Toggle search
Search
Toggle menu
24.9K
762
183
165K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Leave feedback
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/018 paranoia success
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Paranoid
?
It
could
be
the
key
to
your
success
[1]
<>
Dalilin
da
ya
sa
shugabannin
ke
bukatar
ririta
fargabarsu
.
[2]
#:
There
are
lots
of
reasons
Catherine
Ulrich
ought
to
feel
confident
[3]
<>
Akwai
dalilai
da
yawa
da
za
su
sa
Catherine
Ulrich
ta
samu
kwarin
gwiwa
[4]
#:
in
her
achievements
at
work
.
[5]
<>
game
da
nasarorin
da
ta
samu
a
bakin
aiki
.
[6]
#:
In
fact
,
she
has
every
reason
to
feel
downright
certain
things
are
going
well
.
[7]
<>
A
gaskiya
ma
ta
na
da
cikakkiyar
hujjar
da
za
ta
sakankance
cewa
komai
na
tafiya
daidai
wa
daida
.
[8]
#:
Ulrich
is
chief
product
officer
at
Shutterstock
[9]
<>
Ulrich
ita
ce
jami
'
ar
samar
da
sababbin
haja
a
kamfanin
Shutterstock
[10]
#:
and
her
firm
has
become
one
of
the
largest
stock
image
companies
in
the
world
.
[11]
<>
wanda
ya
na
daya
daga
cikin
manyan
kamfanin
samar
da
hotunan
amfanin
yau
da
kullum
a
fadin
duniya
.
[12]
#:
But
Ulrich
says
she
’
s
always
looking
over
her
shoulder
.
[13]
<>
Sai
dai
kuma
Ulrich
ta
ce
a
kullum
ta
na
cikin
dar
-
dar
.
[14]
#:
“
I
’
ll
always
be
a
little
paranoid
,”
Ulrich
admits
.
[15]
<> "
Ba
zan
iya
rayuwa
ba
fargaba
ba
,"
in
ji
Ulrich
.
[16]
#:
“
I
’
m
often
thinking
about
whether
the
customer
is
going
to
find
a
better
product
out
there
.
[17]
<> "
Koda
yaushe
na
kan
yi
tunanin
abokan
huldarmu
za
su
sami
hajar
da
tafi
ta
mu
a
wurin
wani
kamfanin
.
[18]
#:
Maybe
it
makes
me
sound
weird
,
[19]
<>
Ba
mamaki
hakan
ya
sa
na
zama
wata
iri
,
[20]
#:
but
paranoia
is
one
word
that
makes
me
stay
on
top
.”
[21]
<>
amma
dai
tsoro
na
daga
cikin
abinda
ya
sa
mu
ke
ci
gaba
da
yin
zarra
."
[22]
#:
Weird
?
[23]
<>
Wata
iri
?
[24]
#:
Perhaps
not
.
[25]
<>
Ba
lallai
ba
.
[26]
#:
Honing
your
fear
is
exactly
what
you
need
to
do
when
you
’
ve
mastered
an
industry
.
[27]
<>
Kasancewa
cikin
fargaba
,
shi
ne
babban
makamin
da
ya
kamata
ka
rike
idan
ka
zamo
na
daya
a
wani
fagen
sana
'
a
ko
kasuwanci
.
[28]
#:
If
you
’
re
overseeing
a
company
[29]
<>
Idan
ka
na
shugabantar
kamfani
,
[30]
#:
or
division
that
’
s
currently
beating
the
competition
,
[31]
<>
ko
wani
sashe
a
cikin
kamfanin
wanda
ya
yi
abokan
kasayya
zarra
,
[32]
#:
worrying
about
what
’
s
coming
up
behind
you
may
be
the
only
way
to
remain
on
top
.
[33]
<>
fargabar
mai
zai
biyo
baya
na
iya
zaman
hanya
daya
tak
da
za
ta
sa
ka
ci
gaba
da
rike
kambunka
.
