikinta. --Qur'an 36:34
- And We caused to gush forth within them a river. <> Kuma Muka ɓuɓɓugar da ƙoramu a tsakãninsu. = saboda mun sanya ƙorami ta gudana a tsakaninsu. --Qur'an 18:33