Toggle search
Search
Toggle menu
24.9K
757
183
164.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Leave feedback
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/053 protect the mind from bias
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
How
curiosity
can
protect
the
mind
from
bias
[1]
<>
Neman
sanin
abubuwa
ya
kan
sanya
mutum
guje
wa
son
rai
[2]
#:
Neither
intelligence
nor
education
can
stop
you
from
forming
prejudiced
opinions
–
[3]
<>
Tarin
ilimi
da
yawan
fasaha
ba
sa
hana
mu
rike
ra
'
ayoyi
na
son
rai
-
[4]
#:
but
an
inquisitive
attitude
may
help
you
make
wiser
judgements
.
[5]
<>
amma
budaddiyar
zuciya
mai
neman
sanin
gaskiya
na
iya
yi
mana
garkuwa
daga
bin
yarima
a
sha
kida
.
[6]
#:
Ask
a
left
-
wing
Brit
[7]
<>
Idan
ka
tambayi
duk
wani
mai
ra
'
ayin
kawo
sauyi
a
Burtaniya
[8]
#:
what
they
believe
about
the
safety
of
nuclear
power
,
[9]
<>
dangane
da
ra
'
ayinsa
game
da
makamashin
nukiliya
,
[10]
#:
and
you
can
guess
their
answer
.
[11]
<>
kafin
ya
furta
jawabi
ka
san
mai
zai
ce
.
[12]
#:
Ask
a
right
-
wing
American
[13]
<>
Idan
kuma
ka
tambayi
dan
ra
'
ayin
rikau
na
kasar
Amurka
ra
'
ayinsa
[14]
#:
about
the
risks
posed
by
climate
change
,
[15]
<>
game
da
barazanar
sauyin
yanayi
,
[16]
#:
and
you
can
also
make
a
better
guess
than
if
you
didn
’
t
know
their
political
affiliation
.
[17]
<>
shi
ma
ka
san
jawabin
da
zai
bayar
tun
kafin
ya
budi
bakinsa
.
[18]
#:
Issues
like
these
feel
like
they
should
be
informed
by
science
,
[19]
<>
Kamata
ya
yi
a
ce
ilimin
kimiyya
shi
ke
sarrafa
ra
'
ayoyinmu
game
da
irin
wadannan
batutuwa
[20]
#:
not
our
political
tribes
,
[21]
<>
ba
akidarmu
ta
siyasa
ba
.
[22]
#:
but
sadly
,
that
’
s
not
what
happens
.
[23]
<>
Sai
dai
kuma
ba
haka
lamarin
ke
kasancewa
ba
.
[24]
#:
Psychology
has
long
shown
that
[25]
<>
Tuni
dai
ilimin
halayyar
dan
Adam
ya
nuna
cewa
[26]
#:
education
and
intelligence
won
’
t
stop
your
politics
from
shaping
your
broader
worldview
,
[27]
<>
iliminmu
da
fasaharmu
ba
sa
hana
akidar
siyasa
ta
yi
tasiri
kan
ra
'
ayinmu
,
[28]
#:
even
if
those
beliefs
do
not
match
the
hard
evidence
.
[29]
<>
ko
da
kuwa
bamu
da
wata
gamsasshiyar
hujja
ta
kankame
wannan
akida
.
[30]
#:
Instead
,
your
ability
to
weigh
up
the
facts
[31]
<>
Maimakon
haka
ikon
iya
kallon
abubuwa
daga
bangarori
da
dama
tare
da
tsayar
da
ra
'
ayi
bisa
hujja
[32]
#:
may
depend
on
a
less
well
-
recognised
trait
–
curiosity
.
[33]
<>
ya
dogara
ne
kan
wani
dabi
'
a
da
muke
raina
wa
wato
son
sanin
kwakwaf
.
