bbchausa verticals/105 Kyautar motoci da Buhari ya bai wa Nijar
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- ''Hausa article: Kyautar motoci da Buhari ya bai wa Nijar ta 'harzuƙa wasu 'yan Najeriya''' <> English_Machine_Translation <small style="font-size:smaller;"> --[[bbchausa_verticals/105 Kyautar motoci da Buhari ya bai wa Nijar]]</small>
- HAUSA
ENGLISH --bbchausa_verticals/105 Kyautar motoci da Buhari ya bai wa Nijar - Shugaban Nijar Bazoum (hagu) ya gana da Shugaba Buhari fiye da sau ɗaya tun bayan da ya zama shugaban ƙasa a 2021
Niger President Bazoum (left) has met with President Buhari more than once since he became president 2021. --bbchausa_verticals/105 Kyautar motoci da Buhari ya bai wa Nijar - Zafafan martani da shaguɓe iri-iri na ci gaba da biyo bayan matakin gwamnatin Najeriya na tallafa wa maƙwabciyarta Nijar da motocin da suka kai darajar kusan naira biliyan ɗaya da rabi.
Hot reactions and all kinds of protests continue following the decision of the Nigerian government to --bbchausa_verticals/105 Kyautar motoci da Buhari ya bai wa Nijar - Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta ce ta bai wa maƙwabciyar tata motocin 10 da zimmar inganta ayyukan tsaro ne.
The government of President Muhammadu Buhari said it has given its neighbor 10 vehicles to improve security services. --bbchausa_verticals/105 Kyautar motoci da Buhari ya bai wa Nijar - Hakan na zuwa ne a lokacin da Najeriyar ke tsaka da nata matsalolin tsaron a kusan kowane saƙo.
This is coming at a time when Nigeria is dealing with its own security problems in almost every corner. --bbchausa_verticals/105 Kyautar motoci da Buhari ya bai wa Nijar - HAUSA
ENGLISH --bbchausa_verticals/105 Kyautar motoci da Buhari ya bai wa Nijar
- HAUSA