bbchausa verticals/118
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- For many people, even scientists and doctors specializing in sexology, the female orgasm remains a mystery.
Samun gamsuwa lokacin kwanciyar aure ga mata abu ne mai wahalar fahimta, hatta a tsakanin likitoci da kuma masana kan al'adar kwanciyar aure
- the female orgasm remains a mystery. [1]
Samun gamsuwa lokacin kwanciyar aure ga mata abu ne mai wahalar fahimta [2] --bbchausa_verticals/118 - sexologists <> masana kan al'adar kwanciyar aure <small>--[[bbchausa_verticals/118]]</small><br><br>
- the female orgasm remains a mystery. [1]
- Much has been written about this feeling of intense pleasure in women.
Akwai jan aiki wajen fahimtar lamarin, - However, not everyone manages to experience it. Some even confess they've never felt one.
kasancewar mata da yawa ba sa samun gamsuwa, wasu ma sun ce ba su taɓa samun irin wannan gamsuwa ba a rayuwarsu.