[34]
#:
The
political
lens
[35]
<>
Mahangar
siyasa
[36]
#:
There
is
now
a
mountain
of
evidence
[37]
<>
Akwai
tarihin
hujjoji
[38]
#:
to
show
that
politics
[39]
<>
da
ke
nuna
cewa
tasirin
akidar
siyasa
[40]
#:
doesn
’
t
just
help
predict
people
’
s
views
[41]
<>
bai
tsaya
kan
ra
'
ayoyinmu
[42]
#:
on
some
scientific
issues
;
[43]
<>
game
da
batutuwan
da
su
ka
danganci
kimiyya
ba
,
[44]
#:
it
also
affects
how
they
interpret
new
information
.
[45]
<>
har
ma
da
yadda
mu
ke
fassara
sababbin
bayanai
.
[46]
#:
This
is
why
it
is
a
mistake
[47]
<>
Don
haka
kuskure
ne
[48]
#:
to
think
that
you
can
somehow
‘
correct
’
people
’
s
views
on
an
issue
[49]
<>
ka
yi
tsammanin
za
ka
iya
sauya
ra
'
ayin
mutane
[50]
#:
by
giving
them
more
facts
,
[51]
<>
ta
hanyar
ba
su
sababbin
hujjoji
,
[52]
#:
since
study
after
study
has
shown
[53]
<>
kasancewar
nazarurruka
da
dama
sun
nuna
[54]
#:
that
people
have
a
tendency
to
selectively
reject
facts
that
don
’
t
fit
with
their
existing
views
.
[55]
<>
cewa
mutane
na
dabi
'
ar
watsi
da
duk
wata
sabuwar
hujja
da
ba
ta
dace
da
ra
'
ayoyinsu
ba
.
[56]
#:
This
leads
to
the
odd
situation
that
people
who
are
most
extreme
in
their
anti
-
science
views
–
[57]
<>
Wannan
ya
sa
mutanen
da
su
ka
fi
kafewa
wurin
rike
ra
'
ayin
da
ya
sabawa
ilimin
kimiyya
–
[58]
#:
for
example
skeptics
of
the
risks
of
climate
change
–
[59]
<>
misali
wadanda
ba
su
amince
da
barazanar
sauyin
yanayi
ba
–
[60]
#:
are
more
scientifically
informed
than
those
who
hold
anti
-
science
views
but
less
strongly
.
[61]
<>
sun
fi
wadanda
su
ke
da
sassaukar
adawa
da
lamarin
tarin
sanin
ilimin
kimiyya
.
[62]
#:
But
smarter
people
shouldn
’
t
be
susceptible
to
prejudice
swaying
their
opinions
,
right
?
[63]
<>
Amma
ai
son
rai
ba
ya
tasiri
wurin
saita
ra
'
ayin
masu
kokari
ko
?
[64]
#:
Wrong
.
[65]
<>
Ba
haka
bane
.
[66]
#:
Other
research
shows
that
people
with
the
most
education
,
[67]
<>
Wani
binciken
ya
nuna
cewa
mutanen
da
suka
fi
tarin
ilimi
,
[68]
#:
highest
mathematical
abilities
,
[69]
<>
da
kwarewa
a
fannin
lissafi
,
[70]
#:
and
the
strongest
tendencies
to
be
reflective
about
their
beliefs
[71]
<>
da
kuma
yawan
nazari
mai
zurfi
game
da
akidunsu
[72]
#:
are
the
most
likely
to
resist
information
which
should
contradict
their
prejudices
.
[73]
<>
sun
fi
tsananin
kin
amincewa
da
sababbin
bayanan
da
suka
saba
wa
son
ransu
.
[74]
#:
People
who
have
the
facility
for
deeper
thought
about
an
issue
[75]
<>
Wato
mutanen
da
ke
da
zurfin
tunani
,
[76]
#:
can
use
those
cognitive
powers
to
justify
what
they
already
believe
[77]
<>
su
na
da
karfin
kwakwalwar
da
za
su
kare
ra
'
ayoyinsu
[78]
#:
and
find
reasons
to
dismiss
apparently
contrary
evidence
.
