bbchausa verticals/110 7k steps
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
| https://www.bbc.com/news/articles/cx238lgy3pwo | https://www.bbc.com/hausa/articles/c74w4mljw7no | ||
|---|---|---|---|
| Just 7,000 steps a day could cut health risks, study says | Yin tattaki kafa 7,000 a kullum na rage haɗarin kamuwa da cututtuka - Bincike | <small> --[[bbchausa_verticals/110_7k_steps]]</small> | |
| The researchers hope their findings could shape future public health guidelines | An buƙaci mutane su mayar da hankali wajen motsa jiki, ba tattaki kaɗai ba | <small> --[[bbchausa_verticals/110_7k_steps]]</small> | |
| Walking 7,000 steps a day can be enough to boost your brainpower and help protect against a range of different diseases, a major study suggests. | Yin tattaki kafa 7,000 a kullum shi kaɗai yana ƙara wa kwakwalwa lafiya da kuma taimakawa mutum daga kamuwa da cututtuka daban-daban, kamar yadda wani bincike ya gano. | <small> --[[bbchausa_verticals/110_7k_steps]]</small> |