Toggle search
Search
Toggle menu
24.9K
757
183
164.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Leave feedback
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/005 lethologica
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
The
act
of
having
a
word
on
the
tip
of
your
tongue
can
be
frustrating
,
[1]
<>
Kokarin
tuno
wani
suna
ko
kalma
wadda
ka
santa
amma
ta
gagare
ka
tunawa
a
lokacin
da
kake
son
amfani
da
ita
abu
ne
da
zai
bata
maka
rai
,
[2]
#:
but
can
also
say
a
lot
about
how
memory
works
.
[3]
<>
amma
kuma
zai
bayyana
abubuwa
da
yawa
kan
yadda
kwakwalwarmu
(
hadda
)
ke
aiki
.
[4]
#:
Have
you
ever
tried
to
unsuccessfully
retrieve
a
word
from
the
tip
of
your
tongue
?
[5]
<>
Ka
taba
kokarin
amfani
da
wata
kalma
amma
ka
kasa
tuna
ta
ko
fadarta
?
[6]
#:
Most
of
us
have
experienced
it
–
the
usually
simple
process
of
verbalising
a
turn
of
phrase
is
somehow
thwarted
by
an
annoying
mental
block
.
[7]
<>
Ba
shakka
yawancinmu
mun
taba
yin
wannan
mantuwa
wadda
a
Ingilishi
ake
kira
Lethologica
,
[8]
#:
When
this
happens
,
[9]
<>
amma
idan
hakan
ta
kasance
[10]
#:
often
we
turn
to
a
glossary
of
alternatives
to
fill
the
temporary
void
.
[11]
<>
sai
nan
da
nan
mu
karkata
kundin
kwakwalwarmu
domin
neman
wata
kalma
domin
cike
wannan
gurbi
na
wucin
-
gadi
.
[12]
#:
The
sheer
number
of
these
fill
-
ins
[13]
<>
Yawan
kalmomin
da
ake
amfani
da
su
domin
cike
gurbin
[14]
#:
highlights
a
human
proclivity
for
forgetting
the
names
of
things
and
people
,
and
also
highlights
the
frequency
of
those
‘
on
the
tip
of
my
tongue
’
experiences
.
[15]
<>
na
nuna
tsananin
yadda
mutum
yake
yawan
manta
sunayen
abubuwa
da
mutane
.
[16]
#:
Like
many
other
English
terms
associated
with
the
mind
,
[17]
<>
Kamar
yawancin
kalmomi
ko
sunaye
na
Ingilishi
,
masu
nasaba
da
zuciya
(
tunani
),
[18]
#:
lethologica
is
a
modern
word
derived
from
classical
Greek
.
[19]
<>
ita
ma
kalmar
wannan
mantuwa
'
lethologica
'
sabuwar
kalma
ce
da
aka
kirkiro
daga
harshen
mutanen
Girka
na
asali
.
[20]
#:
In
this
case
,
[21]
<>
A
nan
[22]
#:
the
Greek
words
[23]
<>
kalmomin
na
Girka
[24]
#:
are
lethe
(
forgetfulness
)
[25]
<>
su
ne
'
lethe
' (
mantuwa
)
[26]
#:
and
logos
(
word
).
[27]
<>
da
'
logos
' (
kalma
).
[28]
#:
In
Greek
mythology
,
[29]
<>
A
addinin
gargajiya
na
mutanen
na
Girka
[30]
#:
Lethe
was
also
one
of
the
five
rivers
[31]
<>
kalmar
'
lethe
'
harwayau
na
nufin
daya
daga
cikin
koguna
biyar
[32]
#:
of
the
underworld
[33]
<>
na
karkashin
wannan
duniya
,
[34]
#:
where
the
souls
of
the
dead
drank
to
forget
all
earthly
memories
.
[35]
<>
inda
ruhunin
wadanda
suka
mutu
yake
shan
ruwa
domin
ya
manta
da
duk
wani
abu
da
ya
sani
game
da
duniya
.