[79]
<>
tare
da
yin
watsi
da
duk
wani
batu
da
ya
saba
wa
ra
'
ayinsu
komai
ingancin
hujjarsa
.
[80]
#:
It
’
s
a
messy
picture
,
and
at
first
looks
like
a
depressing
one
for
those
who
care
about
science
and
reason
.
[81]
<>
Wannan
dai
labari
ne
mara
dadi
ga
mutanen
da
su
ka
damu
da
ilimin
kimiyya
da
kuma
aiki
da
kwakwalwa
.
[82]
#:
A
glimmer
of
hope
can
be
found
in
new
research
from
a
collaborative
team
of
[83]
<>
Sai
dai
kuma
akwai
dan
abin
faranta
rai
daga
wani
sabon
bincike
[84]
#:
philosophers
,
[85]
<>
da
wasu
masanan
falsafa
,
[86]
#:
film
-
makers
and
psychologists
led
by
Dan
Kahan
of
Yale
University
.
[87]
<>
da
ilimin
halayyar
dan
Adam
da
kuma
masu
shirya
fim
karkashin
jagorancin
Dan
Kahan
na
jami
'
ar
Yale
.
[88]
#:
Kahan
and
his
team
[89]
<>
Kahan
da
tawagarsa
[90]
#:
were
interested
in
politically
biased
information
processing
,
[91]
<>
sun
yi
bincike
ne
kan
yadda
akidar
siyasa
ke
tasiri
game
da
yadda
muke
sarrafa
sababbin
bayanai
,
[92]
#:
but
also
in
studying
the
audience
for
scientific
documentaries
and
using
this
research
to
help
film
-
makers
.
[93]
<>
da
kuma
nazarin
masu
kallon
finafinan
kimiyya
domin
taimakawa
masu
shirya
fim
.
[94]
#:
They
developed
two
scales
.
[95]
<>
Sun
samar
da
ma
'
aunai
guda
biyu
.
[96]
#:
The
first
measured
a
person
’
s
scientific
background
,
[97]
<>
Na
farko
ya
auna
ilimin
kimiyyar
da
mutane
ke
da
shi
[98]
#:
a
fairly
standard
set
of
questions
asking
about
knowledge
of
basic
scientific
facts
and
methods
,
[99]
<>
ta
hanyar
yin
tambayoyi
game
da
sanin
batutuwan
kimiyya
,
hanyoyin
binciken
kimiyya
,
[100]
#:
as
well
as
quantitative
judgement
and
reasoning
.
[101]
<>
da
kuma
yadda
ake
tantance
bayanai
.
[102]
#:
This
second
scale
was
also
innovative
in
how
they
measured
scientific
curiosity
.
[103]
<>
Ma
'
auni
na
biyu
kuma
ya
auna
yadda
mutanen
ke
da
sha
'
awar
sanin
batutuwan
da
suka
danganci
kimiyya
.
[104]
#:
As
well
as
asking
some
questions
,
[105]
<>
Baya
ga
tambayoyin
kai
tsaye
[106]
#:
they
also
gave
people
choices
about
what
material
to
read
as
part
of
a
survey
about
reactions
to
news
.
[107]
<>
ma
'
aunin
kuma
kan
bai
wa
mutane
zabi
game
da
irin
labaran
da
ya
kamata
a
sa
a
nazarin
auna
ra
'
ayin
jama
'
a
game
da
labarai
.
[108]
#:
If
an
individual
chooses
to
read
about
science
stories
rather
than
sports
or
politics
,
[109]
<>
Mutumin
da
ya
zabi
labaran
da
su
ka
danganci
kimiyya
maimakon
siyasa
ko
wasanni
,
[110]
#:
their
corresponding
science
curiosity
score
was
marked
up
.
[111]
<>
sai
a
kara
masa
maki
a
ma
'
aunin
neman
sanin
ilimin
kimiyya
.
