Toggle menu
24.9K
762
183
165K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/111 foods that makes you fart

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
# 8 (sometimes surprising) foods that make you fart[1] Nau'ukan abinci 8 da ke jawo tusa [2] [3] <small> --[[bbchausa_verticals/111_foods_that_makes_you_fart]]</small>
1 Farting is normal Tusa abu ne da aka saba yi - <small> --[[bbchausa_verticals/111_foods_that_makes_you_fart]]</small>
2 the average person does it 5-15 times a day.

In fact, having a lot of gas on a particular day might actually be a sign of good health, if you forget about any discomfort or embarrassment caused.

mutum yakan yi tusa sau 5 zuwa 15 a rana.

A zahiri ma yin tusa sosai a wasu ranakun na iya zama alamu na lafiya.

<small> --[[bbchausa_verticals/111_foods_that_makes_you_fart]]</small>
3 That's because the foods that create farts tend to be heart-healthy, fibre-packed complex carbs, which your body can't break down but the bacteria in your gut can. Dalilin haka shi ne abincin da ke sa tusa akasari masu ƙara lafiyar zuciyar ne, da masu sa kuzari da ke ɗauke da wasu sinadarai waɗanda jikinka ba ya iya narkawa amma ƙwayoyin bacteria da ke cikinka za su iya. <small> --[[bbchausa_verticals/111_foods_that_makes_you_fart]]</small>
4 So which foods make you fart, which make your farts smelly, and when should you consult your doctor? A don haka, wane nau'ukan abinci ne ke sa ka tusa, waɗanne ke sa tusar wari, kuma a yaushe ya kamata ka ziyarci likita? <small> --[[bbchausa_verticals/111_foods_that_makes_you_fart]]</small>
5

1. Fatty foods, including pork and beef

1. Abinci mai kitse

<small> --[[bbchausa_verticals/111_foods_that_makes_you_fart]]</small>
Fatty foods slow down digestion Abinci mai kitse na sa abinci ya narke a hankali <small> --[[bbchausa_verticals/111_foods_that_makes_you_fart]]</small>
which can leave them festering in your gut, fermenting and getting pongy.

Fatty meats are doubly tricky because they are rich in the amino acid methionine, which contains sulphur.

Sulphur is broken down by your gut bacteria into hydrogen sulphide – that lovely rotten egg smell – and ‘enhances’ the odour of gas produced by other foods you eat as well as the meat.

wanda zai sa su daɗe a cikinka, su yi tsami su kuma yi wari.

Nama mai kitse na da sarƙaƙiya saboda yana ɗauke da sinadarin methionine wanda kuma ke ɗauke da sinadarin sulphur.

Ƙwayoyin bacteria da ke cikinka na narkar da sulphur ya zama hydrogen sulphide - wanda warinsa ke kama da na kwai da ya ruɓe - kuma yana ƙara warin tusan da wasu nau'ukan abinci ke janyo wa.

<small> --[[bbchausa_verticals/111_foods_that_makes_you_fart]]</small>

2. Beans

Beans and lentils contain lots of fibre, but they also contain raffinose, a complex sugar that we don’t process well.

These sugars make their way to the intestine, where your gut goes to town using them for energy, resulting in hydrogen, methane and even smelly sulphur.

2. Wake

Wake da danginsa kamar su lentils suna ɗauke da sinadarin raffinose, wani nau'in sukari da bama iya narkarwa yadda ya kamata.

Waɗannan nau'ukan na sukari na tafiya zuwa hanji, wanda cikinka ke amfani da su domin ba ka kuzari, wanda zai kai ga samar da hydrogen, da methane da kuma sinadarin sulphur mai wari.

<small> --[[bbchausa_verticals/111_foods_that_makes_you_fart]]</small>

3. Eggs

Contrary to popular belief, eggs don't make most of us fart.

But they do contain sulphur-packed methionine. So if you don't want smelly farts, don't eat eggs alongside fart-causing foods such as beans or fatty meats.

If eggs make you bloated and give you wind, you may be intolerant to them or have an allergy.

3. Ƙwai

Kwai ba ya sa wasu daga cikinmu tusa kamar yadda ake yawan faɗi.

Sai dai su na ɗauke da sinadarin methionine da ke cike da sulphur. A don haka idan ba ka son ka yi tusa mai wari, kar ka ci ƙwai tare da abinci mai sa tusa kamar wake ko nama mai kitse.

Idan ƙwai na sa maka kumburin ciki da kuma tusa, wataƙila jikinka ba ya so ne.

<small> --[[bbchausa_verticals/111_foods_that_makes_you_fart]]</small>