[36]
#:
The
coinage
of
lethologica
is
popularly
attributed
to
psychologist
Carl
Jung
(
Credit
:
Getty
Images
)
[37]
<>
Ana
ganin
masanin
tunanin
dan
adam
Carl
Jung
ne
ya
kirkiro
kalmar
mantuwar
kalma
(
lithologica
)
[38]
#:
The
coinage
of
this
term
is
popularly
attributed
to
psychologist
Carl
Jung
in
the
early
20th
Century
,
[39]
<>
To
ita
kalmar
'
lethologica
'
da
aka
lakaba
wa
wannan
irin
mantuwa
ta
kalma
ko
suna
,
ana
cewa
masanin
tunanin
dan
adam
Carl
Jung
shi
ne
ya
hada
ta
a
farkon
karni
na
20
.
[40]
#:
but
the
earliest
clear
record
is
in
the
1915
edition
of
Dorland
’
s
American
Illustrated
Medical
Dictionary
,
[41]
<>
Amma
kuma
cikakken
bayani
na
farko
yana
cikin
Kamus
din
kalmomin
likitanci
ne
na
Amurka
wallafar
Dorland
bugu
na
1915
,
[42]
#:
where
lethologica
is
defined
as
the
‘
inability
to
remember
the
proper
word
’.
[43]
<>
inda
a
ciki
aka
fassara
kalmar
ta
'
lethologica
'
a
matsayin
'
kasa
tuna
kalmar
da
ta
dace
'.
[44]
#:
Whatever
the
precise
origin
of
the
coinage
,
[45]
<>
To
koma
dai
menene
asalin
wannan
kalma
,
[46]
#:
the
importance
of
memory
and
forgetting
in
Jung
’
s
studies
of
the
unconscious
,
[47]
<>
amfanin
hadda
da
mantuwa
a
binciken
da
Carl
Jung
ya
yi
na
abin
da
muke
yi
ba
tare
da
mun
sani
ba
,
[48]
#:
and
in
Greek
mythology
,
is
echoed
in
our
modern
understanding
of
how
memory
works
in
the
brain
.
[49]
<>
da
kuma
a
ilimin
addinin
gargajiya
na
Girka
,
ya
kara
bayyana
a
fahimtarmu
ta
yau
da
yadda
hadda
ke
aiki
a
kwakwalwa
.
[50]
#:
As
many
of
us
will
intuitively
understand
,
[51]
<>
Kamar
yadda
da
dama
daga
cikinmu
za
mu
iya
fahimta
da
kanmu
,
[52]
#:
the
brain
does
not
function
like
a
computer
,
[53]
<>
kwakwalwa
ba
ta
aiki
kamar
kwamfuta
,
[54]
#:
where
data
is
neatly
stored
away
and
retrieved
at
the
press
of
a
button
.
[55]
<>
inda
ake
adana
bayanai
a
tsanake
,
sanna
kuma
idan
ana
son
nemo
su
a
danna
wani
abu
kawai
su
fito
.
[56]
#:
As
psychologist
Tom
Stafford
points
out
,
[57]
<>
Masanin
tunanin
dan
adam
,
Tom
Stafford
ya
nuna
cewa
,
[58]
#:
“
our
memories
are
amazing
,
[59]
<> '
kwakwalwarmu
(
hadda
)
na
da
ban
mamaki
,
[60]
#:
but
they
respond
to
how
many
associations
we
make
with
new
information
,
[61]
<>
amma
kuma
tana
aiki
ne
da
yawan
dangantaka
ko
alakar
da
yi
wa
wani
sabon
bayani
da
muka
adana
a
cikinta
.
[62]
#:
not
with
how
badly
we
want
to
remember
it
”.
[63]
<>
Ba
ruwanta
da
matukar
bukatar
da
muke
da
ita
a
lokacin
da
muka
bukaci
sani
ko
tunowa
ko
dauko
wannan
bayani
daga
gareta
.