[112]
#:
Armed
with
their
scales
,
[113]
<>
Bayan
da
su
ka
sami
wadannan
ma
'
aunan
,
[114]
#:
the
team
then
set
out
to
see
how
they
predicted
people
’
s
opinions
on
public
issues
which
should
be
informed
by
science
.
[115]
<>
masu
binciken
sun
gwada
ra
'
ayoyin
al
'
umma
game
da
batutuwan
da
suka
shafi
kimiyya
.
[116]
#:
With
the
scientific
knowledge
scale
[117]
<>
Da
su
ka
yi
amfani
da
ma
'
auni
na
farko
,
[118]
#:
the
results
were
depressingly
predictable
.
[119]
<>
sakamakon
da
su
ka
samu
ya
nuna
cewa
ra
'
ayin
siyasa
ya
na
da
matukar
tasiri
.
[120]
#:
So
,
curiosity
might
just
save
us
from
using
science
to
confirm
our
identity
as
members
of
a
political
tribe
.
[121]
<>
Don
haka
son
sanin
kwakwaf
,
na
iya
tsare
mu
daga
amfani
da
ilimin
kimiyya
wurin
tabbatar
da
ra
'
ayoyinmu
na
siyasa
.
[122]
#:
It
also
shows
that
to
promote
a
greater
understanding
of
public
issues
,
[123]
<>
Haka
kuma
domin
habaka
fahimtar
abubuwan
da
su
ka
shafi
al
'
umma
,
[124]
#:
it
is
as
important
for
educators
to
try
and
convey
their
excitement
about
science
and
the
pleasures
of
finding
out
stuff
,
as
it
is
to
teach
people
some
basic
curriculum
of
facts
.
[125]
<>
ya
na
da
matukar
muhimmanci
ga
masu
koyarwa
su
yi
kokarin
ganin
sun
sa
wa
dalibansu
sha
'
awar
sanin
abubuwan
da
suka
shafi
kimiyya
ba
wai
kawai
su
haddace
sakamakon
bincike
ba
.
[126]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
How curiosity can protect the mind from bias [1] <> Neman sanin abubuwa ya kan sanya mutum guje wa son rai [2]
2
#:
Neither intelligence nor education can stop you from forming prejudiced opinions – [3] <> Tarin ilimi da yawan fasaha ba sa hana mu rike ra'ayoyi na son rai - [4]
3
#:
but an inquisitive attitude may help you make wiser judgements. [5] <> amma budaddiyar zuciya mai neman sanin gaskiya na iya yi mana garkuwa daga bin yarima a sha kida. [6]
4
#:
Ask a left-wing Brit [7] <> Idan ka tambayi duk wani mai ra'ayin kawo sauyi a Burtaniya [8]
5
#:
what they believe about the safety of nuclear power, [9] <> dangane da ra'ayinsa game da makamashin nukiliya, [10]
6
#:
and you can guess their answer. [11] <> kafin ya furta jawabi ka san mai zai ce. [12]
7
#:
Ask a right-wing American [13] <> Idan kuma ka tambayi dan ra'ayin rikau na kasar Amurka ra'ayinsa [14]
8
#:
about the risks posed by climate change, [15] <> game da barazanar sauyin yanayi, [16]
9
#:
and you can also make a better guess than if you didn’t know their political affiliation. [17] <> shi ma ka san jawabin da zai bayar tun kafin ya budi bakinsa. [18]
10
#:
Issues like these feel like they should be informed by science, [19] <> Kamata ya yi a ce ilimin kimiyya shi ke sarrafa ra'ayoyinmu game da irin wadannan batutuwa [20]
11
#:
not our political tribes, [21] <> ba akidarmu ta siyasa ba. [22]
12
#:
but sadly, that’s not what happens. [23] <> Sai dai kuma ba haka lamarin ke kasancewa ba. [24]
13
#:
Psychology has long shown that [25] <> Tuni dai ilimin halayyar dan Adam ya nuna cewa [26]
14
#:
education and intelligence won’t stop your politics from shaping your broader worldview, [27] <> iliminmu da fasaharmu ba sa hana akidar siyasa ta yi tasiri kan ra'ayinmu, [28]
15
#:
even if those beliefs do not match the hard evidence. [29] <> ko da kuwa bamu da wata gamsasshiyar hujja ta kankame wannan akida. [30]
16
#:
Instead, your ability to weigh up the facts [31] <> Maimakon haka ikon iya kallon abubuwa daga bangarori da dama tare da tsayar da ra'ayi bisa hujja [32]
17
#:
may depend on a less well-recognised trait – curiosity. [33] <> ya dogara ne kan wani dabi'a da muke raina wa wato son sanin kwakwaf. [34]
18
#:
The political lens [35] <> Mahangar siyasa [36]
19
#:
There is now a mountain of evidence [37] <> Akwai tarihin hujjoji [38]
20
#:
to show that politics [39] <> da ke nuna cewa tasirin akidar siyasa [40]
21
#:
doesn’t just help predict people’s views [41] <> bai tsaya kan ra'ayoyinmu [42]
22
#:
on some scientific issues; [43] <> game da batutuwan da su ka danganci kimiyya ba, [44]
23
#:
it also affects how they interpret new information. [45] <> har ma da yadda mu ke fassara sababbin bayanai. [46]
24
#:
This is why it is a mistake [47] <> Don haka kuskure ne [48]
25
#:
to think that you can somehow ‘correct’ people’s views on an issue [49] <> ka yi tsammanin za ka iya sauya ra'ayin mutane [50]
26
#:
by giving them more facts, [51] <> ta hanyar ba su sababbin hujjoji, [52]
27
#:
since study after study has shown [53] <> kasancewar nazarurruka da dama sun nuna [54]
28
#:
that people have a tendency to selectively reject facts that don’t fit with their existing views. [55] <> cewa mutane na dabi'ar watsi da duk wata sabuwar hujja da ba ta dace da ra'ayoyinsu ba. [56]
29
#:
This leads to the odd situation that people who are most extreme in their anti-science views – [57] <> Wannan ya sa mutanen da su ka fi kafewa wurin rike ra'ayin da ya sabawa ilimin kimiyya – [58]
30
#:
for example skeptics of the risks of climate change – [59] <> misali wadanda ba su amince da barazanar sauyin yanayi ba – [60]
31
#:
are more scientifically informed than those who hold anti-science views but less strongly. [61] <> sun fi wadanda su ke da sassaukar adawa da lamarin tarin sanin ilimin kimiyya. [62]
32
#:
But smarter people shouldn’t be susceptible to prejudice swaying their opinions, right? [63] <> Amma ai son rai ba ya tasiri wurin saita ra'ayin masu kokari ko? [64]
33
#:
Wrong. [65] <> Ba haka bane. [66]
34
#:
Other research shows that people with the most education, [67] <> Wani binciken ya nuna cewa mutanen da suka fi tarin ilimi, [68]
35
#:
highest mathematical abilities, [69] <> da kwarewa a fannin lissafi, [70]
36
#:
and the strongest tendencies to be reflective about their beliefs [71] <> da kuma yawan nazari mai zurfi game da akidunsu [72]
37
#:
are the most likely to resist information which should contradict their prejudices. [73] <> sun fi tsananin kin amincewa da sababbin bayanan da suka saba wa son ransu. [74]
38
#:
People who have the facility for deeper thought about an issue [75] <> Wato mutanen da ke da zurfin tunani, [76]
39
#:
can use those cognitive powers to justify what they already believe [77] <> su na da karfin kwakwalwar da za su kare ra'ayoyinsu [78]
40
#:
and find reasons to dismiss apparently contrary evidence. [79] <> tare da yin watsi da duk wani batu da ya saba wa ra'ayinsu komai ingancin hujjarsa. [80]
41
#:
It’s a messy picture, and at first looks like a depressing one for those who care about science and reason. [81] <> Wannan dai labari ne mara dadi ga mutanen da su ka damu da ilimin kimiyya da kuma aiki da kwakwalwa. [82]
42
#:
A glimmer of hope can be found in new research from a collaborative team of [83] <> Sai dai kuma akwai dan abin faranta rai daga wani sabon bincike [84]
43
#:
philosophers, [85] <> da wasu masanan falsafa, [86]
44
#:
film-makers and psychologists led by Dan Kahan of Yale University. [87] <> da ilimin halayyar dan Adam da kuma masu shirya fim karkashin jagorancin Dan Kahan na jami'ar Yale. [88]
45
#:
Kahan and his team [89] <> Kahan da tawagarsa [90]
46
#:
were interested in politically biased information processing, [91] <> sun yi bincike ne kan yadda akidar siyasa ke tasiri game da yadda muke sarrafa sababbin bayanai, [92]
47
#:
but also in studying the audience for scientific documentaries and using this research to help film-makers. [93] <> da kuma nazarin masu kallon finafinan kimiyya domin taimakawa masu shirya fim. [94]
48
#:
They developed two scales. [95] <> Sun samar da ma'aunai guda biyu. [96]
49
#:
The first measured a person’s scientific background, [97] <> Na farko ya auna ilimin kimiyyar da mutane ke da shi [98]
50
#:
a fairly standard set of questions asking about knowledge of basic scientific facts and methods, [99] <> ta hanyar yin tambayoyi game da sanin batutuwan kimiyya, hanyoyin binciken kimiyya, [100]
51
#:
as well as quantitative judgement and reasoning. [101] <> da kuma yadda ake tantance bayanai. [102]
52
#:
This second scale was also innovative in how they measured scientific curiosity. [103] <> Ma'auni na biyu kuma ya auna yadda mutanen ke da sha'awar sanin batutuwan da suka danganci kimiyya. [104]
53
#:
As well as asking some questions, [105] <> Baya ga tambayoyin kai tsaye [106]
54
#:
they also gave people choices about what material to read as part of a survey about reactions to news. [107] <> ma'aunin kuma kan bai wa mutane zabi game da irin labaran da ya kamata a sa a nazarin auna ra'ayin jama'a game da labarai. [108]
55
#:
If an individual chooses to read about science stories rather than sports or politics, [109] <> Mutumin da ya zabi labaran da su ka danganci kimiyya maimakon siyasa ko wasanni, [110]
56
#:
their corresponding science curiosity score was marked up. [111] <> sai a kara masa maki a ma'aunin neman sanin ilimin kimiyya. [112]
57
#:
Armed with their scales, [113] <> Bayan da su ka sami wadannan ma'aunan, [114]
58
#:
the team then set out to see how they predicted people’s opinions on public issues which should be informed by science. [115] <> masu binciken sun gwada ra'ayoyin al'umma game da batutuwan da suka shafi kimiyya. [116]
59
#:
With the scientific knowledge scale [117] <> Da su ka yi amfani da ma'auni na farko, [118]
60
#:
the results were depressingly predictable. [119] <> sakamakon da su ka samu ya nuna cewa ra'ayin siyasa ya na da matukar tasiri. [120]
61
#:
So, curiosity might just save us from using science to confirm our identity as members of a political tribe. [121] <> Don haka son sanin kwakwaf, na iya tsare mu daga amfani da ilimin kimiyya wurin tabbatar da ra'ayoyinmu na siyasa. [122]
62
#:
It also shows that to promote a greater understanding of public issues, [123] <> Haka kuma domin habaka fahimtar abubuwan da su ka shafi al'umma, [124]
63
#:
it is as important for educators to try and convey their excitement about science and the pleasures of finding out stuff, as it is to teach people some basic curriculum of facts. [125] <> ya na da matukar muhimmanci ga masu koyarwa su yi kokarin ganin sun sa wa dalibansu sha'awar sanin abubuwan da suka shafi kimiyya ba wai kawai su haddace sakamakon bincike ba. [126]
bbchausa verticals/053 protect the mind from bias
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations