Toggle search
Search
Toggle menu
24.9K
757
183
164.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Leave feedback
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/017 oversharing
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Think
before
you
overshare
.
Yes
,
it
can
get
you
fired
[1]
<>
Hattara
da
shafukan
sada
zumunta
.
Kar
ka
yi
asarar
aikinka
[2]
#:
Has
social
media
made
us
less
inclined
to
share
our
opinions
?
[3]
<>
Shin
shafukan
sada
zumunta
sun
samu
fargabar
bayyana
ra
’
ayoyinmu
?
[4]
#:
Alvarez
,
a
media
sales
consultant
and
mother
of
two
from
London
,
[5]
<>
Alvarez
,
mashawarciya
kan
harkokin
talla
kuma
mahaifiyar
‘
ya
’
ya
biyu
da
ke
zaune
a
London
,
[6]
#:
isn
’
t
a
prolific
online
sharer
[7]
<>
ba
ta
cika
sa
hotuna
a
Facebook
ba
,
[8]
#:
so
didn
’
t
think
too
much
about
posting
a
photo
of
her
toddler
with
a
bare
bottom
on
her
page
.
[9]
<>
don
haka
ba
ta
yi
tunanin
mai
zai
biyo
baya
ba
,
lokacin
da
ta
sa
hoton
danta
mai
ta
-
ta
-
ta
babu
wando
a
shafinta
.
[10]
#:
“
The
post
was
a
funny
,
innocent
photo
,”
she
says
. “
Normally
my
posts
receive
a
good
reception
.”
[11]
<>
Ta
ce
: “
Hoton
na
da
ban
dariya
.
Kuma
na
saba
samun
kyakkyawar
tarba
idan
na
saka
abubuwa
a
Facebook
.”
[12]
#:
Mummy
shaming
?
[13]
<>
Kunyata
uwa
?
[14]
#:
But
,
after
initial
likes
and
positive
comments
,
[15]
<>
Sai
dai
,
bayan
da
wasu
su
ka
danna
maballin
‘
so
’
da
kuma
sakonni
masu
dadi
da
ta
fara
samu
,
[16]
#:
the
criticism
started
,
[17]
<>
sai
kuma
suka
ta
biyo
baya
.
[18]
#:
someone
responded
with
‘
Very
funny
but
take
this
off
.
[19]
<>
Wani
ya
rubuta
“
Abin
dariya
amma
dai
ki
cire
.
[20]
#:
There
are
a
lot
of
perverts
around
.’
[21]
<>
Akwai
masu
mugun
tunani
da
yawa
.”
[22]
#:
Then
,
a
barrage
of
negative
comments
followed
.
[23]
<>
Daga
nan
sai
sakonnin
suka
su
ka
yi
tuttudowa
.
[24]
#:
Alvarez
says
it
wasn
’
t
long
before
she
was
stopped
in
the
street
by
acquaintances
asking
her
to
delete
her
post
.
[25]
<>
Alvarez
ta
ce
kafin
a
jima
,
abokan
huldarta
sun
fara
tsayar
da
ita
akan
hanya
su
na
ce
mata
ta
goge
hoton
.
[26]
#:
Numerous
private
messages
landed
in
her
inbox
from
people
advising
her
to
take
the
picture
down
because
‘
it
’
s
not
safe
,’
despite
it
being
a
private
post
.
[27]
<>
Ta
kuma
sami
sakonnin
sirri
da
dama
daga
mutanen
da
ke
ba
ta
shawarar
cewa
ta
cire
hoton
saboda
‘
akwai
hatsari
’.
[28]
#:
“
I
was
made
to
feel
I
had
done
something
wrong
[29]
<>
Ta
ce
: “
Sai
dai
aka
sa
ni
jin
cewa
na
tafka
wani
babban
kuskure
[30]
#:
and
it
was
a
reflection
on
me
as
a
mother
,”
she
says
.
[31]
<>
kuma
wannan
na
nuna
cewa
ni
ba
uwa
ta
gari
ba
ce
.
[32]
#:
“
I
felt
judged
.
Some
of
them
were
more
about
public
shaming
than
giving
me
advice
in
my
best
interest
.”
[33]
<>
Mafi
yawan
sakonnin
na
cin
mutunci
ba
wai
shawara
ba
.”
[34]
#:
The
experience
has
made
her
much
more
circumspect
.
[35]
<>
Wannan
lamari
ya
sa
ta
shiga
taka
-
tsan
-
tsan
.
[36]
#:
“
I
would
still
post
things
on
social
media
in
the
future
,
[37]
<> “
Zan
ci
gaba
da
wallafa
abubuwa
a
shafukan
sada
zumunta
,
[38]
#:
but
I
’
ve
learnt
my
lesson
,”
Alvarez
says
.
[39]
<>
amma
dai
na
koyi
darasi
,”
in
ji
Alvarez
.