[34]
#:
Paranoia
is
good
[35]
<>
Fargaba
na
da
kyau
[36]
#:
Concern
about
what
’
s
next
[37]
<>
Damuwa
kan
abinda
zai
biyo
baya
,
[38]
#:
is
exactly
what
Bruce
Aust
thinks
about
[39]
<>
shi
ne
abinda
ke
ran
Brust
Aust
[40]
#:
every
time
he
walks
into
a
meeting
with
senior
management
.
[41]
<>
don
lokacin
da
zai
tattauna
da
manyan
shugabannin
kamfaninsu
.
[42]
#:
Aust
has
a
big
job
:
[43]
<>
Aust
ya
na
da
babban
aiki
:
[44]
#:
he
’
s
vice
chairman
of
the
NASDAQ
,
[45]
<>
shi
ne
mataimakin
shugaban
NASDAQ
,
[46]
#:
the
world
’
s
second
-
largest
stock
market
,
[47]
<>
kasuwar
hada
-
hadar
hannayen
jari
mai
daraja
ta
biyu
a
duniya
,
[48]
#:
after
the
New
York
Stock
Exchange
.
[49]
<>
bayan
kasuwar
hada
-
hadar
hannayen
jari
ta
New
York
.
[50]
#:
He
prefers
to
start
those
meetings
celebrating
his
team
'
s
successes
.
[51]
<>
Ya
kan
fara
tattaunawar
ne
ta
hanyar
yabawa
nasarorin
da
kamfaninsu
ya
samu
.
[52]
#:
Then
it
’
s
time
to
discuss
what
competitors
are
doing
.
[53]
<>
Daga
nan
kuma
sai
su
fara
tattauna
abinda
abokan
kasayyarsu
ke
yi
.
[54]
#:
“
Paranoia
is
good
,”
Aust
says
.
[55]
<> "
Fargaba
ta
na
da
kyau
,"
in
ji
Aust
.
[56]
#:
“
Paranoia
makes
you
think
about
your
competitors
,
[57]
<> "
Fargaba
na
sa
ka
yi
tunanin
abokan
kasayyarka
,
[58]
#:
and
that
’
s
going
to
make
you
better
.”
[59]
<>
wannan
zai
sa
ka
kara
zage
damtse
."
[60]
#:
The
key
is
harnessing
that
paranoia
to
create
new
ideas
,
according
to
Aust
.
[61]
<>
Babbar
hanyar
amfana
da
fargabar
ita
ce
samar
da
sababbin
dabaru
,
a
cewar
Aust
.
[62]
#:
At
NASDAQ
,
one
way
that
happens
is
through
the
GIFT
program
,
[63]
<>
A
NASDAQ
,
su
na
da
wani
tsari
mai
taken
GIFT
,
[64]
#:
which
encourages
all
4
,
000
of
the
company
’
s
employees
to
present
new
ideas
.
[65]
<>
inda
daukacin
ma
'
aikatan
kamfanin
4
,
000
ke
kawo
sababbin
dabarun
aiki
.
[66]
#:
Proposals
must
include
a
P
&
L
and
detailed
business
plan
,
and
then
a
senior
team
review
these
suggestions
.
[67]
<>
Duk
shawarar
da
za
a
kawo
sai
ta
hada
da
hasashen
riba
da
faduwa
,
da
cikakken
tsarin
gudanarwa
,
sai
a
mika
ta
ga
manyan
ma
'
aikata
da
za
su
yi
nazari
a
kai
.
[68]
#:
Approved
ideas
receive
preliminary
funding
and
a
trial
period
.
[69]
<>
Shawarwarin
da
aka
amince
da
su
za
a
zuba
jari
tare
da
ware
musu
lokacin
gwaji
.
[70]
#:
Not
all
of
them
work
,
and
that
’
s
OK
,
Aust
says
.
[71]
<>
Ba
duka
ne
ke
nasara
ba
,
amma
hakan
ba
matsala
ba
ce
,
in
ji
Aust
.
[72]
#:
Showing
that
it
’
s
alright
to
sometimes
fail
means
more
ideas
come
to
the
surface
.
