Toggle menu
24.9K
762
183
165K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/120 Hausa countries

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Related links:

  1. https://www.inoreader.com/article/3a9c6e776d0623b7-kasashen-da-ake-magana-da-harshen-hausa-bbc-news-hausa
  2. https://docs.google.com/document/d/1Ih7NN2j-mEts2smohXEAU_uWcmmHfSgxXMKvQjjJn8E/edit?tab=t.83qpgpducl5j
  3. https://x.com/HausaDictionary/status/1969044458197889358
Ƙasashen da ake magana da harshen Hausa [1] ''<br> Countries where Hausa is spoken [2]
Hausa ta zamo ɗaya daga cikin manyan harsunan duniya da ake amfani da su a mu'amullar yau da kullum da kuma yaɗa saƙonni a kafafen yaɗa labarai da kuma shafukan sada zumunta. ''<br> Hausa has become one of the world's major languages ​​used in daily communication and to disseminate messages on the media and social media. <small> --[[bbchausa verticals/120 Hausa countries]]</small>
Masana sun tabbatar da cewa harshen na ƙara bunƙasa, kama daga yadda mutane da dama a sassa daban-daban ke amfani da shi wajen magana da juna da kuma ta fannin rubutu da wallafe-wallafe na littafai da jaridu da ƙasidu da ma a shafukan sada zumunta. ''<br> Experts have confirmed that the language is evolving, from the way people in different sectors use it to communicate with each other and in the field of writing and publishing in books, newspapers, pamphlets, and even on social media. <small> --[[bbchausa verticals/120 Hausa countries]]</small>
Farfesa Aliyu Muhammad Bunza na jami'ar Usmanu Danfodiyo da ke Sokoto a Najeriya yana daga cikin masana da suka yi fice wajen nazarin harshen Hausa kuma yana ganin cewa harshen ya zarce yadda ake masa kallo. ''<br> Professor Aliyu Muhammad Bunza of Usmanu Danfodiyo University in Sokoto, Nigeria, is one of the leading scholars in the study of the Hausa language and believes that the language is more than what is perceived. <small> --[[bbchausa verticals/120 Hausa countries]]</small>