Toggle menu
24.9K
757
183
164.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/040 Egypt beauty

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

#: How ancient Egypt shaped our idea of beauty [1] <> Ko ka san fa'idar sanya kwalli? [2]

#: Pop culture is steeped in images of smoky-eyed pharaohs and their queens. [3] <> N/A [4]

#: Were the ancient Egyptians insufferably vain [5] <> Shin wai mutanen Misra na da sun kasance masu koɗa kansu ne dangane da al'adunsu [6]

#: or are we simply projecting our own values onto them? [7] <> ko kuma dai mu ne mu ke alakanta ta'adunmu da nasu? [8]

#: Alastair Sooke investigates. [9] <> Alastair Sooke ya yi bincike kan amsar wannan tambaya. [10]

#: Walking around Beyond Beauty, [11] <> Ba ya ga batun kyawu, [12]

#: the new exhibition organised by charitable foundation the Bulldog Trust [13] <> wani baje-kolin kayan tarihi da gidauniyar Bulldog Trust ta yi, [14]

#: in the neo-Gothic mansion of Two Temple Place in central London, [15] <> a wani katafaren gida da ke tsakiyar birnin London, [16]

#: you would be forgiven for thinking that the ancient Egyptians were insufferably vain. [17] <> bai zai zama laifi ba idan har ka yi tunanin cewa al'ummar Misra na da, sun kasance masu kambama kansu da kuma son ɗamfara al'adunsu a kan mutane. [18]

#: Many of the 350 exhibits, [19] <> Da dama daga cikin abubuwan da aka baje-kolinsu guda 350 [20]

#: drawn from the overlooked collections of Britains regional museums, [21] <> wadanda kuma aka samo su daga gidan tarihin Burtaniya da ba a fiya daukar sa da mahimmanci ba, [22]

#: consist of what we would call beauty products, of one sort or another. [23] <> na kunshe da abubuwan da suke nuna kyawu. [24]

#: There are dinky combs [25] <> Abubuwan dai sun hada da kananan matazan kai [26]

#: and handheld mirrors made of copper alloy or, more rarely, silver. [27] <> da maduban hannaye wadanda aka yi su da karfen tagulla da kuma azurfa. [28]

#: There are siltstone palettes, carved to resemble animals, which were used for grinding minerals such as green malachite and kohl for eye makeup. [29] <> Sauran abubuwan turmin dakan kwalli da sauran sinadaran yin kwalliya. [30]

#: Ancient Egyptians of both sexes apparently went to great lengths to touch up their appearance [31] <> Ƙarara an nuna yadda mutanen Misra na da can, maza da mata suke iya yinsu wajen gyara kansu domin su fito tsaf-tsaf. [32]

#: There are also pale calcite jars [33] <> Akwai kuma mazuban kayan kwalliya [34]

#: and vessels of assorted sizes, in which makeup, as well as unguents and perfumes, could be stored. [35] <> da turare da aka kera da duwatsu masu kama da lu'ulu'u, iri daban-daban. [36]

#: Then there is a scrap of human hair that suggests the ancient Egyptians commonly wore hair extensions and wigs. [37] <> An kuma baje-kolin wani gashin dan adam da ke nuna cewa mutanen kasar Misra na wancan lokacin suna yin karin gashi. [38]

#: And, of course, there are lots of striking examples of Egyptian jewellery, [39] <> Har wa yau, akwai nau'i iri daban-daban na kayan yari [40]

#: including a string of beads, decorated with carnelian pendants in the shape of poppy heads, found in the grave of a small child wrapped in matting. [41] <> da suka hada da dutsen kwalliyar mata da aka ce an hako shi daga kabarin wata yarinya. [42]

#: In short, ancient Egyptians of both sexes apparently went to great lengths to touch up their appearance. [43] <> A takaice dai za a iya cewa al'ummar kasar Misra na wancan lokacin, walau mata ko maza, suna son yin ƙawa. [44]

#: Yet, for modern archaeologists, the ubiquity of beauty products in ancient Egypt offers a conundrum. [45] <> To sai dai kuma kasancewar duk inda ka je za ka sami irin kayayyakin da mutanen Misra suka yi amfani da su, yana daure wa masana ilimin tarihin abubuwan da ke binne a cikin kasa suna, kai. [46]

#: On the one hand, it is possible that ancient Egyptians were besotted with superficial appearance, [47] <> A hannu daya dai, tana iya yiwuwa cewa al'ummar Misra na wancan lokacin suna da matukar kaunar son yin kwalliya ta kece-raini [48]

#: much as we are today. [49] <> kamar yadda mutanen yanzu suke son yi. [50]

#: Indeed, perhaps they even set the template for how we still perceive beauty. [51] <> Watakila ma daga wurin al'ummar Misrar ne muka samu tunanin mahimmancin caɓa ado. [52]

