Toggle search
Search
Toggle menu
24.9K
757
183
164.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Leave feedback
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/025 nice boss
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Why
you
don
’
t
want
a
nice
boss
[1]
<>
Abin
da
ya
sa
ba
ka
bukatar
shugaba
mai
faran
-
faran
[2]
#:
Just
because
a
boss
is
nice
,
doesn
’
t
mean
he
or
she
is
any
good
.
[3]
<>
Kasancewar
shugabanka
na
da
fara
-
faran
ba
ya
nufin
ka
samu
shugaba
na
gari
.
[4]
#:
A
tough
,
demanding
manager
will
push
you
to
do
your
best
work
.
[5]
<>
Manaja
mai
tsanani
da
takurawa
shi
ne
zai
ingizaka
ka
zage
damtse
.
[6]
#:
Everyone
wants
a
nice
boss
.
[7]
<>
Kowa
na
bukatar
shugaba
mai
faran
-
faran
da
jama
’
a
.
[8]
#:
And
if
a
nice
boss
[9]
<>
Idan
shugaba
mai
faran
-
faran
[10]
#:
is
one
who
respects
me
and
my
work
,
[11]
<>
shi
ne
wanda
zai
karramani
da
aikina
,
[12]
#:
challenges
me
to
get
better
[13]
<>
ya
kalubalance
in
kara
dagewa
,
[14]
#:
and
wants
to
see
me
grow
as
both
a
professional
and
a
leader
,
[15]
<>
kuma
ya
ke
bukatar
ganin
na
ci
gaba
da
samun
kwarewa
,
[16]
#:
then
I
’
m
for
it
too
.
[17]
<>
to
ni
ma
ina
son
haka
.
[18]
#:
But
too
many
people
look
at
a
hard
-
charging
boss
and
jump
to
the
conclusion
that
he
or
she
is
a
tyrant
.
[19]
<>
Amma
mutane
da
dama
kan
kalli
shugaba
mai
matsawa
a
matsayin
mai
kama
-
karya
.
[20]
#:
Here
’
s
what
these
people
don
’
t
get
:
[21]
<>
Abin
da
mutanen
ba
su
gane
ba
shi
ne
:
[22]
#:
just
because
you
have
a
nice
boss
,
[23]
<>
kasancewar
ka
na
da
shugaba
mai
faran
-
faran
,
[24]
#:
doesn
’
t
mean
you
have
a
good
boss
.
[25]
<>
baya
nufin
ka
na
da
shugaba
nagari
.
[26]
#:
I
’
ve
seen
plenty
of
bosses
who
might
talk
the
talk
about
demanding
exceptional
performance
[27]
<>
Na
sha
ganin
shugabanni
wadanda
kan
ce
su
na
bukatar
ma
’
aikatansu
su
zage
damtse
[28]
#:
but
,
all
too
often
,
they
just
want
employees
to
like
them
.
[29]
<>
sai
dai
kuma
daga
baya
sai
in
fahimci
cewa
so
su
ke
ma
’
aikatan
su
so
su
.
[30]
#:
What
’
s
more
,
they
want
people
to
speak
well
of
them
,
to
be
“
friends
”
with
them
.
[31]
<>
Baya
ga
haka
,
su
na
son
mutane
su
yaba
musu
,
su
dauke
su
a
matsayin
‘
abokai
’.
[32]
#:
This
type
of
boss
[33]
<>
Irin
wadannan
shugabannin
[34]
#:
is
afraid
that
if
they
set
high
performance
targets
[35]
<>
su
ne
ke
tsoron
idan
su
ka
sa
wa
ma
’
aikatansu
ayyuka
masu
wuya
,
[36]
#:
and
challenge
their
staff
to
meet
and
surpass
them
,
[37]
<>
su
ka
kuma
nemi
su
yi
fiye
da
abinda
ma
su
ka
sa
su
,
[38]
#:
their
esteem
will
slip
.
[39]
<>
darajarsu
za
ta
karye
.