[64]
#:
How
well
we
can
recall
a
word
may
depend
on
links
to
other
important
bits
of
information
[65]
<>
Kuma
yawan
abubuwan
da
muka
danganta
da
rigar
a
lokacin
da
muka
mika
wa
kwakwalwar
kalmar
ta
ajiye
mana
shi
ne
zai
sa
ta
yi
saurin
kawo
mana
ita
idan
mun
bukace
ta
.
Amma
idan
ba
mu
yi
haka
ba
sai
ya
kasance
ta
kasa
kawo
mana
kalmar
.
[66]
#:
Recalling
every
word
in
our
vocabulary
can
be
tough
.
[67]
<>
Tuno
da
duk
wata
kalma
da
ke
kwakwalwarmu
abu
ne
mai
wuya
.
[68]
#:
For
instance
,
the
Oxford
English
Dictionary
contains
some
600
,
000
words
,
[69]
<>
Misali
kamus
din
Ingilishi
na
Oxford
yana
dauke
da
kalmomi
dubu
600
,
[70]
#:
and
even
these
do
not
represent
the
totality
of
the
English
vocabulary
.
[71]
<>
kuma
hakan
ma
ba
wai
iya
karshen
kalmomin
Ingilishi
kenan
ba
.
[72]
#:
The
active
vocabulary
used
by
an
adult
in
speech
and
writing
is
much
less
than
this
,
[73]
<>
Kalmomin
da
babban
mutum
ke
amfani
da
su
a
rubutu
da
magana
ba
su
kai
ko
kusa
da
dubu
600
ba
,
[74]
#:
but
according
to
David
Crystal
it
often
exceeds
50
,
000
words
.*
[75]
<>
amma
kamar
yadda
David
Crystal
ya
bayyana
su
kan
fi
dubu
50
.
[76]
#:
There
will
,
of
course
,
be
many
more
words
that
a
person
understands
but
does
not
use
in
everyday
speech
and
writing
.
[77]
<>
Amma
kuma
akwai
wasu
kalmomin
da
yawa
wadanda
mutum
ya
sani
wadanda
ba
ya
amfani
da
su
a
rubutu
da
maganganunsa
na
yau
da
kullum
.
[78]
#:
Words
from
this
passive
vocabulary
form
a
large
subset
of
the
words
experienced
in
lethologica
.
[79]
<>
To
irin
wadannan
kalmomi
su
ne
yawanci
suke
cikin
wadanda
ba
ma
iya
tuna
su
wani
lokaci
.
[80]
#:
Our
vocabularies
often
exceed
50
,
000
words
-
but
those
words
we
rarely
use
are
more
easily
forgotten
[81]
<>
Kalmomin
da
suke
kanmu
sukan
fi
50
,
000
kuma
mun
fi
manta
wadanda
ba
ma
amfani
da
su
sosai
[82]
#:
The
words
we
rarely
use
,
[83]
<>
Kalmomin
da
ba
kasafai
muke
amfani
da
su
ba
[84]
#:
including
proper
names
,
are
the
ones
we
often
forget
.
[85]
<>
kamar
na
sunayen
mutane
su
muka
fi
mantawa
.
[86]
#:
Because
our
minds
are
associative
and
are
built
out
of
patterns
of
interconnected
information
,
[87]
<>
Kuma
saboda
kamar
yadda
muka
ambata
a
can
baya
,
idan
ba
mun
danganta
kalma
ko
mun
raba
ta
da
wasu
bayanai
ko
abubuwa
da
muka
sani
ba
,
[88]
#:
how
well
we
can
recall
a
word
may
depend
on
these
patterns
or
links
to
other
important
bits
of
information
.