#: But, on the other, [53] <> Amma ta wani bangaren kuma [54]

#: there is a risk that we could project our own narcissistic values onto a fundamentally different culture. [55] <> akwai matsala wajen alakanta al'adunmu na son ado da na mutanen da suka banbanta da mu. [56]

#: Is it possible that the significance of cosmetic artefacts in ancient Egypt went beyond the frivolous desire simply to look attractive? [57] <> Tana iya yiwuwa cewa son ado irin na mutanen Misra ya wuce batun burgewa kawai. [58]

#: Sensibly sexy [59] <> Caɓa ado domin jan hankalin maza ko mata [60]

#: This is what many archaeologists now believe. [61] <> Wannan ne irin abin da masana ilimin abubuwan da ke binne a kasa suka yi imani da shi. [62]

#: Take the common use of kohl eye makeup in ancient Egypt[63] <> Misali sanya kwalli da al'ummar kasar Misra suke yi, [64]

#: the inspiration for smoky eye makeup today. [65] <> shi ne dalilin da ya sa ake yin adon kwalli a wannan zamani. [66]

#: Recent scientific research [67] <> Wani binciken kimiyya da aka yi na baya-bayan nan [68]

#: suggests that the toxic, lead-based mineral that formed its base would have had anti-bacterial properties [69] <> ya nuna cewa sinadarin kwalli yana da wasu sinadarai da ke kashe kwayoyin cuta [70]

#: when mixed with moisture from the eyes. [71] <> da zarar sun hadu da danshin cikin ido. [72]

#: In addition, [73] <> Bugu da kari, [74]

#: the heavy application of kohl around the eyes would have helped to reduce glare from the sun. [75] <> yawan sanya kwalli a ido zai taimaka wajen rage matsalar hasken rana da ke taba idanu. [76]

#: In other words, there were simple, practical reasons why both men and women in ancient Egypt wished to wear eye makeup. [77] <> Kusan duk wani abu da mutanen na Misra ke amfani da shi yana da fa'ida. [78]

#: Wigs helped to reduce the risk of lice. [79] <> Misali kamar karin gashi da suke sanyawa, yana taimakawa wajen kariya daga kwarkwata. [80]

#: Jewellery had powerful symbolic and religious significance. [81] <> Batun sanya kayan yari kuwa na da alfanu ta mahangar addini. [82]

#: A fired clay female figure, depicting an erotic dancer, [83] <> Dangane kuma da shasshawa ko kuma kadangaruwa, 'yan mata masu rawa da karuwai [84]

#: excavated at Abydos in Upper Egypt and now in the exhibition at Two Temple Place, is embellished with indentations that were meant to represent tattoos. [85] <> suna zanawa a cinyoyinsu domin kariya daga cututtuka masu alaka da saduwa. [86]

#: The more I try to understand what the Egyptians themselves understood asbeautiful’”, [87] <> " A duk lokacin da na yi kokarin fahimtar ma'anar kyau ko ƙawa ga al'ummar Misra na wancan zamani, na kan rikice." [88]

#: says Egyptologist Joyce Tyldesley, [89] <> in ji Joyce Tyldesley, wata me nazari kan kasar Misra. [90]

#: the more confusing it becomes, because everything seems to have a double purpose. [91] <> Joyce ta kara da cewa "tana rikicewa ne saboda komai na 'yan kasar ta Misra yana da manufa fiye da daya. [92]

#: When it comes to ancient Egypt, [93] <> Saboda haka idan ana maganar tsohuwar Misra, [94]

#: I dont know ifbeautyis the right word to use.” [95] <> to gaskiya ban sani ba ko kalmar Kyau ce ta kamata a yi amfani da ita. [96]

#: To complicate matters further, [97] <> Bugu da kari, [98]

#: Consider the official portraiture of the Middle Kingdom pharaoh Senwosret III. [99] <> hoton sarkin Misra wato Fir'auna Senwosret III. [100]

#: Although his naked torso is athletic and youthfulidealised, in line with earlier royal portraits[101] <> Duk da cewa idan ya tube rigarsa, jikinsa yana kama da na masu motsa jiki da kuma na matasa, [102]

#: his face is careworn and cracked with furrows. Moreover his ears, to modern viewers, appear comically large[103] <> amma fuskarsa koyaushe a daure take sannan kuma ta motse sannan yana da maka-makan kunnuwa. [104]

#: hardly an attribute, you would think, of male beauty. [105] <> Ka ga wannan siffa ai ba ta kyawu ba ce ga ɗa namiji. [106]

#: The big ears are telling us that this king will listen to the people,” Tyldesley adds. [107] <> "Manyan kunnuwan suna nuna cewa sarkin zai saurari mutane." in ji Tyldesley. [108]

Contents