[40]
#:
As
a
result
,
[41]
<>
Saboda
haka
,
[42]
#:
they
ease
up
on
their
expectations
,
[43]
<>
sai
su
rage
matsa
wa
ma
’
aikatan
[44]
#:
sometimes
without
realising
it
.
[45]
<>
wani
lokacin
ma
ba
tare
da
sun
sani
ba
.
[46]
#:
Not
surprisingly
,
performance
falters
.
[47]
<>
Hakan
na
jawo
ma
’
aikatan
su
rage
kwazo
.
[48]
#:
Some
of
the
best
leaders
I
’
ve
seen
,
[49]
<>
Mafi
ingancin
shugabannin
da
na
sani
,
[50]
#:
whether
in
research
or
coaching
,
[51]
<>
a
fannin
bincike
ko
kuma
koyarwa
,
[52]
#:
come
to
work
with
a
razor
-
sharp
focus
on
results
.
[53]
<>
na
mayar
da
hankali
ne
kan
samar
da
sakamako
na
zahiri
.
[54]
#:
These
immensely
successful
bosses
[55]
<>
Wadannan
shugabanni
masu
samu
cikakkiyar
nasara
[56]
#:
don
’
t
care
much
about
being
liked
.
[57]
<>
ba
su
damu
da
sai
an
so
su
ba
.
[58]
#:
Their
expectations
are
both
staggering
and
non
-
negotiable
—
and
their
teams
know
it
.
[59]
<>
Abinda
su
ke
nema
daga
ma
’
aikatansu
shi
ne
aiki
tukuru
ba
tare
da
sassauci
ba
–
kuma
ma
’
aikatan
sun
san
da
haka
.
[60]
#:
Take
,
for
example
,
[61]
<>
Alal
misali
,
[62]
#:
US
real
estate
guru
Bill
Sanders
.
[63]
<>
fitaccen
dillalin
filaye
da
gidaje
na
kasar
Amurka
,
Bill
Sanders
.
[64]
#:
“
Everybody
knew
that
Bill
demanded
results
,”
said
Ronald
Blankenship
,
[65]
<> “
Kowa
ya
san
Bill
na
bukatar
sakamako
na
zahiri
,”
in
ji
Ronald
Blankenship
,
[66]
#:
former
chairman
and
CEO
of
Verde
Realty
,
a
real
estate
investment
trust
and
long
-
time
associate
of
Sanders
.
[67]
<>
tsohon
shugaban
kamfanin
zuba
jari
a
harkar
filaye
da
gidaje
na
Verde
Realty
kuma
abokin
Sanders
na
kut
-
da
-
kut
.
[68]
#:
“
If
you
were
going
to
work
with
him
,
[69]
<> “
Idan
za
ka
yi
masa
aiki
,
[70]
#:
you
needed
to
be
prepared
to
make
that
your
primary
focus
.”
[71]
<>
ka
na
bukatar
ka
mai
da
hankali
wurin
cimma
manufar
da
aka
sa
gaba
.”
[72]
#:
These
great
leaders
are
not
afraid
to
lay
down
the
law
—
they
don
’
t
hesitate
for
an
instant
.
[73]
<>
Wadannan
fitattun
shugabannin
ba
sa
tsoron
kafa
doka
tare
da
tabbatar
da
cewa
an
bi
ta
.
[74]
#:
And
paradoxically
,
[75]
<>
Abin
mamaki
kuma
,
[76]
#:
their
toughness
,
[77]
<>
tsananinsu
[78]
#:
accompanied
by
their
adherence
to
their
unique
and
inspiring
visions
,
[79]
<>
tare
da
tabbatar
da
an
cimma
manufa
,
[80]
#:
often
generates
more
esteem
among
their
reports
,
not
less
.
[81]
<>
kan
sa
masu
aiki
a
karkashinsu
su
kara
girmama
su
.
[82]
#:
In
fact
,
it
generates
something
greater
than
mere
esteem
among
most
employees
:
A
profound
respect
,
loyalty
,
even
love
.
[83]
<>
Kai
abin
ma
ya
wuce
girmamawa
har
ya
kai
ga
darajtawa
da
kimantawa
kai
wani
zubin
ma
har
da
kauna
.