[73]
<>
Yarda
da
cewa
ba
laifi
ba
ne
don
an
fadi
a
wasu
lokuta
,
shi
ke
sa
sababbin
shawarwari
su
ci
gaba
da
fitowa
.
[74]
#:
Among
the
bigger
concepts
that
worked
[75]
<>
Daga
cikin
sababbin
dabarun
da
su
ka
yi
aiki
[76]
#:
is
the
NASDAQ
’
s
private
market
fund
.
[77]
<>
har
da
asusun
hada
-
hadar
hannun
jarin
kamfanonin
da
ke
hannun
daidaikun
al
'
umma
.
[78]
#:
It
allows
private
companies
to
trade
shares
and
[79]
<>
Aust
ya
ce
NASDAQ
na
matukar
samun
kudi
da
wannan
.
[80]
#:
this
turned
out
to
be
a
money
maker
,
Aust
says
.
[81]
<>
Aust
ya
kara
da
cewa
ba
NASDAQ
ce
ta
kirkiro
da
wannan
dabarar
ba
.
Sauran
abokan
kasayya
na
yenta
.
[82]
#:
That
idea
wasn
’
t
novel
,
[83]
<>
Amma
wannan
na
daga
cikin
sirrin
daukaka
;
[84]
#:
other
competitors
were
already
doing
it
,
Aust
adds
.
[85]
<>
sa
ido
a
kan
abinda
abokan
kasayya
ke
yi
.
[86]
#:
“
When
I
’
m
in
a
meeting
with
upper
management
,
[87]
<> "
Duk
lokacin
da
nake
ganawa
da
manyan
shugabannin
kamfani
,
[88]
#:
I
like
to
ask
,
[89]
<>
na
kan
tambayesu
,
[90]
#:
‘
What
would
competitors
be
saying
in
their
meetings
right
now
?’”
Aust
says
.
[91]
<>
me
ku
ke
ji
abokan
kasayyarmu
na
cewa
yanzu
haka
a
tasu
ganawar
?'"
[92]
#:
“
Worrying
about
them
is
what
will
make
you
stay
competitive
.”
[93]
<>
A
cewar
Aust
, "
Damuwa
da
su
shi
ne
zai
sa
su
kasa
wuce
ka
."
[94]
#:
Staying
at
the
top
of
your
game
[95]
<>
Rike
kambunka
[96]
#:
Once
you
’
ve
harnessed
your
paranoia
,
[97]
<>
Daga
zarar
ka
sanya
fargaba
a
cikin
lamarinka
,
[98]
#:
it
’
s
time
to
make
sure
your
office
culture
is
up
to
the
challenge
of
staying
at
the
top
,
says
Chris
Edmonds
,
[99]
<>
sai
kuma
ka
tabbatar
dabi
'
ar
kamfaninka
ta
dace
da
ta
masu
rike
kambinsu
,
in
ji
Chris
Edmonds
,
[100]
#:
management
consultant
and
author
of
seven
books
,
[101]
<>
mashawarci
kan
tafiyar
da
kamfanunnuka
kuma
marubucin
littattafai
bakwai
,
[102]
#:
including
The
Culture
Engine
.
[103]
<>
ciki
har
da
'
The
Culture
Engine
'.
[104]
#:
Often
,
[105]
<>
A
mafi
yawan
lokuta
,
[106]
#:
small
companies
[107]
<>
kananan
kamfanoni
[108]
#:
stand
a
better
chance
of
nurturing
innovation
to
bring
a
product
to
market
,
[109]
<>
ne
su
ka
fi
damar
samar
da
sababbin
hajar
da
za
su
kai
kasuwa
,
[110]
#:
so
big
companies
must
figure
out
a
way
to
stay
nimble
.
[111]
<>
don
haka
wajibi
ne
ga
manyan
kamfanoni
da
su
samo
hanyoyin
da
su
ma
ba
za
a
bar
su
a
baya
ba
.