[40]
#:
She
feels
lucky
that
on
that
occasion
the
episode
didn
’
t
filter
through
to
her
colleagues
or
workplace
.
[41]
<>
Ta
ce
sa
’
arta
guda
labarin
kai
wa
abokanan
aikinta
ba
.
[42]
#:
Claire
Knowles
,
a
partner
at
law
firm
Acuity
Legal
,
[43]
<>
Claire
Knowles
,
wata
lauya
da
ke
kamfanin
Acuity
Legal
,
[44]
#:
says
one
of
her
clients
was
not
so
lucky
.
[45]
<>
ta
ce
wata
abokiyar
huldarta
ba
ta
yi
dace
da
irin
wannan
sa
’
ar
ba
.
[46]
#:
Messages
on
her
client
’
s
private
Facebook
page
put
her
job
in
jeopardy
.
[47]
<>
Sakonta
da
ta
wallafa
a
shafinta
na
Facebook
ya
sa
aikinta
cikin
hatsari
.
[48]
#:
“
She
effectively
posted
that
her
manager
was
an
idiot
and
incompetent
in
his
role
–
[49]
<> “
Ta
rubuta
cewa
manajanta
shashasha
ne
kuma
bai
san
aikinsa
ba
–
[50]
#:
potentially
a
form
of
cyber
-
bullying
,”
says
Knowles
.
[51]
<>
wannan
kuwa
abu
ne
da
ya
saba
wa
dokar
tozarta
mutane
a
intanet
.”
In
ji
Knowles
.
[52]
#:
“
Word
made
its
way
back
to
her
employer
,
including
her
manager
[53]
<> “
A
hankali
labari
ya
koma
ga
kamfanin
da
ta
ke
aiki
har
shi
kansa
manajan
ya
ji
.
[54]
#:
and
disciplinary
proceedings
for
gross
misconduct
were
initiated
.
[55]
<>
Hakan
ta
sa
aka
ladabtar
da
ita
bisa
tuhumar
rashin
ladabi
.
[56]
#:
“
All
the
employer
needed
to
show
was
that
the
posts
could
have
caused
offence
or
damaged
the
company
’
s
reputation
,”
Knowles
adds
.
[57]
<>
Iyakacin
shaidar
da
ake
bukata
daga
shugabanninta
shi
ne
su
nuna
cewa
rubutun
nata
ya
bata
ran
manajan
kuma
ya
zubar
da
kimar
kamfanin
.”
A
cewar
Knowles
.
[58]
#:
Knowles
’
client
,
who
can
’
t
be
named
for
legal
reasons
,
[59]
<>
Abokiyar
huldar
Knowles
,
wacce
ba
za
a
iya
bayyana
sunanta
ba
saboda
dalilai
na
shari
’
a
,
[60]
#:
says
she
didn
’
t
set
out
to
bully
her
manager
[61]
<>
ta
ce
ba
ta
da
niyyar
tozarta
manajanta
,
[62]
#:
and
was
only
venting
frustrations
.
[63]
<>
kawai
dai
ta
na
huce
takaicinta
ne
.
[64]
#:
The
client
claims
she
wasn
’
t
aware
of
a
workplace
social
media
policy
[65]
<>
Ta
kuma
ce
ba
ta
san
akwai
wata
dokar
amfani
da
kafafen
sada
zumunta
a
ofishinsu
ba
,
[66]
#:
and
hadn
’
t
received
training
on
it
.
[67]
<>
kuma
babu
wanda
ya
ba
ta
horo
a
kan
haka
.
[68]
#:
The
employee
was
given
a
final
written
warning
–
[69]
<>
Daga
karshe
dai
,
an
ba
ta
takardar
gargadi
,
[70]
#:
the
only
reason
she
wasn
’
t
dismissed
was
her
length
of
service
and
remorse
,
Knowles
says
.
[71]
<>
abinda
kawai
ya
hana
a
kore
ta
shi
ne
dadewarta
a
bakin
aiki
da
kuma
nadamar
da
ta
nuna
.
[72]
#:
Think
before
you
share
[73]
<>
Yi
tunani
kafin
wallafawa
[74]
#:
When
colleagues
are
part
of
your
social
media
audience
[75]
<>
Idan
abokan
aikinka
na
cikin
abokan
huldarka
a
shafukan
sada
zumunta
,
[76]
#:
you
must
have
the
same
level
of
self
-
governance
as
within
any
other
work
environment
,
be
that
at
your
desk
,
or
at
the
office
party
,
says
James
Murray
,
[77]
<>
wajibi
ne
ka
kasance
cikin
taka
-
tsan
-
tsan
kamar
a
wurin
aiki
,
in
ji
James
Murray
,
[78]
#:
associate
director
at
global
recruitment
firm
Robert
Walters
.
[79]
<>
mukaddashin
darakta
a
kamfanin
daukar
ma
’
aikata
na
Robert
Walters
.
[80]
#:
So
after
a
brief
,
naive
,
free
-
for
-
all
,
[81]
<>
Bayan
sharholiya
,
da
ganganci
,
na
dan
gajeren
lokaci
da
muka
yi
a
farkon
samuwarsu
,
[82]
#:
is
social
media
steadily
silencing
us
?
[83]
<>
shin
a
yanzu
shafukan
sada
zumunta
na
sa
mu
yi
wa
kanmu
takunkumi
?
[84]
#:
A
Pew
Research
Center
study
shows
[85]
<>
Wani
bincike
da
Pew
Research
Center
ta
gudanar
ya
nuna
cewa
[86]
#:
it
is
making
us
increasingly
more
inhibited
and
less
likely
to
express
our
real
views
,
on
current
affairs
or
real
life
.
[87]
<>
yanzu
bamu
cika
bayyana
ra
’
ayinmu
na
gaskiya
game
da
al
’
amuran
yau
da
kullum
ko
sauran
sha
’
anin
rayuwa
ba
.
[88]
#:
This
anxiety
explains
the
rise
of
WhatsApp
,
[89]
<>
Wannan
fargabar
na
daya
daga
cikin
dalilan
da
su
ka
bunkasa
amfani
da
WhatsApp
,
[90]
#:
where
users
can
message
select
friends
privately
,
or
apps
like
SnapChat
,
[91]
<>
inda
masu
amfani
da
su
kan
aika
da
sako
ga
zababbun
abokansu
,
ko
kuma
SnapChat
,
[92]
#:
where
the
message
self
-
destructs
,
rather
than
the
user
'
s
reputation
,
has
been
fuelled
by
demand
to
express
opinion
without
judgement
.
[93]
<>
wanda
sako
ke
goge
kansa
jim
kadan
bayan
aika
shi
.
[94]
#:
And
be
warned
just
because
you
’
re
‘
off
the
clock
’
from
your
day
job
doesn
’
t
lessen
the
risk
of
getting
into
trouble
at
work
if
you
do
post
something
that
backfires
.
[95]
<>
Kuma
ku
sani
,
daukar
hutu
daga
wurin
aiki
ba
ya
rage
muku
fuskantar
hatsari
idan
ku
ka
wallafa
wani
abu
da
ya
jawo
suka
.
[96]
#:
In
July
The
Telegraph
reported
that
a
British
Council
executive
[97]
<>
A
watan
Yuli
,
jaridar
The
Telegraph
ta
Ingila
ta
bada
labarin
cewa
wata
ma
’
aikaciyar
hukumar
raya
al
’
adun
Burtaniya
, ‘
British
Council
’,
[98]
#:
Angela
Gibbins
will
face
disciplinary
action
after
writing
a
critical
post
about
HRH
Prince
George
.
[99]
<>
Angela
Gibbins
za
ta
fuskanci
ladabtarwa
bayan
da
ta
soki
Yarima
George
a
shafin
sada
zumunta
.
[100]
#:
The
newspaper
also
reported
that
an
Instagram
post
about
feeding
meat
to
vegan
diners
in
Derby
,
UK
,
got
head
chef
Alex
Lambert
fired
.
[101]
<>
Jaridar
ta
kuma
bada
labarin
cewa
an
kori
wani
babban
kuku
a
Derby
,
UK
,
Alex
Lambert
bayan
da
ya
wallafa
hoto
a
Instagram
,
da
ya
yi
ikirarin
ya
na
sa
nama
a
abincin
mutanen
da
ba
sa
cin
nama
.
[102]
#:
“
Staff
usage
of
social
media
reflects
on
the
company
even
if
staff
members
aren
’
t
officially
managing
that
organisation
’
s
social
media
channels
,”
[103]
<> “
Yadda
ma
’
aikata
ke
amfani
da
shafukan
sada
zumunta
na
shafar
yadda
ake
kallon
kamfaninsu
ko
da
ba
sa
cikin
wadanda
ke
kula
da
shafukan
kamfanin
a
zaurukan
sada
zumunta
,”
[104]
#:
says
Chris
Lee
,
head
of
digital
strategy
and
training
consultancy
Silvester
&
Finch
in
London
.
[105]
<>
in
ji
Chris
Lee
,
shugaban
kamfanin
ba
da
horo
kan
tallata
haja
a
intanet
Silvester
&
Finch
da
ke
London
.
[106]
#:
Employees
can
easily
let
slip
confidential
information
,
or
their
opinions
could
reflect
negatively
on
their
firm
,
he
says
.
[107]
<>
Ya
ce
: “
Ma
’
aikata
na
iya
fitar
da
bayanan
sirri
bisa
kuskure
ko
su
bayyana
ra
’
ayin
da
zai
bata
sunan
kamfanin
.
[108]
#:
In
2015
UK
firm
Game
Retail
dismissed
one
of
its
employees
over
offensive
but
non
-
work
related
tweets
.
[109]
<>
A
2015
,
wani
kamfani
a
UK
,
Game
Retail
ya
kori
daya
daga
cikin
ma
’
aikatansa
saboda
rubutan
cin
mutunci
da
bai
dangancin
aiki
ba
,
wanda
ya
yi
a
shafin
twitter
.
[110]
#:
Despite
the
employee
initially
winning
an
unfair
dismissal
case
Game
Retail
appealed
and
won
.
[111]
<>
Da
farin
dai
ma
’
aikacin
ya
yi
nasara
a
kotu
inda
ya
zargi
kamfanin
da
korarsa
ba
bisa
ka
’
ida
ba
,
amma
Game
Retail
ya
yi
nasara
bayan
da
ya
daukaka
kara
.
[112]
#:
Recruitment
tool
[113]
<>
Hanyar
daukar
aiki
[114]
#:
Can
your
posts
also
damage
your
chances
of
landing
that
dream
job
elsewhere
?
[115]
<>
Shin
abinda
ka
wallafa
a
shafukan
sada
zumunta
na
iya
hana
ka
samun
aikin
da
ka
ke
fata
?
[116]
#:
Well
,
yes
.
Social
media
is
now
an
integral
part
of
the
vetting
process
,
whether
companies
admit
it
or
not
.
[117]
<>
E
.
Yanzu
haka
kamfanoni
na
amfani
da
shafukan
sada
zumunta
wurin
tantance
wadanda
za
su
dauka
aiki
,
koda
yake
da
yawansu
ba
sa
fadar
haka
.
[118]
#:
A
study
by
recruiter
,
[119]
<>
Wani
bincike
da
kamfanin
daukar
ma
’
aikata
,
[120]
#:
Robert
Walters
,
found
half
of
employers
are
prepared
to
research
candidates
using
social
media
,
[121]
<>
Robert
Walters
ya
gudanar
,
ya
gano
cewa
rabin
masu
daukar
aiki
a
shirye
su
ke
da
su
binciki
wadanda
za
su
dauka
ta
hanyar
shafukan
sada
zumunta
,
[122]
#:
whilst
63
%
have
viewed
a
job
seeker
’
s
professional
social
network
profile
,
say
social
network
LinkedIn
.
[123]
<>
yayinda
kaso
63
na
amfani
da
shafukan
sada
zumunta
na
sana
’
a
irinsu
LinkedIn
wurin
tantance
masu
neman
aiki
.
[124]
#:
Anyone
can
get
themselves
into
hot
water
[125]
<>
Mutane
na
iya
cusa
kansu
cikin
masifa
,
[126]
#:
if
they
don
'
t
think
before
they
share
,
says
Steve
Nguyen
,
a
leadership
and
change
consultant
in
Dallas
,
Texas
.
[127]
<>
matukar
za
su
wallafa
abu
a
shafin
sada
zumunta
ba
tare
da
tunani
ba
,
in
ji
Steve
Nguyen
,
mashawarci
a
kan
shugabanci
da
kawo
sauyi
da
ke
Dallas
,
Texas
.
[128]
#:
But
reflection
is
sometimes
forgotten
in
the
rush
to
post
.
[129]
<>
Sai
dai
a
lokuta
da
dama
ana
wallafa
babu
tunani
saboda
rige
-
rige
.
[130]
#:
“
Because
of
this
first
-
to
-
publish
mentality
,
[131]
<> “
Saboda
kowa
ya
na
so
a
fara
ji
daga
wurinsa
,
[132]
#:
we
can
see
why
we
’
re
less
inclined
to
self
-
filter
because
we
’
re
in
such
a
hurry
to
produce
something
that
’
s
funny
or
shocking
,”
says
Nguyen
.
[133]
<>
sai
ayi
ta
wallafa
babu
nazari
a
kokarin
rubuta
labarin
ban
dariya
ko
kuma
tada
hankali
,”
in
ji
Nguyen
.
[134]
#:
So
if
we
know
the
risks
why
do
we
still
do
it
?
[135]
<>
To
idan
mun
san
hakan
na
iya
jefa
mu
cikin
hadari
,
me
ya
sa
mu
ke
ci
gaba
da
yi
?
[136]
#:
Disinhibition
can
happen
–
where
we
can
’
t
see
ahead
to
the
impact
,
[137]
<>
Rashin
hangen
nesa
na
iya
jawo
haka
,
[138]
#:
says
Nathalie
Nahai
,
web
psychologist
and
author
of
‘
Webs
of
Influence
.’
[139]
<>
in
ji
Nathalie
Nahai
,
mai
nazarin
halayyar
mutane
a
intanet
,
wacce
ta
wallafa
littafin
‘
Webs
of
Influence
.’
[140]
#:
Online
communication
is
mediated
through
a
screen
creating
distance
and
sometimes
anonymity
and
that
leaves
us
feeling
we
can
comment
and
post
on
whatever
we
want
–
[141]
<>
Ana
sadarwa
a
intanet
ne
ta
hanyar
kafafen
da
ke
iya
boye
mu
,
abinda
ke
sa
mu
jin
cewa
zamu
iya
yin
bayani
kan
duk
abinda
mu
ka
so
–
[142]
#:
often
in
a
way
that
we
wouldn
'
t
in
real
life
.
[143]
<>
bisa
sigar
da
ba
zamu
iya
yi
ba
a
rayuwarmu
ta
zahiri
.
[144]
#:
Online
,
the
loudest
,
flashiest
self
-
promoters
grab
the
attention
,
[145]
<>
A
intanet
,
wadanda
su
ka
fi
zake
wa
su
suka
fi
jan
hankali
[146]
#:
not
necessarily
the
most
accomplished
.
[147]
<>
ba
wadanda
su
ka
fi
kwarewa
ba
.
[148]
#:
This
approach
fragments
our
identity
,
say
the
experts
.
[149]
<>
Hakan
ya
na
raba
mana
hankali
,
in
ji
kwararru
.
[150]
#:
We
increase
the
posts
that
portray
us
in
the
image
we
like
to
be
seen
[151]
<>
Muna
kara
wallafa
bayanan
da
suka
dace
da
yadda
muke
son
a
kalle
mu
,
[152]
#:
and
decrease
the
posts
that
show
how
we
’
d
rather
not
be
perceived
.
[153]
<>
sannan
mu
na
rage
wallafa
bayanan
da
ba
su
dace
da
yadda
mu
ke
son
a
kalle
mu
ba
.
[154]
#:
But
to
be
sure
,
social
media
has
given
more
than
it
’
s
taken
away
in
the
last
decade
.
[155]
<>
Sai
dai
,
hakikanin
gaskiya
,
shafukan
sada
zumunta
sun
bamu
damammaki
fiye
da
wadanda
suka
karbe
mana
.
[156]
#:
“
There
is
no
evidence
that
social
media
decreases
the
quality
of
our
relationships
,
[157]
<> “
Babu
wata
hujja
cewa
shafukan
sada
zumunta
na
rage
mana
ingancin
alakarmu
,
[158]
#:
makes
us
withdraw
,
or
diminishes
our
ability
to
relate
and
be
in
the
moment
,”
[159]
<>
ko
sa
mu
janye
jiki
,
ko
kuma
su
rage
mana
ikon
mu
’
amala
da
abokan
huldarmu
,
[160]
#:
says
Pamela
Rutledge
,
director
of
the
Media
Psychology
Research
Centre
in
California
.
[161]
<>
in
ji
Pamela
Rutledge
,
daraktar
cibiyar
bincike
kan
halayyar
masu
amfani
da
kafafen
yada
labarai
,
wacce
ta
ke
California
.
[162]
#:
The
key
is
always
balance
and
monitoring
[163]
<>
Sirrin
dai
shi
ne
kullum
mu
rika
la
’
akari
da
abinda
mu
ke
rubutawa
don
ganin
[164]
#:
whether
any
behaviour
is
adding
to
or
taking
away
from
your
own
goals
and
experience
,
she
says
.
[165]
<>
ko
ya
dace
da
burin
da
muka
sa
a
gaba
ko
kuma
bai
dace
ba
.
[166]
Last modified
22 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Think before you overshare. Yes, it can get you fired [1] <> Hattara da shafukan sada zumunta. Kar ka yi asarar aikinka [2]
2
#:
Has social media made us less inclined to share our opinions? [3] <> Shin shafukan sada zumunta sun samu fargabar bayyana ra’ayoyinmu? [4]
3
#:
Alvarez, a media sales consultant and mother of two from London, [5] <> Alvarez, mashawarciya kan harkokin talla kuma mahaifiyar ‘ya’ya biyu da ke zaune a London, [6]
4
#:
isn’t a prolific online sharer [7] <> ba ta cika sa hotuna a Facebook ba, [8]
5
#:
so didn’t think too much about posting a photo of her toddler with a bare bottom on her page. [9] <> don haka ba ta yi tunanin mai zai biyo baya ba, lokacin da ta sa hoton danta mai ta-ta-ta babu wando a shafinta. [10]
6
#:
“The post was a funny, innocent photo,” she says. “Normally my posts receive a good reception.” [11] <> Ta ce: “Hoton na da ban dariya. Kuma na saba samun kyakkyawar tarba idan na saka abubuwa a Facebook.” [12]
7
#:
Mummy shaming? [13] <> Kunyata uwa? [14]
8
#:
But, after initial likes and positive comments, [15] <> Sai dai, bayan da wasu su ka danna maballin ‘so’ da kuma sakonni masu dadi da ta fara samu, [16]
9
#:
the criticism started, [17] <> sai kuma suka ta biyo baya. [18]
10
#:
someone responded with ‘Very funny but take this off. [19] <> Wani ya rubuta “Abin dariya amma dai ki cire. [20]
11
#:
There are a lot of perverts around.’ [21] <> Akwai masu mugun tunani da yawa.” [22]
12
#:
Then, a barrage of negative comments followed. [23] <> Daga nan sai sakonnin suka su ka yi tuttudowa. [24]
13
#:
Alvarez says it wasn’t long before she was stopped in the street by acquaintances asking her to delete her post. [25] <> Alvarez ta ce kafin a jima, abokan huldarta sun fara tsayar da ita akan hanya su na ce mata ta goge hoton. [26]
14
#:
Numerous private messages landed in her inbox from people advising her to take the picture down because ‘it’s not safe,’ despite it being a private post. [27] <> Ta kuma sami sakonnin sirri da dama daga mutanen da ke ba ta shawarar cewa ta cire hoton saboda ‘akwai hatsari’. [28]
15
#:
“I was made to feel I had done something wrong [29] <> Ta ce: “Sai dai aka sa ni jin cewa na tafka wani babban kuskure [30]
16
#:
and it was a reflection on me as a mother,” she says. [31] <> kuma wannan na nuna cewa ni ba uwa ta gari ba ce. [32]
17
#:
“I felt judged. Some of them were more about public shaming than giving me advice in my best interest.” [33] <> Mafi yawan sakonnin na cin mutunci ba wai shawara ba.” [34]
18
#:
The experience has made her much more circumspect. [35] <> Wannan lamari ya sa ta shiga taka-tsan-tsan. [36]
19
#:
“I would still post things on social media in the future, [37] <> “Zan ci gaba da wallafa abubuwa a shafukan sada zumunta, [38]
20
#:
but I’ve learnt my lesson,” Alvarez says. [39] <> amma dai na koyi darasi,” in ji Alvarez. [40]
21
#:
She feels lucky that on that occasion the episode didn’t filter through to her colleagues or workplace. [41] <> Ta ce sa’arta guda labarin kai wa abokanan aikinta ba. [42]
22
#:
Claire Knowles, a partner at law firm Acuity Legal, [43] <> Claire Knowles, wata lauya da ke kamfanin Acuity Legal, [44]
23
#:
says one of her clients was not so lucky. [45] <> ta ce wata abokiyar huldarta ba ta yi dace da irin wannan sa’ar ba. [46]
24
#:
Messages on her client’s private Facebook page put her job in jeopardy. [47] <> Sakonta da ta wallafa a shafinta na Facebook ya sa aikinta cikin hatsari. [48]
25
#:
“She effectively posted that her manager was an idiot and incompetent in his role – [49] <> “Ta rubuta cewa manajanta shashasha ne kuma bai san aikinsa ba – [50]
26
#:
potentially a form of cyber-bullying,” says Knowles. [51] <> wannan kuwa abu ne da ya saba wa dokar tozarta mutane a intanet.” In ji Knowles. [52]
27
#:
“Word made its way back to her employer, including her manager [53] <> “A hankali labari ya koma ga kamfanin da ta ke aiki har shi kansa manajan ya ji. [54]
28
#:
and disciplinary proceedings for gross misconduct were initiated. [55] <> Hakan ta sa aka ladabtar da ita bisa tuhumar rashin ladabi. [56]
29
#:
“All the employer needed to show was that the posts could have caused offence or damaged the company’s reputation,” Knowles adds. [57] <> Iyakacin shaidar da ake bukata daga shugabanninta shi ne su nuna cewa rubutun nata ya bata ran manajan kuma ya zubar da kimar kamfanin.” A cewar Knowles. [58]
30
#:
Knowles’ client, who can’t be named for legal reasons, [59] <> Abokiyar huldar Knowles, wacce ba za a iya bayyana sunanta ba saboda dalilai na shari’a, [60]
31
#:
says she didn’t set out to bully her manager [61] <> ta ce ba ta da niyyar tozarta manajanta, [62]
32
#:
and was only venting frustrations. [63] <> kawai dai ta na huce takaicinta ne. [64]
33
#:
The client claims she wasn’t aware of a workplace social media policy [65] <> Ta kuma ce ba ta san akwai wata dokar amfani da kafafen sada zumunta a ofishinsu ba, [66]
34
#:
and hadn’t received training on it. [67] <> kuma babu wanda ya ba ta horo a kan haka. [68]
35
#:
The employee was given a final written warning – [69] <> Daga karshe dai, an ba ta takardar gargadi, [70]
36
#:
the only reason she wasn’t dismissed was her length of service and remorse, Knowles says. [71] <> abinda kawai ya hana a kore ta shi ne dadewarta a bakin aiki da kuma nadamar da ta nuna. [72]
37
#:
Think before you share [73] <> Yi tunani kafin wallafawa [74]
38
#:
When colleagues are part of your social media audience [75] <> Idan abokan aikinka na cikin abokan huldarka a shafukan sada zumunta, [76]
39
#:
you must have the same level of self-governance as within any other work environment, be that at your desk, or at the office party, says James Murray, [77] <> wajibi ne ka kasance cikin taka-tsan-tsan kamar a wurin aiki, in ji James Murray, [78]
40
#:
associate director at global recruitment firm Robert Walters. [79] <> mukaddashin darakta a kamfanin daukar ma’aikata na Robert Walters. [80]
41
#:
So after a brief, naive, free-for-all, [81] <> Bayan sharholiya, da ganganci, na dan gajeren lokaci da muka yi a farkon samuwarsu, [82]
42
#:
is social media steadily silencing us? [83] <> shin a yanzu shafukan sada zumunta na sa mu yi wa kanmu takunkumi? [84]
43
#:
A Pew Research Center study shows [85] <> Wani bincike da Pew Research Center ta gudanar ya nuna cewa [86]
44
#:
it is making us increasingly more inhibited and less likely to express our real views, on current affairs or real life. [87] <> yanzu bamu cika bayyana ra’ayinmu na gaskiya game da al’amuran yau da kullum ko sauran sha’anin rayuwa ba. [88]
45
#:
This anxiety explains the rise of WhatsApp, [89] <> Wannan fargabar na daya daga cikin dalilan da su ka bunkasa amfani da WhatsApp, [90]
46
#:
where users can message select friends privately, or apps like SnapChat, [91] <> inda masu amfani da su kan aika da sako ga zababbun abokansu, ko kuma SnapChat, [92]
47
#:
where the message self-destructs, rather than the user's reputation, has been fuelled by demand to express opinion without judgement. [93] <> wanda sako ke goge kansa jim kadan bayan aika shi. [94]
48
#:
And be warned just because you’re ‘off the clock’ from your day job doesn’t lessen the risk of getting into trouble at work if you do post something that backfires. [95] <> Kuma ku sani, daukar hutu daga wurin aiki ba ya rage muku fuskantar hatsari idan ku ka wallafa wani abu da ya jawo suka. [96]
49
#:
In July The Telegraph reported that a British Council executive [97] <> A watan Yuli, jaridar The Telegraph ta Ingila ta bada labarin cewa wata ma’aikaciyar hukumar raya al’adun Burtaniya, ‘British Council’, [98]
50
#:
Angela Gibbins will face disciplinary action after writing a critical post about HRH Prince George. [99] <> Angela Gibbins za ta fuskanci ladabtarwa bayan da ta soki Yarima George a shafin sada zumunta. [100]
51
#:
The newspaper also reported that an Instagram post about feeding meat to vegan diners in Derby, UK, got head chef Alex Lambert fired. [101] <> Jaridar ta kuma bada labarin cewa an kori wani babban kuku a Derby, UK, Alex Lambert bayan da ya wallafa hoto a Instagram, da ya yi ikirarin ya na sa nama a abincin mutanen da ba sa cin nama. [102]
52
#:
“Staff usage of social media reflects on the company even if staff members aren’t officially managing that organisation’s social media channels,” [103] <> “Yadda ma’aikata ke amfani da shafukan sada zumunta na shafar yadda ake kallon kamfaninsu ko da ba sa cikin wadanda ke kula da shafukan kamfanin a zaurukan sada zumunta,” [104]
53
#:
says Chris Lee, head of digital strategy and training consultancy Silvester & Finch in London. [105] <> in ji Chris Lee, shugaban kamfanin ba da horo kan tallata haja a intanet Silvester & Finch da ke London. [106]
54
#:
Employees can easily let slip confidential information, or their opinions could reflect negatively on their firm, he says. [107] <> Ya ce: “Ma’aikata na iya fitar da bayanan sirri bisa kuskure ko su bayyana ra’ayin da zai bata sunan kamfanin. [108]
55
#:
In 2015 UK firm Game Retail dismissed one of its employees over offensive but non-work related tweets. [109] <> A 2015, wani kamfani a UK, Game Retail ya kori daya daga cikin ma’aikatansa saboda rubutan cin mutunci da bai dangancin aiki ba, wanda ya yi a shafin twitter. [110]
56
#:
Despite the employee initially winning an unfair dismissal case Game Retail appealed and won. [111] <> Da farin dai ma’aikacin ya yi nasara a kotu inda ya zargi kamfanin da korarsa ba bisa ka’ida ba, amma Game Retail ya yi nasara bayan da ya daukaka kara. [112]
57
#:
Recruitment tool [113] <> Hanyar daukar aiki [114]
58
#:
Can your posts also damage your chances of landing that dream job elsewhere? [115] <> Shin abinda ka wallafa a shafukan sada zumunta na iya hana ka samun aikin da ka ke fata? [116]
59
#:
Well, yes. Social media is now an integral part of the vetting process, whether companies admit it or not. [117] <> E. Yanzu haka kamfanoni na amfani da shafukan sada zumunta wurin tantance wadanda za su dauka aiki, koda yake da yawansu ba sa fadar haka. [118]
60
#:
A study by recruiter, [119] <> Wani bincike da kamfanin daukar ma’aikata, [120]
61
#:
Robert Walters, found half of employers are prepared to research candidates using social media, [121] <> Robert Walters ya gudanar, ya gano cewa rabin masu daukar aiki a shirye su ke da su binciki wadanda za su dauka ta hanyar shafukan sada zumunta, [122]
62
#:
whilst 63% have viewed a job seeker’s professional social network profile, say social network LinkedIn. [123] <> yayinda kaso 63 na amfani da shafukan sada zumunta na sana’a irinsu LinkedIn wurin tantance masu neman aiki. [124]
63
#:
Anyone can get themselves into hot water [125] <> Mutane na iya cusa kansu cikin masifa, [126]
64
#:
if they don't think before they share, says Steve Nguyen, a leadership and change consultant in Dallas, Texas. [127] <> matukar za su wallafa abu a shafin sada zumunta ba tare da tunani ba, in ji Steve Nguyen, mashawarci a kan shugabanci da kawo sauyi da ke Dallas, Texas. [128]
65
#:
But reflection is sometimes forgotten in the rush to post. [129] <> Sai dai a lokuta da dama ana wallafa babu tunani saboda rige-rige. [130]
66
#:
“Because of this first-to-publish mentality, [131] <> “Saboda kowa ya na so a fara ji daga wurinsa, [132]
67
#:
we can see why we’re less inclined to self-filter because we’re in such a hurry to produce something that’s funny or shocking,” says Nguyen. [133] <> sai ayi ta wallafa babu nazari a kokarin rubuta labarin ban dariya ko kuma tada hankali,” in ji Nguyen. [134]
68
#:
So if we know the risks why do we still do it? [135] <> To idan mun san hakan na iya jefa mu cikin hadari, me ya sa mu ke ci gaba da yi? [136]
69
#:
Disinhibition can happen –where we can’t see ahead to the impact, [137] <> Rashin hangen nesa na iya jawo haka, [138]
70
#:
says Nathalie Nahai, web psychologist and author of ‘Webs of Influence.’ [139] <> in ji Nathalie Nahai, mai nazarin halayyar mutane a intanet, wacce ta wallafa littafin ‘Webs of Influence.’ [140]
71
#:
Online communication is mediated through a screen creating distance and sometimes anonymity and that leaves us feeling we can comment and post on whatever we want – [141] <> Ana sadarwa a intanet ne ta hanyar kafafen da ke iya boye mu, abinda ke sa mu jin cewa zamu iya yin bayani kan duk abinda mu ka so – [142]
72
#:
often in a way that we wouldn't in real life. [143] <> bisa sigar da ba zamu iya yi ba a rayuwarmu ta zahiri. [144]
73
#:
Online, the loudest, flashiest self-promoters grab the attention, [145] <> A intanet, wadanda su ka fi zake wa su suka fi jan hankali [146]
74
#:
not necessarily the most accomplished. [147] <> ba wadanda su ka fi kwarewa ba. [148]
75
#:
This approach fragments our identity, say the experts. [149] <> Hakan ya na raba mana hankali, in ji kwararru. [150]
76
#:
We increase the posts that portray us in the image we like to be seen [151] <> Muna kara wallafa bayanan da suka dace da yadda muke son a kalle mu, [152]
77
#:
and decrease the posts that show how we’d rather not be perceived. [153] <> sannan mu na rage wallafa bayanan da ba su dace da yadda mu ke son a kalle mu ba. [154]
78
#:
But to be sure, social media has given more than it’s taken away in the last decade. [155] <> Sai dai, hakikanin gaskiya, shafukan sada zumunta sun bamu damammaki fiye da wadanda suka karbe mana. [156]
79
#:
“There is no evidence that social media decreases the quality of our relationships, [157] <> “Babu wata hujja cewa shafukan sada zumunta na rage mana ingancin alakarmu, [158]
80
#:
makes us withdraw, or diminishes our ability to relate and be in the moment,” [159] <> ko sa mu janye jiki, ko kuma su rage mana ikon mu’amala da abokan huldarmu, [160]
81
#:
says Pamela Rutledge, director of the Media Psychology Research Centre in California. [161] <> in ji Pamela Rutledge, daraktar cibiyar bincike kan halayyar masu amfani da kafafen yada labarai, wacce ta ke California. [162]
82
#:
The key is always balance and monitoring [163] <> Sirrin dai shi ne kullum mu rika la’akari da abinda mu ke rubutawa don ganin [164]
83
#:
whether any behaviour is adding to or taking away from your own goals and experience, she says. [165] <> ko ya dace da burin da muka sa a gaba ko kuma bai dace ba. [166]
bbchausa verticals/017 oversharing
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations