bbchausa verticals/pics/2021-10-22
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Africa's week in pictures: 22-28 October 2021 Published 29 October 2021 [1] <> Kayatattun hotunan Afrika 22-28 Oktoba 2021: Zakin da aka ceto da kuma kyaututtuka (30 Oktoba 2021) [2]
- On Wednesday, children run past a mural by artist Senzart911 in Soweto, South Africa.
A ranar Laraba kenan inda wasu yara ke guje-guje a gaban zanen Senzart911 da ke Soweto --bbchausa verticals/pics/2021-10-22 - Sculptures frame a view of Egypt's Giza Pyramids on Saturday, where works by 10 international artists are on show as part of an arts festival.
A nan kuma an sassaka hannaye da suka yi kama da tullayen Giza da ke Masar inda za a yi wani bikin zane-zane na duniya. --bbchausa verticals/pics/2021-10-22 - A priceless bronze statue that was looted by British troops in 1897 from the Kingdom of Benin, in present-day Nigeria, is handed over to Nigerian officials on Wednesday.
A ranar Laraba lokacin da jami'an Najeriya ke karbar zakaran tagulla da dakarun Burtaniya suka sace a shekarar 1897 a Benin --bbchausa verticals/pics/2021-10-22 - The day before, a museum in Paris displays these palace doors stolen from the 19th Century Kingdom of Dahomey, ahead of their return to Benin.
A nan ma ranar Talata ne a wani gidan yawon bude da ke Paris, inda wasu ke kallon wata kofar gidan sarautar Dahomey a karni na 19. Yanzu haka ana shirin mayar da kofar da aka sace. --bbchausa verticals/pics/2021-10-22 - This boy joins others planting tree seedlings in a deforested area inside Kenya's Mau Forest on Saturday.
Wannan yaron ya shiga sahun sauran mutanen da ke dasa itatuwa a dajin Mau da ke Kenya. --bbchausa verticals/pics/2021-10-22 - On the same day in Burkina Faso, the Fespaco film festival's Golden Stallion of Yennenga trophy is carefully carried on stage - it was awarded to Somali-Finish director Khadar Ahmed for his feature The Gravedigger's Wife.
A Burkina Faso kenan yayin da aka dauko kambun fim mafi shahara na Fespaco, wanda fim din The Gravedigger's Wife ya lashe. --bbchausa verticals/pics/2021-10-22 - Zimbabwean author Tsitsi Dangarembga shares a moment with her husband Olaf Koschke in Frankfurt on Sunday, where she was awarded the German Book Trade's Peace Prize. In her acceptance speech she calls for a "new Enlightenment".
Marubuciyar nan ƴar Zimbabwe Tsitsi Dangarembga tare da mijinta a birnin Frankfurt a ranar Lahadi, inda ta lashe kyautar bikin ƙayatattun litattafai ta German Book Trade's Peace Prize. --bbchausa verticals/pics/2021-10-22 - A rescued lion is taken from Russia to Tanzania on Tuesday for rehabilitation.
Wani zaki kenan da aka ceto daga Rasha aka kuma kai shi Tanzania ranar Talata don duba lafiyarsa. --bbchausa verticals/pics/2021-10-22 - Damage and debris is left behind on Saturday after deadly flooding in Abidjan, Ivory Coast.
Barnar da ta auku kenan bayan mummunar ambaliya a Abidjan ranar Asabar. --bbchausa verticals/pics/2021-10-22 - And on Tuesday, thousands of outraged citizens continue their protests against the military coup in Sudan, where a mass demonstration has been called for Saturday.
A ranar Talata dubbai sun cigaba da zanga-zangar adawa da juyin mulkin da sojoji suka yi a Sudan, inda ake shirin gudanar da gagarumin gangami a ranar Asabar. --bbchausa verticals/pics/2021-10-22 - ENGLISH
HAUSA --bbchausa verticals/pics/2021-10-22