[89]
<>
sai
mu
kasa
tuna
ta
a
lokacin
da
muke
son
tuno
ta
,
[90]
#:
And
so
,
the
many
thousands
of
words
stored
in
our
brains
that
we
rarely
use
may
be
harder
to
recall
at
short
notice
,
[91]
<>
domin
sai
ta
haka
ne
kwakwalwarmu
za
ta
iya
kawo
mana
ita
nan
da
nan
,
[92]
#:
because
we
have
not
yet
formed
the
necessary
links
to
other
important
bits
of
information
that
make
memories
easily
retrievable
.
[93]
<>
idan
mun
hada
kalmar
da
wasu
abubuwan
da
tun
da
muka
ba
kwakwalwar
ajiya
ta
saba
da
su
.
[94]
#:
Lethologica
is
both
the
forgetting
of
a
word
and
the
trace
of
that
word
we
know
is
somewhere
in
our
memory
.
[95]
<>
Kalmar
'
lethologica
'
na
nufin
mantawa
da
wata
kalma
,
da
kuma
aikin
nemo
wannan
kalma
(
da
muka
manta
)
wadda
muka
sani
tana
wani
sako
a
kwakwalwarmu
.
[96]
#:
Perhaps
it
is
necessary
for
us
to
drink
from
the
river
Lethe
[97]
<>
Watakila
dole
ne
mu
sha
ruwan
kogin
'
lethe
' (
kogin
karkashin
duniya
wanda
matattu
suke
shan
ruwansa
su
manta
da
abubuwan
duniyar
nan
)
[98]
#:
to
help
us
temporarily
forget
the
trivial
and
unnecessary
,
so
we
can
prioritise
the
information
that
is
important
to
our
lives
.
[99]
<>
domin
ya
taimaka
mana
na
wucin
-
gadi
mu
manta
da
abubuwa
marassa
muhimmanci
da
wadanda
ba
su
zama
dole
a
wajenmu
ba
,
saboda
mu
fi
bayar
da
fifiko
kan
kalmomi
da
bayanan
da
ke
da
amfani
ga
rayuwarmu
.
[100]
Last modified
21 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
The act of having a word on the tip of your tongue can be frustrating, [1] <> Kokarin tuno wani suna ko kalma wadda ka santa amma ta gagare ka tunawa a lokacin da kake son amfani da ita abu ne da zai bata maka rai, [2]
2
#:
but can also say a lot about how memory works. [3] <> amma kuma zai bayyana abubuwa da yawa kan yadda kwakwalwarmu (hadda) ke aiki. [4]
3
#:
Have you ever tried to unsuccessfully retrieve a word from the tip of your tongue? [5] <> Ka taba kokarin amfani da wata kalma amma ka kasa tuna ta ko fadarta? [6]
4
#:
Most of us have experienced it – the usually simple process of verbalising a turn of phrase is somehow thwarted by an annoying mental block. [7] <> Ba shakka yawancinmu mun taba yin wannan mantuwa wadda a Ingilishi ake kira
Lethologica
, [8]
5
#:
When this happens, [9] <> amma idan hakan ta kasance [10]
6
#:
often we turn to a glossary of alternatives to fill the temporary void. [11] <> sai nan da nan mu karkata kundin kwakwalwarmu domin neman wata kalma domin cike wannan gurbi na wucin-gadi. [12]
7
#:
The sheer number of these fill-ins [13] <> Yawan kalmomin da ake amfani da su domin cike gurbin [14]
8
#:
highlights a human proclivity for forgetting the names of things and people, and also highlights the frequency of those ‘on the tip of my tongue’ experiences. [15] <> na nuna tsananin yadda mutum yake yawan manta sunayen abubuwa da mutane. [16]
9
#:
Like many other English terms associated with the mind, [17] <> Kamar yawancin kalmomi ko sunaye na Ingilishi, masu nasaba da zuciya (tunani), [18]
10
#:
lethologica is a modern word derived from classical Greek. [19] <> ita ma kalmar wannan mantuwa 'lethologica' sabuwar kalma ce da aka kirkiro daga harshen mutanen Girka na asali. [20]