[84]
#:
Of
course
,
being
tough
doesn
’
t
mean
being
offensive
.
[85]
<>
Amma
fa
matsantawa
ba
ya
nufin
cin
zarafi
.
[86]
#:
How
do
you
know
if
you
’
re
falling
prey
to
the
Nice
Boss
Syndrome
?
[87]
<>
Ko
da
yaya
za
ka
gane
idan
ka
na
neman
fadawa
cikin
tarkon
zama
shugagaba
mai
faran
-
faran
?
[88]
#:
Consider
these
questions
—
[89]
<>
Yi
la
’
akari
da
wadannan
tambayoyi
–
[90]
#:
and
keep
track
of
your
yesses
.
[91]
<>
ka
ga
guda
nawa
ka
ce
‘
e
’.
[92]
#:
•
During
the
past
year
,
[93]
<>
Cikin
shekarar
nan
,
[94]
#:
have
you
changed
your
expectations
for
someone
[95]
<>
ka
sauya
wa
wani
ma
’
aikaci
manufofin
da
ka
ke
so
ya
cimma
,
[96]
#:
more
than
once
[97]
<>
fiye
da
karo
guda
,
[98]
#:
after
he
or
she
failed
to
perform
or
meet
your
standards
?
[99]
<>
bayan
da
ya
gaza
manufofin
da
ka
ke
so
ya
cimma
?
[100]
#:
•
During
the
last
year
,
have
you
failed
to
follow
up
and
punish
bad
behaviour
?
[101]
<>
Cikin
shekarar
nan
,
ka
taba
kyale
wani
da
ya
saba
dokarka
ba
tare
da
ka
hukunta
shi
ba
?
[102]
#:
•
Do
you
sometimes
grant
employees
bonuses
or
other
special
compensation
even
after
they
have
failed
to
meet
their
goals
—
just
because
they
“
tried
hard
”?
[103]
<>
Ka
kan
bai
wa
ma
’
aikata
wani
alawus
na
musamman
ko
da
sun
gaza
cimma
manufa
–
saboda
kawai
“
sun
kokarta
”?
[104]
#:
•
Do
you
fail
to
set
clear
,
meaningful
goals
for
your
team
members
?
[105]
<>
Ka
na
gaza
sa
wa
ma
’
ikatanta
bayyanannun
manufofin
da
ka
ke
so
su
cimma
?
[106]
#:
Clear
goals
are
[107]
<>
Bayyanannun
manufofi
su
ne
[108]
#:
specific
,
[109]
<>
wadanda
su
ka
kasance
kayyadaddu
,
[110]
#:
measurable
,
[111]
<>
wadanda
za
’
a
iya
aunawa
,
[112]
#:
attainable
,
[113]
<>
za
’
a
iya
cimmasu
,
[114]
#:
and
come
with
a
deadline
;
vague
goals
don
’
t
.
[115]
<>
kuma
aka
hada
su
da
iyakantaccen
wa
’
adi
.
[116]
#:
•
Do
you
tend
to
withhold
negative
feedback
for
fear
of
upsetting
or
alienating
someone
?
[117]
<>
Ka
kan
kasa
gaya
wa
ma
’
aikaci
ya
yi
ba
daidai
ba
saboda
gudun
b
’
ata
masa
rai
?
[118]
#:
•
When
you
do
deliver
negative
feedback
,
do
you
find
yourself
softening
it
?
[119]
<>
Idan
kuma
ka
tashi
yin
gyaran
,
ka
kan
sassauta
harshenka
?
[120]
#:
•
Do
your
bosses
or
fellow
managers
perceive
you
as
soft
and
overly
accommodating
?
[121]
<>
Shin
shugabanninka
da
abokan
aikinka
na
daukarka
a
matsayin
mai
saukin
kai
da
tausayi
?
[122]
#:
•
Do
the
people
who
work
for
you
[123]
<>
Shin
masu
aiki
a
karkashinka
[124]
#:
have
a
tendency
to
rest
on
their
laurels
when
they
do
succeed
(
for
instance
,
do
they
think
that
good
work
is
enough
,
no
striving
for
the
next
goal
)?
[125]
<>
na
yin
lako
-
lako
idan
su
ka
kai
wani
gaci
,
ba
tare
da
kokarin
kai
wa
mataki
na
gaba
ba
?
[126]
#:
If
you
find
yourself
answering
“
yes
”
[127]
<>
Idan
ka
samu
kanka
ka
na
cewa
‘
e
’
[128]
#:
to
three
or
more
of
these
questions
,
[129]
<>
ga
tambayoyi
uku
ko
fiye
daga
cikin
wadanda
aka
ambata
a
sama
,
[130]
#:
you
might
be
suffering
from
Nice
Boss
Syndrome
.
[131]
<>
mai
yiwuwa
ne
ka
afka
cikin
tarkon
zama
‘
Shugaba
mai
faran
-
faran
’.
[132]
#:
In
that
case
,
[133]
<>
Idan
haka
ne
kuwa
,
[134]
#:
it
’
s
time
to
change
your
ways
.
[135]
<>
to
lokaci
ya
yi
da
za
ka
sauya
dabi
’
unka
.
[136]
#:
If
you
want
to
be
respected
,
not
just
liked
:
[137]
<>
Idan
har
ka
na
so
a
girmamaka
ba
kawai
a
so
ka
ba
:
[138]
#:
•
Keep
an
“
expectations
logbook
”,
[139]
<>
Ka
samar
da
‘
littafin
manufofi
’,
[140]
#:
laying
out
performance
expectations
for
each
of
your
staff
,
[141]
<>
inda
za
ka
bayyana
abubuwan
da
ka
ke
so
kowanne
ma
’
aikaci
ya
cimma
,
[142]
#:
your
ongoing
daily
observations
about
their
performance
,
[143]
<>
inda
kuma
za
ka
rika
rubuta
bayanai
game
da
ayyukansu
na
yau
da
kullum
,
[144]
#:
and
any
actions
you
’
ve
taken
to
enforce
your
expectations
.
[145]
<>
tare
da
duk
wani
mataki
da
ka
dauka
na
ganin
sun
cimma
muradunka
.
[146]
#:
•
For
each
of
your
reports
,
[147]
<>
Duk
rahoton
da
ka
fitar
,
[148]
#:
revisit
the
goals
you
’
ve
set
.
[149]
<>
ka
sake
duba
manufofin
da
ka
sa
a
gaba
.
[150]
#:
Are
they
ambitious
or
aggressive
enough
?
[151]
<>
Shin
sun
kai
matuka
?
[152]
#:
Are
they
clear
and
quantifiable
?
[153]
<>
A
bayyana
su
ke
kuma
ana
iya
kididdige
su
?
[154]
#:
Don
’
t
downgrade
just
because
someone
failed
to
meet
a
goal
.
[155]
<>
Ka
da
ka
rage
don
kawai
wani
ya
gaza
cimma
manufa
.
[156]
#:
•
Is
there
a
way
to
“
gamify
”
performance
expectations
and
make
them
public
or
transparent
among
your
team
?
[157]
<>
Shin
da
akwai
wata
hanyar
da
za
ka
iya
sa
gasa
tsakanin
ma
’
aikata
wurin
cimma
manufofin
da
aka
sa
gaba
?
[158]
#:
Doing
so
might
foster
healthy
competition
[159]
<>
Hakan
zai
iya
sa
su
zage
damtse
[160]
#:
while
making
it
harder
for
you
to
wiggle
out
if
you
need
to
hold
people
accountable
.
[161]
<>
kuma
ya
hana
ka
sassautawa
idan
wani
ya
gaza
.
[162]
#:
•
Practice
delivering
negative
feedback
:
[163]
<>
Ka
koyi
yadda
ake
gaya
wa
ma
’
aikata
cewa
aikinsu
bai
yi
ba
:
[164]
#:
Avoid
emotion
and
[165]
<>
Kiyaye
bayyana
bacin
rai
kuma
[166]
#:
stick
to
the
facts
;
[167]
<>
ka
tsaya
kawai
ga
hujjoji
na
zahiri
;
[168]
#:
flag
that
negative
feedback
is
coming
so
it
’
s
not
a
surprise
;
[169]
<>
duk
wanda
ya
kauce
hanya
ka
sanar
da
shi
da
wuri
;
[170]
#:
focus
on
how
to
do
it
better
next
time
rather
than
just
critiquing
the
past
.
[171]
<>
ka
mayar
da
hankali
kan
yadda
za
a
gyara
gaba
ba
wai
sukar
baya
kurum
ba
.
[172]
#:
“
Nice
”
bosses
may
feel
good
about
themselves
,
[173]
<>
Shugabanni
masu
faran
-
faran
na
iya
jin
dadin
zama
da
ma
’
aikatansu
,
[174]
#:
but
they
don
’
t
get
world
-
class
results
.
[175]
<>
amma
ba
sa
samar
da
sakamako
na
azo
-
a
-
gani
.
[176]
#:
Demanding
bosses
do
.
[177]
<>
Shugabanni
masu
tsanantawa
su
ke
samar
da
hakan
.
[178]
#:
And
if
you
work
for
a
nice
boss
,
[179]
<>
Idan
kuma
ka
na
aiki
ne
karkashin
shugaba
mai
faran
-
faran
,
[180]
#:
don
’
t
get
too
self
-
satisfied
.
[181]
<>
to
kar
ka
gamsar
da
kanka
cewa
komai
ya
yi
daidai
.
[182]
#:
If
you
aren
’
t
getting
better
at
whatever
you
do
for
a
living
,
[183]
<>
Idan
har
ba
ka
samun
ci
gaba
a
sana
’
arka
,
[184]
#:
and
learning
and
growing
in
the
process
,
[185]
<>
tare
da
koyon
sababbin
abubuwa
,
[186]
#:
you
’
re
not
just
standing
still
,
you
’
re
really
falling
behind
.
[187]
<>
to
gaskiya
ba
a
tsaye
ka
ke
cik
ba
,
an
bar
ka
a
baya
.
[188]
#:
In
the
modern
business
world
–
[189]
<>
A
rayuwar
aiki
ta
zamani
–
[190]
#:
where
competition
can
come
from
anyone
and
anywhere
,
anytime
–
[191]
<>
inda
kalubale
ke
iya
bullowa
daga
ko
’
ina
kuma
a
kowanne
lokaci
–
[192]
#:
just
getting
by
is
not
a
winning
formula
.
[193]
<>
tafiya
sannu
-
sannu
ba
hanyar
samun
nasara
ba
ce
.
[194]
Last modified
22 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Why you don’t want a nice boss [1] <> Abin da ya sa ba ka bukatar shugaba mai faran-faran [2]
2
#:
Just because a boss is nice, doesn’t mean he or she is any good. [3] <> Kasancewar shugabanka na da fara-faran ba ya nufin ka samu shugaba na gari. [4]
3
#:
A tough, demanding manager will push you to do your best work. [5] <> Manaja mai tsanani da takurawa shi ne zai ingizaka ka zage damtse. [6]
4
#:
Everyone wants a nice boss. [7] <> Kowa na bukatar shugaba mai faran-faran da jama’a. [8]
5
#:
And if a nice boss [9] <> Idan shugaba mai faran-faran [10]
6
#:
is one who respects me and my work, [11] <> shi ne wanda zai karramani da aikina, [12]
7
#:
challenges me to get better [13] <> ya kalubalance in kara dagewa, [14]
8
#:
and wants to see me grow as both a professional and a leader, [15] <> kuma ya ke bukatar ganin na ci gaba da samun kwarewa, [16]
9
#:
then I’m for it too. [17] <> to ni ma ina son haka. [18]
10
#:
But too many people look at a hard-charging boss and jump to the conclusion that he or she is a tyrant. [19] <> Amma mutane da dama kan kalli shugaba mai matsawa a matsayin mai kama-karya. [20]
11
#:
Here’s what these people don’t get: [21] <> Abin da mutanen ba su gane ba shi ne: [22]
12
#:
just because you have a nice boss, [23] <> kasancewar ka na da shugaba mai faran-faran, [24]
13
#:
doesn’t mean you have a good boss. [25] <> baya nufin ka na da shugaba nagari. [26]
14
#:
I’ve seen plenty of bosses who might talk the talk about demanding exceptional performance [27] <> Na sha ganin shugabanni wadanda kan ce su na bukatar ma’aikatansu su zage damtse [28]
15
#:
but, all too often, they just want employees to like them. [29] <> sai dai kuma daga baya sai in fahimci cewa so su ke ma’aikatan su so su. [30]
16
#:
What’s more, they want people to speak well of them, to be “friends” with them. [31] <> Baya ga haka, su na son mutane su yaba musu, su dauke su a matsayin ‘abokai’. [32]
17
#:
This type of boss [33] <> Irin wadannan shugabannin [34]
18
#:
is afraid that if they set high performance targets [35] <> su ne ke tsoron idan su ka sa wa ma’aikatansu ayyuka masu wuya, [36]
19
#:
and challenge their staff to meet and surpass them, [37] <> su ka kuma nemi su yi fiye da abinda ma su ka sa su, [38]
20
#:
their esteem will slip. [39] <> darajarsu za ta karye. [40]
21
#:
As a result, [41] <> Saboda haka, [42]
22
#:
they ease up on their expectations, [43] <> sai su rage matsa wa ma’aikatan [44]
23
#:
sometimes without realising it. [45] <> wani lokacin ma ba tare da sun sani ba. [46]
24
#:
Not surprisingly, performance falters. [47] <> Hakan na jawo ma’aikatan su rage kwazo. [48]
25
#:
Some of the best leaders I’ve seen, [49] <> Mafi ingancin shugabannin da na sani, [50]
26
#:
whether in research or coaching, [51] <> a fannin bincike ko kuma koyarwa, [52]
27
#:
come to work with a razor-sharp focus on results. [53] <> na mayar da hankali ne kan samar da sakamako na zahiri. [54]
28
#:
These immensely successful bosses [55] <> Wadannan shugabanni masu samu cikakkiyar nasara [56]
29
#:
don’t care much about being liked. [57] <> ba su damu da sai an so su ba. [58]
30
#:
Their expectations are both staggering and non-negotiable — and their teams know it. [59] <> Abinda su ke nema daga ma’aikatansu shi ne aiki tukuru ba tare da sassauci ba – kuma ma’aikatan sun san da haka. [60]
31
#:
Take, for example, [61] <> Alal misali, [62]
32
#:
US real estate guru Bill Sanders. [63] <> fitaccen dillalin filaye da gidaje na kasar Amurka, Bill Sanders. [64]
33
#:
“Everybody knew that Bill demanded results,” said Ronald Blankenship, [65] <> “Kowa ya san Bill na bukatar sakamako na zahiri,” in ji Ronald Blankenship, [66]
34
#:
former chairman and CEO of Verde Realty, a real estate investment trust and long-time associate of Sanders. [67] <> tsohon shugaban kamfanin zuba jari a harkar filaye da gidaje na Verde Realty kuma abokin Sanders na kut-da-kut. [68]
35
#:
“If you were going to work with him, [69] <> “Idan za ka yi masa aiki, [70]
36
#:
you needed to be prepared to make that your primary focus.” [71] <> ka na bukatar ka mai da hankali wurin cimma manufar da aka sa gaba.” [72]
37
#:
These great leaders are not afraid to lay down the law — they don’t hesitate for an instant. [73] <> Wadannan fitattun shugabannin ba sa tsoron kafa doka tare da tabbatar da cewa an bi ta. [74]
38
#:
And paradoxically, [75] <> Abin mamaki kuma, [76]
39
#:
their toughness, [77] <> tsananinsu [78]
40
#:
accompanied by their adherence to their unique and inspiring visions, [79] <> tare da tabbatar da an cimma manufa, [80]
41
#:
often generates more esteem among their reports, not less. [81] <> kan sa masu aiki a karkashinsu su kara girmama su. [82]
42
#:
In fact, it generates something greater than mere esteem among most employees: A profound respect, loyalty, even love. [83] <> Kai abin ma ya wuce girmamawa har ya kai ga darajtawa da kimantawa kai wani zubin ma har da kauna. [84]
43
#:
Of course, being tough doesn’t mean being offensive. [85] <> Amma fa matsantawa ba ya nufin cin zarafi. [86]
44
#:
How do you know if you’re falling prey to the Nice Boss Syndrome? [87] <> Ko da yaya za ka gane idan ka na neman fadawa cikin tarkon zama shugagaba mai faran-faran? [88]
45
#:
Consider these questions — [89] <> Yi la’akari da wadannan tambayoyi – [90]
46
#:
and keep track of your yesses. [91] <> ka ga guda nawa ka ce ‘e’. [92]
47
#:
•During the past year, [93] <> Cikin shekarar nan, [94]
48
#:
have you changed your expectations for someone [95] <> ka sauya wa wani ma’aikaci manufofin da ka ke so ya cimma, [96]
49
#:
more than once [97] <> fiye da karo guda, [98]
50
#:
after he or she failed to perform or meet your standards? [99] <> bayan da ya gaza manufofin da ka ke so ya cimma? [100]
51
#:
•During the last year, have you failed to follow up and punish bad behaviour? [101] <> Cikin shekarar nan, ka taba kyale wani da ya saba dokarka ba tare da ka hukunta shi ba? [102]
52
#:
•Do you sometimes grant employees bonuses or other special compensation even after they have failed to meet their goals — just because they “tried hard”? [103] <> Ka kan bai wa ma’aikata wani alawus na musamman ko da sun gaza cimma manufa – saboda kawai “sun kokarta”? [104]
53
#:
•Do you fail to set clear, meaningful goals for your team members? [105] <> Ka na gaza sa wa ma’ikatanta bayyanannun manufofin da ka ke so su cimma? [106]
54
#:
Clear goals are [107] <> Bayyanannun manufofi su ne [108]
55
#:
specific, [109] <> wadanda su ka kasance kayyadaddu, [110]
56
#:
measurable, [111] <> wadanda za’a iya aunawa, [112]
57
#:
attainable, [113] <> za’a iya cimmasu, [114]
58
#:
and come with a deadline; vague goals don’t. [115] <> kuma aka hada su da iyakantaccen wa’adi. [116]
59
#:
•Do you tend to withhold negative feedback for fear of upsetting or alienating someone? [117] <> Ka kan kasa gaya wa ma’aikaci ya yi ba daidai ba saboda gudun b’ata masa rai? [118]
60
#:
•When you do deliver negative feedback, do you find yourself softening it? [119] <> Idan kuma ka tashi yin gyaran, ka kan sassauta harshenka? [120]
61
#:
•Do your bosses or fellow managers perceive you as soft and overly accommodating? [121] <> Shin shugabanninka da abokan aikinka na daukarka a matsayin mai saukin kai da tausayi? [122]
62
#:
•Do the people who work for you [123] <> Shin masu aiki a karkashinka [124]
63
#:
have a tendency to rest on their laurels when they do succeed (for instance, do they think that good work is enough, no striving for the next goal)? [125] <> na yin lako-lako idan su ka kai wani gaci, ba tare da kokarin kai wa mataki na gaba ba? [126]
64
#:
If you find yourself answering “yes” [127] <> Idan ka samu kanka ka na cewa ‘e’ [128]
65
#:
to three or more of these questions, [129] <> ga tambayoyi uku ko fiye daga cikin wadanda aka ambata a sama, [130]
66
#:
you might be suffering from Nice Boss Syndrome. [131] <> mai yiwuwa ne ka afka cikin tarkon zama ‘Shugaba mai faran-faran’. [132]
67
#:
In that case, [133] <> Idan haka ne kuwa, [134]
68
#:
it’s time to change your ways. [135] <> to lokaci ya yi da za ka sauya dabi’unka. [136]
69
#:
If you want to be respected, not just liked: [137] <> Idan har ka na so a girmamaka ba kawai a so ka ba: [138]
70
#:
•Keep an “expectations logbook”, [139] <> Ka samar da ‘littafin manufofi’, [140]
71
#:
laying out performance expectations for each of your staff, [141] <> inda za ka bayyana abubuwan da ka ke so kowanne ma’aikaci ya cimma, [142]
72
#:
your ongoing daily observations about their performance, [143] <> inda kuma za ka rika rubuta bayanai game da ayyukansu na yau da kullum, [144]
73
#:
and any actions you’ve taken to enforce your expectations. [145] <> tare da duk wani mataki da ka dauka na ganin sun cimma muradunka. [146]
74
#:
•For each of your reports, [147] <> Duk rahoton da ka fitar, [148]
75
#:
revisit the goals you’ve set. [149] <> ka sake duba manufofin da ka sa a gaba. [150]
76
#:
Are they ambitious or aggressive enough? [151] <> Shin sun kai matuka? [152]
77
#:
Are they clear and quantifiable? [153] <> A bayyana su ke kuma ana iya kididdige su? [154]
78
#:
Don’t downgrade just because someone failed to meet a goal. [155] <> Ka da ka rage don kawai wani ya gaza cimma manufa. [156]
79
#:
•Is there a way to “gamify” performance expectations and make them public or transparent among your team? [157] <> Shin da akwai wata hanyar da za ka iya sa gasa tsakanin ma’aikata wurin cimma manufofin da aka sa gaba? [158]
80
#:
Doing so might foster healthy competition [159] <> Hakan zai iya sa su zage damtse [160]
81
#:
while making it harder for you to wiggle out if you need to hold people accountable. [161] <> kuma ya hana ka sassautawa idan wani ya gaza. [162]
82
#:
•Practice delivering negative feedback: [163] <> Ka koyi yadda ake gaya wa ma’aikata cewa aikinsu bai yi ba: [164]
83
#:
Avoid emotion and [165] <> Kiyaye bayyana bacin rai kuma [166]
84
#:
stick to the facts; [167] <> ka tsaya kawai ga hujjoji na zahiri; [168]
85
#:
flag that negative feedback is coming so it’s not a surprise; [169] <> duk wanda ya kauce hanya ka sanar da shi da wuri; [170]
86
#:
focus on how to do it better next time rather than just critiquing the past. [171] <> ka mayar da hankali kan yadda za a gyara gaba ba wai sukar baya kurum ba. [172]
87
#:
“Nice” bosses may feel good about themselves, [173] <> Shugabanni masu faran-faran na iya jin dadin zama da ma’aikatansu, [174]
88
#:
but they don’t get world-class results. [175] <> amma ba sa samar da sakamako na azo-a-gani. [176]
89
#:
Demanding bosses do. [177] <> Shugabanni masu tsanantawa su ke samar da hakan. [178]
90
#:
And if you work for a nice boss, [179] <> Idan kuma ka na aiki ne karkashin shugaba mai faran-faran, [180]
91
#:
don’t get too self-satisfied. [181] <> to kar ka gamsar da kanka cewa komai ya yi daidai. [182]
92
#:
If you aren’t getting better at whatever you do for a living, [183] <> Idan har ba ka samun ci gaba a sana’arka, [184]
93
#:
and learning and growing in the process, [185] <> tare da koyon sababbin abubuwa, [186]
94
#:
you’re not just standing still, you’re really falling behind. [187] <> to gaskiya ba a tsaye ka ke cik ba, an bar ka a baya. [188]
95
#:
In the modern business world – [189] <> A rayuwar aiki ta zamani – [190]
96
#:
where competition can come from anyone and anywhere, anytime – [191] <> inda kalubale ke iya bullowa daga ko’ina kuma a kowanne lokaci – [192]
97
#:
just getting by is not a winning formula. [193] <> tafiya sannu-sannu ba hanyar samun nasara ba ce. [194]
bbchausa verticals/025 nice boss
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations