bbchausa verticals/100 zaben 2023 sharhin Tinubu kan Buhari
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
#''Hausa'' <> English <small style="font-size:smaller;">--[[bbchausa_verticals/100_zaben_2023 sharhin Tinubu kan Buhari]]</small>
- Zaben 2023: Abin da 'yan Najeriya suke cewa game da ƙurar da Tinubu ya tayar a jam'iyyar APC <> Machine Translation: Nigerians comment on ruling party's candidate speech in Ogun
- Zaben 2023: Abin da 'yan Najeriya suke cewa game da ƙurar da Tinubu ya tayar a jam'iyyar APC
2023 Elections: What Nigerians are saying about the chaos inside APC sparked by Tinubu's comments. --bbchausa_verticals/100_zaben_2023 sharhin Tinubu kan Buhari
- Zaben 2023: Abin da 'yan Najeriya suke cewa game da ƙurar da Tinubu ya tayar a jam'iyyar APC
- 3 Yuni 2022 <> June 6th 2022
- Tinubu ya ce Buhari ya nemi ya yi masa mataimaki a zaɓen 2015
Tinibu said Buhari had asked for his support in the 2015 elections. - Bugun ƙirjin da tsohon gwamnan Jihar Legas Bola Ahmed Tinubu ya yi cewa
The former Lagos State governor Bola Ahmed Tinubu proudly said that... --bbchausa_verticals/100_zaben_2023 sharhin Tinubu kan Buhari - "ba don ni ba da Muhammadu Buhari bai zama shugaban ƙasa ba" <> it was not for me, Muhammadu Buhari would not have become president.
- ya tayar da kura a kasar tare da haddasa muhawara da bayyana mabambantan ra'ayoyi a ciki da wajen kasar. <> has sparked controversy in the country...
- "Tun da ya zama shugaban ƙasa ban taɓa samun wasu kwangiloli ba, ban taɓa samun kujerar minista ba, ban taɓa roƙar sa komai ba, amma fa ina faɗa cewa lokacin Yarabawa ne...ni ma ina so na zama shugaban ƙasa," in ji Tinubu yayin kamfen din da ya je yi a Abeokuta, babban birnin Jihar Ogun ranar Alhamis. Yayin jawabinsa, Tinubu ya roƙi wakilai masu jefa ƙuri'a wato daliget da su mara masa baya, kada su mayar da zaɓen a matsayin "ƙabilanci" yayin da ya rage kwana uku kacal jam'iyyarsu ta APC mai mulkin kasar ta gudanar da zaɓen fitar da gwani. 'Yan takara fiye da 20 ne ke neman a ba su takarar, ciki har a Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo - wanda Tinubu ya ce shi ne ya ba da sunan sa a matsayin mataimakin Buhari - ɗan ƙabilar Yarabawa kuma daga yankin kudu maso yamma kamar Tinubu. Wani ɗan jarida mai suna Taiwo Alabi (@taiwoalabiho2) ya faɗa cikin raha a shafinsa na Twitter cewa: "Na zaci muna ta zargin Tinubu ne saboda ya kawo Buhari? Yanzu ya faɗa cewa shi ne ya kawo shi amma kuna musantawa." Kauce wa Twitter, 1 I thought we were all blaming Tinubu for bringing Buhari? Now he said he did and you are saying he did not again. E sa ma rora mugbo oo 😂 — 𝐓𝐚𝐢𝐰𝐨 𝐀𝐥𝐚𝐛𝐢 ℍ𝕆𝟚 (@taiwoalabiho2) June 3, 2022 Karshen labarin da aka sa a Twitter, 1 A Facebook ma, Umar Musa Matazu cewa ya yi "wasan fa ya fara zafi, har an fara sauya harshe ana yi wa Buhari gori".