11
#:
In this case, [21] <> A nan [22]
12
#:
the Greek words [23] <> kalmomin na Girka [24]
13
#:
are lethe (forgetfulness) [25] <> su ne 'lethe' (mantuwa) [26]
14
#:
and logos (word). [27] <> da 'logos' (kalma). [28]
15
#:
In Greek mythology, [29] <> A addinin gargajiya na mutanen na Girka [30]
16
#:
Lethe was also one of the five rivers [31] <> kalmar 'lethe' harwayau na nufin daya daga cikin koguna biyar [32]
17
#:
of the underworld [33] <> na karkashin wannan duniya, [34]
18
#:
where the souls of the dead drank to forget all earthly memories. [35] <> inda ruhunin wadanda suka mutu yake shan ruwa domin ya manta da duk wani abu da ya sani game da duniya. [36]
19
#:
The coinage of lethologica is popularly attributed to psychologist Carl Jung (Credit: Getty Images) [37] <> Ana ganin masanin tunanin dan adam Carl Jung ne ya kirkiro kalmar mantuwar kalma (lithologica) [38]
20
#:
The coinage of this term is popularly attributed to psychologist Carl Jung in the early 20th Century, [39] <> To ita kalmar 'lethologica' da aka lakaba wa wannan irin mantuwa ta kalma ko suna, ana cewa masanin tunanin dan adam Carl Jung shi ne ya hada ta a farkon karni na 20. [40]
21
#:
but the earliest clear record is in the 1915 edition of Dorland’s American Illustrated Medical Dictionary, [41] <> Amma kuma cikakken bayani na farko yana cikin Kamus din kalmomin likitanci ne na Amurka wallafar Dorland bugu na 1915, [42]
22
#:
where lethologica is defined as the ‘inability to remember the proper word’. [43] <> inda a ciki aka fassara kalmar ta 'lethologica' a matsayin 'kasa tuna kalmar da ta dace'. [44]
23
#:
Whatever the precise origin of the coinage, [45] <> To koma dai menene asalin wannan kalma, [46]
24
#:
the importance of memory and forgetting in Jung’s studies of the unconscious, [47] <> amfanin hadda da mantuwa a binciken da Carl Jung ya yi na abin da muke yi ba tare da mun sani ba, [48]
25
#:
and in Greek mythology, is echoed in our modern understanding of how memory works in the brain. [49] <> da kuma a ilimin addinin gargajiya na Girka, ya kara bayyana a fahimtarmu ta yau da yadda hadda ke aiki a kwakwalwa. [50]
26
#:
As many of us will intuitively understand, [51] <> Kamar yadda da dama daga cikinmu za mu iya fahimta da kanmu, [52]
27
#:
the brain does not function like a computer, [53] <> kwakwalwa ba ta aiki kamar kwamfuta, [54]
28
#:
where data is neatly stored away and retrieved at the press of a button. [55] <> inda ake adana bayanai a tsanake, sanna kuma idan ana son nemo su a danna wani abu kawai su fito. [56]
29
#:
As psychologist Tom Stafford points out, [57] <> Masanin tunanin dan adam, Tom Stafford ya nuna cewa, [58]
30
#:
“our memories are amazing, [59] <> 'kwakwalwarmu (hadda) na da ban mamaki, [60]
31
#:
but they respond to how many associations we make with new information, [61] <> amma kuma tana aiki ne da yawan dangantaka ko alakar da yi wa wani sabon bayani da muka adana a cikinta. [62]
32
#:
not with how badly we want to remember it”. [63] <> Ba ruwanta da matukar bukatar da muke da ita a lokacin da muka bukaci sani ko tunowa ko dauko wannan bayani daga gareta.
[64]
33
#:
How well we can recall a word may depend on links to other important bits of information [65] <> Kuma yawan abubuwan da muka danganta da rigar a lokacin da muka mika wa kwakwalwar kalmar ta ajiye mana shi ne zai sa ta yi saurin kawo mana ita idan mun bukace ta. Amma idan ba mu yi haka ba sai ya kasance ta kasa kawo mana kalmar. [66]
34
#:
Recalling every word in our vocabulary can be tough. [67] <> Tuno da duk wata kalma da ke kwakwalwarmu abu ne mai wuya. [68]
35
#:
For instance, the Oxford English Dictionary contains some 600,000 words, [69] <> Misali kamus din Ingilishi na Oxford yana dauke da kalmomi dubu 600, [70]
36
#:
and even these do not represent the totality of the English vocabulary. [71] <> kuma hakan ma ba wai iya karshen kalmomin Ingilishi kenan ba. [72]
37
#:
The active vocabulary used by an adult in speech and writing is much less than this, [73] <> Kalmomin da babban mutum ke amfani da su a rubutu da magana ba su kai ko kusa da dubu 600 ba, [74]
38
#:
but according to David Crystal it often exceeds 50,000 words.* [75] <> amma kamar yadda David Crystal ya bayyana su kan fi dubu 50. [76]
39
#:
There will, of course, be many more words that a person understands but does not use in everyday speech and writing. [77] <> Amma kuma akwai wasu kalmomin da yawa wadanda mutum ya sani wadanda ba ya amfani da su a rubutu da maganganunsa na yau da kullum. [78]
40
#:
Words from this passive vocabulary form a large subset of the words experienced in lethologica. [79] <> To irin wadannan kalmomi su ne yawanci suke cikin wadanda ba ma iya tuna su wani lokaci. [80]
41
#:
Our vocabularies often exceed 50,000 words - but those words we rarely use are more easily forgotten [81] <> Kalmomin da suke kanmu sukan fi 50,000 kuma mun fi manta wadanda ba ma amfani da su sosai [82]
42
#:
The words we rarely use, [83] <> Kalmomin da ba kasafai muke amfani da su ba [84]
43
#:
including proper names, are the ones we often forget. [85] <> kamar na sunayen mutane su muka fi mantawa. [86]
44
#:
Because our minds are associative and are built out of patterns of interconnected information, [87] <> Kuma saboda kamar yadda muka ambata a can baya, idan ba mun danganta kalma ko mun raba ta da wasu bayanai ko abubuwa da muka sani ba, [88]
45
#:
how well we can recall a word may depend on these patterns or links to other important bits of information. [89] <> sai mu kasa tuna ta a lokacin da muke son tuno ta, [90]
46
#:
And so, the many thousands of words stored in our brains that we rarely use may be harder to recall at short notice, [91] <> domin sai ta haka ne kwakwalwarmu za ta iya kawo mana ita nan da nan, [92]
47
#:
because we have not yet formed the necessary links to other important bits of information that make memories easily retrievable. [93] <> idan mun hada kalmar da wasu abubuwan da tun da muka ba kwakwalwar ajiya ta saba da su. [94]
48
#:
Lethologica is both the forgetting of a word and the trace of that word we know is somewhere in our memory. [95] <> Kalmar 'lethologica' na nufin mantawa da wata kalma, da kuma aikin nemo wannan kalma (da muka manta) wadda muka sani tana wani sako a kwakwalwarmu. [96]
49
#:
Perhaps it is necessary for us to drink from the river Lethe [97] <> Watakila dole ne mu sha ruwan kogin 'lethe' (kogin karkashin duniya wanda matattu suke shan ruwansa su manta da abubuwan duniyar nan) [98]
50
#:
to help us temporarily forget the trivial and unnecessary, so we can prioritise the information that is important to our lives. [99] <> domin ya taimaka mana na wucin-gadi mu manta da abubuwa marassa muhimmanci da wadanda ba su zama dole a wajenmu ba, saboda mu fi bayar da fifiko kan kalmomi da bayanan da ke da amfani ga rayuwarmu. [100]
bbchausa verticals/005 lethologica
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations