bbchausa verticals/pics/2021-11-26
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Africa's week in pictures: 26 November - 2 December 2021 Published 3 December 2021 [1] <> Tartsatsin wuta a sama da bikin kayan ado a hotunan Afirka na mako: 26 November - 2 December 2021 (4 Disamba 2021) [2]
- On Sunday a refugee from the Democratic Republic of Congo poses for a picture in Rio de Janeiro, Brazil...
A ranar Lahadi wata 'yar gudun hijira daga Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo ta tsaya don yin hoto a birnin Rio de Janeiro da ke kasar Brazil... --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - This refugee woman holds on tightly to her garments...
Wannan 'yar gudun hijirar ta rike kayanta sosai... --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - Another woman poses under a tree in bloom.
Wata mata yayin da ta tsaya don yin hoto a karkashin wata bishiya. --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - ENGLISH
A Lahadin, wata mai rawar ballet na atisayenta gabanin shirin rawar Nutcracker. --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - There is more dancing in Senegal on Saturday as musician Babou Ngom performs at the Great Carnival of Dakar parade.
A Senegal ma akwai raye-rayen da aka yi a ranar Asabar lokacin da mawaki Boubou Ngom ya yi waka a gangamin bukin Great Carnival na Dakar da aka yi. --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - Over in Egypt on Friday a man rides a horse-drawn carriage near the Temple of Luxor.
A Masar kuwa, a ranar Juma'a wani mutum ya tuka motar da dokuna ke ja kusa da ginin Temple of Luxor. --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - On Tuesday in Soweto, South Africa, people walk past a mural of a woman.
A ranar Talata a birnin Soweto na kasar Afirka ta Kudu, wasu mutane a lokacin da suka wuce zanen wata mata. --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - On Wednesday Algerian football players celebrate scoring a goal at the Fifa Arab Cup Qatar 2021.
A ranar Laraba wasu 'yan kungiyar kwallon kafa ta Algeria sun yi murnar cin wata kwallo yayin gasar Fifa ta Arab Cup Qatar 2021. --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - More triumphant scenes on Monday as Ethiopians protest in South Africa.
Sai kuma wasu Karin hotunan murna a ranar Litinin yayin da wasu 'yan kasar Habasha ke wata zanga-zanga a kasar Afirka ta Kudu. --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - On Friday a contestant walks the runway at a beauty pageant for people with HIV and Aids in Kampala, Uganda.
A ranar Juma'a wata mai tallan kayan kawa yayin da take tafiya a wani taron masu tallan kayan kawa da aka shirya wa masu fama da cutar sida a birnin Kampala na kasar Uganda. --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - Somali-American fashion figure Halima Aden poses for a picture at a fashion event in England on Thursday.
Halima Aden, wata musulma mai ------ 'yar asalin Somalia da Amurka ta tsaya don yin hoto a wani taron tallan kayyayaki a kasar Ingila a ranar Alhamis. --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - Wizkid and Burna Boy perform together on stage at London's O2 Arena on Wednesday...
Shahararrun mawaka Wizkid da Burna boy sun yi wakoki tare a taron da aka yi a filin London O2 Arena ranar Laraba. --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - Lights are out but lighters on as the crowd watches on.
Wuta a kashe yake amma mutane na ta haska wayoyinsu yayin da suke jin dadin taron. --bbchausa verticals/pics/2021-11-26 - ENGLISH
HAUSA --bbchausa verticals/pics/2021-11-26