bbchausa verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- ''Hausa article: Zamfara: 'Kyale kowa ya mallaki makami na da haɗari''' <> English_Machine_Translation <small style="font-size:smaller;"> --[[bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara]]</small>
- HAUSA
ENGLISH --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - Masana a harkar tsaro sun bayyana cewa matakin da gwamnatin jihar Zamfara da ke Najeriya ta dauka na kyale farar-hula su mallaki bindiga yana da matukar hadari.
Security experts say the move by the Zamfara State government to allow civilians to own firearms is dangerous. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - A karshen makon jiya ne gwamnatin ta sanar da wannan mataki tana mai cewa ta dauke shi ne sakamakon yawaitar hare-haren 'yan ta'adda da 'yan fashin daji.
The government announced the move last weekend, saying it was the result of a spate of terrorist and pirate attacks. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - Sai dai wani masani kan harkar tsaro a yammacin nahiyar Afirka, Audu Bulama Bukarti, ya ce
But Audu Bulama Bukarti, a security expert in West Africa, said --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - shawarar da gwamnatin Zamfara ta yanke za ta iya kawo kazancewar rikici tsakanin Hausawa - mazauna cikin garuruwa da Fulanin daji - wadanda ke zargin ana masu rashin adalci.
the government's decision could escalate tensions between Hausas - urban dwellers and wild Fulani - who are accused of being unfair. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - Ya ce: “Yanzu haka Fulani na koke-koken cewa ‘yan banga na Hausawa sukan je rugage ne su kashe duk Bafulatanin da suka gani, su kona dukiyarsa saboda suna ganin duk Bafulatani yana cikin ‘yan bindiga.”
He said: "The Fulani are now complaining that the Hausa vigilantes are going to the ruins and killing --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - “Haka kuma Hausawa mazauna cikin gari suna zargin cewa ana kashe su da garkuwa da su ne saboda kabilanci da Fulani suke nuna masu,” a cewarsa.
"Hausa residents in the town also allege that they are being killed and taken hostage because of hei tribal affliliation with the Fulani," he said. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - Ya kara da cewa idan aka ce kowa ya dauki bindiga to kuwa duk Bafulatanin da Hausawa suka gani a daji kashe shi za su yi,
He added that if everyone was told to carry a gun, all the Fulani who were seen by the Hausas in the bush (*wild/jungle) would be killed --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - haka nan ma duk Bahaushen da Fulani suka gani su ma kashe shi za su yi.
and all the Hausas and Fulani who were seen in the bush would be killed. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - 'Yan bindiga sun addabi kauyukan jihar Zamfara
Gunmen storm villages in Zamfara State --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - Saboda haka a cewar Bukarti ya kamata gwamnatin tarayyar Najeriya ta ja kunnen gwamnatin Zamfara kan wannan mataki da ta dauka.
Therefore, according to Bukarti, the Federal Government of Nigeria should hold the Zamfara government accountable for this step. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - Domin ya ce matakin kyale kowa ya dauki bindiga zai bai wa kowa damar yanke hukunci da kuma daukar doka a kan duk wani da ake zargi, koda kuwa ba ya da laifi.
Because he said the move to allow anyone to carry a gun would allow anyone to judge and take legal action against any suspect, even if he is not guilty. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - Gwamnatin ta jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya dai, ta ce ne ta bai wa dukkan 'yan Jihar damar mallakar bindiga domin kare kansu daga 'yan fashin daji da masu garkuwa da mutane.
The government of Zamfara State in northwestern Nigeria has said it has given all citizens the right to own firearms to protect themselves from bandits and kidnappers. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - A wata sanarwa da Kwamishinan watsa labaran Jihar, Ibrahim Magaji Dosara, ya aike wa manema labarai ranar Asabar, ya ce gwamnati ta dauki matakin ne sakamakon yawaitar hare-haren 'yan ta'adda da 'yan fashin daji.
In a statement issued to newsmen on Saturday, the state information commissioner, Ibrahim Magaji Dosara, said the government had taken action in response to a spate of terrorist and pirate attacks. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - "Hare-haren ta'addanci sun kasance abin damuwa ga jama'a da gwamnatin jiha.
"Terrorist attacks have been a source of concern for the public and the state government. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - Domin haka ne, don mu magance wannan matsala baki daya a yankunanmu, gwamnati ba ta da zabin da ya wuce daukar matakan da suka hada da bai wa mutane damar shiryawa da kuma mallakar bindigogi domin kare kansu daga 'yan fashin daji," in ji sanarwar.
Therefore, to address this problem as a whole in our areas, the government has no choice but to take measures that include allowing people to plan and own firearms to protect themselves from pirates," the statement said. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - Gwamnatin ta Jihar Zamfara ta ce ita da kanta za ta shige gaba wajen ganin an saukaka wa mutane hanyar mallakar bindiga, musamman ga "manoma domin samun makaman da za su kare kansu."
The Zamfara State government has said it will take the lead in making it easier for people to own guns, especially for "farmers to acquire weapons to defend themselves." --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - "Tuni gwamnati ta kammala shirin raba fom 500 ga masarautu 19 da ke Jihar nan domin bai wa mutanen da ke bukatar mallakar bindigogi domin su kare kansu," a cewar sanarwar.
The government has already finalized the distribution of 500 forms to 19 emirates in the state to provide for people in need of firearms to protect themselves," the statement said. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - Jihar Zamfara na cikin jihohin da suke fama da matsananciyar matsalar tsaro a Najeriya sakamakon hare-haren 'yan fashin daji da masu garkuwa da mutane.
Zamfara State is one of the most insecure states in Nigeria due to attacks by bandits and kidnappers. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara - Wadannan hare-hare sun yi sanadin mutuwar daruruwan mutane tare da raba dubbai daga muhallansu.
These attacks have killed hundreds of people and displaced thousands from their homes. --bbchausa_verticals/103 kyale kowa mallakar makami a Zamfara
- HAUSA