[112]
#:
If
you
’
re
in
a
senior
role
,
that
means
empowering
your
team
,
Edmonds
says
.
[113]
<>
Idan
kai
babban
ma
'
aikaci
ne
,
hanyar
ita
ce
ka
karfafi
na
kasa
da
kai
.
[114]
#:
If
you
’
re
lower
down
in
a
red
-
tape
-
strangled
company
,
it
’
s
time
to
take
risks
.
[115]
<>
Idan
kuma
kai
karamin
ma
'
aikaci
ne
to
lokaci
ya
yi
da
za
ka
gwada
karambani
.
[116]
#:
Give
the
people
who
are
talented
and
creative
the
power
to
make
decisions
.
[117]
<>
Ka
bai
wa
mutanen
da
ke
da
basirar
kirkira
damar
daukar
hukunci
da
kansu
.
[118]
#:
This
also
requires
courageous
managers
[119]
<>
Wannan
na
bukatar
manajoji
masu
karfin
halin
[120]
#:
to
break
bad
policies
in
order
to
do
what
’
s
needed
.
[121]
<>
halin
da
za
su
karya
dokoki
mara
sa
ma
'
ana
domin
cimma
abinda
aka
sa
gaba
.
[122]
#:
Agility
[123]
<>
Yi
da
wuri
[124]
#:
Shutterstock
launched
an
idea
earlier
this
year
[125]
<>
Shutterstock
ya
kaddamar
da
wata
sabuwar
dabara
a
bana
,
[126]
#:
spun
out
from
‘
pods
’,
little
teams
of
five
to
10
people
it
created
purely
to
focus
on
customer
needs
,
Ulrich
says
.
[127]
<>
wacca
aka
samar
ta
hanyar
kafa
gungun
mutane
biyar
zuwa
10
wadanda
su
ke
zuzzurfan
tunani
kan
bukatun
abokan
hulda
.
[128]
#:
They
came
up
with
a
new
feature
for
the
company
’
s
search
function
.
[129]
<>
Sabuwar
dabarar
,
in
ji
Ulrich
,
ita
ce
samar
da
sabuwar
hanyar
binciken
hotuna
a
shafin
kamfanin
na
intanet
.
[130]
#:
It
allows
users
to
upload
a
photo
and
ask
Shutterstock
to
show
you
similar
pictures
.
[131]
<>
Sabuwar
dabarar
na
bai
wa
abokan
huldar
Shutterstock
damar
saka
hotunansu
a
shafin
sannan
su
bukaci
kamfanin
da
ya
nemo
musu
hotunan
da
su
ka
yi
kama
da
shi
.
[132]
#:
It
took
a
year
from
discussion
in
a
pod
to
its
launch
.
[133]
<>
Shekara
guda
aka
dauka
daga
tattaunawa
shawarar
zuwa
aiwatar
da
ita
.
[134]
#:
a
turn
-
around
Ulrich
says
is
lightning
fast
for
new
technology
.
[135]
<>
abinda
Ulrich
ta
ce
ya
yi
gaggawa
matuka
a
tsarin
kamfanonin
fasahar
zamani
.
[136]
#:
Encouraging
that
kind
of
quick
turnaround
comes
at
a
cost
,
Ulrich
says
.
[137]
<>
Amma
fa
akwai
hanzari
ba
gudu
ba
,
in
ji
Ulrich
.
[138]
#:
For
her
,
it
means
always
being
worried
,
[139]
<>
Samar
da
irin
wannan
yanayi
ya
na
tattare
da
kasancewa
cikin
fargaba
a
koda
yaushe
[140]
#:
always
thinking
about
what
’
s
coming
from
someone
else
–
always
being
a
bit
paranoid
.
[141]
<>
game
da
abinda
sauran
kamfanoni
ke
shiryawa
.
[142]
#:
“
My
whole
life
is
more
stressful
because
I
’
m
wired
that
way
,”
Ulrich
says
.
[143]
<> "
Gaba
daya
rayuwata
babu
hutu
saboda
kullum
ina
cikin
damuwa
,"
in
ji
Ulrich
.
[144]
#:
But
there
’
s
also
a
big
upside
to
that
mind
set
.
[145]
<>
Sai
dai
kuma
akwai
dimbin
alfanu
tattare
da
wannan
dabi
'
a
.
[146]
Last modified
22 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Paranoid? It could be the key to your success [1] <> Dalilin da ya sa shugabannin ke bukatar ririta fargabarsu. [2]
2
#:
There are lots of reasons Catherine Ulrich ought to feel confident [3] <> Akwai dalilai da yawa da za su sa Catherine Ulrich ta samu kwarin gwiwa [4]
3
#:
in her achievements at work. [5] <> game da nasarorin da ta samu a bakin aiki. [6]
4
#:
In fact, she has every reason to feel downright certain things are going well. [7] <> A gaskiya ma ta na da cikakkiyar hujjar da za ta sakankance cewa komai na tafiya daidai wa daida. [8]
5
#:
Ulrich is chief product officer at Shutterstock [9] <> Ulrich ita ce jami'ar samar da sababbin haja a kamfanin Shutterstock [10]
6
#:
and her firm has become one of the largest stock image companies in the world. [11] <> wanda ya na daya daga cikin manyan kamfanin samar da hotunan amfanin yau da kullum a fadin duniya. [12]
7
#:
But Ulrich says she’s always looking over her shoulder. [13] <> Sai dai kuma Ulrich ta ce a kullum ta na cikin dar-dar. [14]
8
#:
“I’ll always be a little paranoid,” Ulrich admits. [15] <> "Ba zan iya rayuwa ba fargaba ba," in ji Ulrich. [16]
9
#:
“I’m often thinking about whether the customer is going to find a better product out there. [17] <> "Koda yaushe na kan yi tunanin abokan huldarmu za su sami hajar da tafi ta mu a wurin wani kamfanin. [18]
10
#:
Maybe it makes me sound weird, [19] <> Ba mamaki hakan ya sa na zama wata iri, [20]
11
#:
but paranoia is one word that makes me stay on top.” [21] <> amma dai tsoro na daga cikin abinda ya sa mu ke ci gaba da yin zarra." [22]
12
#:
Weird? [23] <> Wata iri? [24]
13
#:
Perhaps not. [25] <> Ba lallai ba. [26]
14
#:
Honing your fear is exactly what you need to do when you’ve mastered an industry. [27] <> Kasancewa cikin fargaba, shi ne babban makamin da ya kamata ka rike idan ka zamo na daya a wani fagen sana'a ko kasuwanci. [28]
15
#:
If you’re overseeing a company [29] <> Idan ka na shugabantar kamfani, [30]
16
#:
or division that’s currently beating the competition, [31] <> ko wani sashe a cikin kamfanin wanda ya yi abokan kasayya zarra, [32]
17
#:
worrying about what’s coming up behind you may be the only way to remain on top. [33] <> fargabar mai zai biyo baya na iya zaman hanya daya tak da za ta sa ka ci gaba da rike kambunka. [34]
18
#:
Paranoia is good [35] <> Fargaba na da kyau [36]
19
#:
Concern about what’s next [37] <> Damuwa kan abinda zai biyo baya, [38]
20
#:
is exactly what Bruce Aust thinks about [39] <> shi ne abinda ke ran Brust Aust [40]
21
#:
every time he walks into a meeting with senior management. [41] <> don lokacin da zai tattauna da manyan shugabannin kamfaninsu. [42]
22
#:
Aust has a big job: [43] <> Aust ya na da babban aiki: [44]
23
#:
he’s vice chairman of the NASDAQ, [45] <> shi ne mataimakin shugaban NASDAQ, [46]
24
#:
the world’s second-largest stock market, [47] <> kasuwar hada-hadar hannayen jari mai daraja ta biyu a duniya, [48]
25
#:
after the New York Stock Exchange. [49] <> bayan kasuwar hada-hadar hannayen jari ta New York. [50]
26
#:
He prefers to start those meetings celebrating his team's successes. [51] <> Ya kan fara tattaunawar ne ta hanyar yabawa nasarorin da kamfaninsu ya samu. [52]
27
#:
Then it’s time to discuss what competitors are doing. [53] <> Daga nan kuma sai su fara tattauna abinda abokan kasayyarsu ke yi. [54]
28
#:
“Paranoia is good,” Aust says. [55] <> "Fargaba ta na da kyau," in ji Aust. [56]
29
#:
“Paranoia makes you think about your competitors, [57] <> "Fargaba na sa ka yi tunanin abokan kasayyarka, [58]
30
#:
and that’s going to make you better.” [59] <> wannan zai sa ka kara zage damtse." [60]
31
#:
The key is harnessing that paranoia to create new ideas, according to Aust. [61] <> Babbar hanyar amfana da fargabar ita ce samar da sababbin dabaru, a cewar Aust. [62]
32
#:
At NASDAQ, one way that happens is through the GIFT program, [63] <> A NASDAQ, su na da wani tsari mai taken GIFT, [64]
33
#:
which encourages all 4,000 of the company’s employees to present new ideas. [65] <> inda daukacin ma'aikatan kamfanin 4,000 ke kawo sababbin dabarun aiki. [66]
34
#:
Proposals must include a P&L and detailed business plan, and then a senior team review these suggestions. [67] <> Duk shawarar da za a kawo sai ta hada da hasashen riba da faduwa, da cikakken tsarin gudanarwa, sai a mika ta ga manyan ma'aikata da za su yi nazari a kai. [68]
35
#:
Approved ideas receive preliminary funding and a trial period. [69] <> Shawarwarin da aka amince da su za a zuba jari tare da ware musu lokacin gwaji. [70]
36
#:
Not all of them work, and that’s OK, Aust says. [71] <> Ba duka ne ke nasara ba, amma hakan ba matsala ba ce, in ji Aust. [72]
37
#:
Showing that it’s alright to sometimes fail means more ideas come to the surface. [73] <> Yarda da cewa ba laifi ba ne don an fadi a wasu lokuta, shi ke sa sababbin shawarwari su ci gaba da fitowa. [74]
38
#:
Among the bigger concepts that worked [75] <> Daga cikin sababbin dabarun da su ka yi aiki [76]
39
#:
is the NASDAQ’s private market fund. [77] <> har da asusun hada-hadar hannun jarin kamfanonin da ke hannun daidaikun al'umma. [78]
40
#:
It allows private companies to trade shares and [79] <> Aust ya ce NASDAQ na matukar samun kudi da wannan. [80]
41
#:
this turned out to be a money maker, Aust says. [81] <> Aust ya kara da cewa ba NASDAQ ce ta kirkiro da wannan dabarar ba. Sauran abokan kasayya na yenta. [82]
42
#:
That idea wasn’t novel, [83] <> Amma wannan na daga cikin sirrin daukaka; [84]
43
#:
other competitors were already doing it, Aust adds. [85] <> sa ido a kan abinda abokan kasayya ke yi. [86]
44
#:
“When I’m in a meeting with upper management, [87] <> "Duk lokacin da nake ganawa da manyan shugabannin kamfani, [88]
45
#:
I like to ask, [89] <> na kan tambayesu, [90]
46
#:
‘What would competitors be saying in their meetings right now?’” Aust says. [91] <> me ku ke ji abokan kasayyarmu na cewa yanzu haka a tasu ganawar?'" [92]
47
#:
“Worrying about them is what will make you stay competitive.” [93] <> A cewar Aust, "Damuwa da su shi ne zai sa su kasa wuce ka." [94]
48
#:
Staying at the top of your game [95] <> Rike kambunka [96]
49
#:
Once you’ve harnessed your paranoia, [97] <> Daga zarar ka sanya fargaba a cikin lamarinka, [98]
50
#:
it’s time to make sure your office culture is up to the challenge of staying at the top, says Chris Edmonds, [99] <> sai kuma ka tabbatar dabi'ar kamfaninka ta dace da ta masu rike kambinsu, in ji Chris Edmonds, [100]
51
#:
management consultant and author of seven books, [101] <> mashawarci kan tafiyar da kamfanunnuka kuma marubucin littattafai bakwai, [102]
52
#:
including The Culture Engine. [103] <> ciki har da 'The Culture Engine'. [104]
53
#:
Often, [105] <> A mafi yawan lokuta, [106]
54
#:
small companies [107] <> kananan kamfanoni [108]
55
#:
stand a better chance of nurturing innovation to bring a product to market, [109] <> ne su ka fi damar samar da sababbin hajar da za su kai kasuwa, [110]
56
#:
so big companies must figure out a way to stay nimble. [111] <> don haka wajibi ne ga manyan kamfanoni da su samo hanyoyin da su ma ba za a bar su a baya ba. [112]
57
#:
If you’re in a senior role, that means empowering your team, Edmonds says. [113] <> Idan kai babban ma'aikaci ne, hanyar ita ce ka karfafi na kasa da kai. [114]
58
#:
If you’re lower down in a red-tape-strangled company, it’s time to take risks. [115] <> Idan kuma kai karamin ma'aikaci ne to lokaci ya yi da za ka gwada karambani. [116]
59
#:
Give the people who are talented and creative the power to make decisions. [117] <> Ka bai wa mutanen da ke da basirar kirkira damar daukar hukunci da kansu. [118]
60
#:
This also requires courageous managers [119] <> Wannan na bukatar manajoji masu karfin halin [120]
61
#:
to break bad policies in order to do what’s needed. [121] <> halin da za su karya dokoki mara sa ma'ana domin cimma abinda aka sa gaba. [122]
62
#:
Agility [123] <> Yi da wuri [124]
63
#:
Shutterstock launched an idea earlier this year [125] <> Shutterstock ya kaddamar da wata sabuwar dabara a bana, [126]
64
#:
spun out from ‘pods’, little teams of five to 10 people it created purely to focus on customer needs, Ulrich says. [127] <> wacca aka samar ta hanyar kafa gungun mutane biyar zuwa 10 wadanda su ke zuzzurfan tunani kan bukatun abokan hulda. [128]
65
#:
They came up with a new feature for the company’s search function. [129] <> Sabuwar dabarar, in ji Ulrich, ita ce samar da sabuwar hanyar binciken hotuna a shafin kamfanin na intanet. [130]
66
#:
It allows users to upload a photo and ask Shutterstock to show you similar pictures. [131] <> Sabuwar dabarar na bai wa abokan huldar Shutterstock damar saka hotunansu a shafin sannan su bukaci kamfanin da ya nemo musu hotunan da su ka yi kama da shi. [132]
67
#:
It took a year from discussion in a pod to its launch. [133] <> Shekara guda aka dauka daga tattaunawa shawarar zuwa aiwatar da ita. [134]
68
#:
a turn-around Ulrich says is lightning fast for new technology. [135] <> abinda Ulrich ta ce ya yi gaggawa matuka a tsarin kamfanonin fasahar zamani. [136]
69
#:
Encouraging that kind of quick turnaround comes at a cost, Ulrich says. [137] <> Amma fa akwai hanzari ba gudu ba, in ji Ulrich. [138]
70
#:
For her, it means always being worried, [139] <> Samar da irin wannan yanayi ya na tattare da kasancewa cikin fargaba a koda yaushe [140]
71
#:
always thinking about what’s coming from someone else – always being a bit paranoid. [141] <> game da abinda sauran kamfanoni ke shiryawa. [142]
72
#:
“My whole life is more stressful because I’m wired that way,” Ulrich says. [143] <> "Gaba daya rayuwata babu hutu saboda kullum ina cikin damuwa," in ji Ulrich. [144]
73
#:
But there’s also a big upside to that mind set. [145] <> Sai dai kuma akwai dimbin alfanu tattare da wannan dabi'a. [146]
bbchausa verticals/018 paranoia success
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations