Toggle menu
24.9K
762
183
165K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/pics/2022-05-26

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Source

<small style="font-size:smaller;">--[[bbchausa verticals/pics]]</small> 

Heading

  1. Africa's week in pictures: 20-26 May 2022 [1] <> Hotunan Afirka na mako: Daga ranar 20 zuwa 26 ga watan Mayun 2022 [2]

    1. A selection of the week's best photos from across the continent and beyond: <> Zababbun hotunan wasu kasashen Afirka da 'yan nahiyar a wasu sassan duniya na wannan makon:

    1. On Friday a Kenyan beekeeper demonstrates how to assess the quality of honey with a refractometer in Nakuru Nyayo gardens in the city of Nakuru. <> A ranar Juma'a a Kenya, mai kula da kudan zuma, na nuna yadda ake gane ingantacciyar zuma ta amfani da na'ura a lambun Nakuru Nyayo da ke birnin Nakuru.

      1. Kenyan <> na Kenya

      1. beekeeper [3] <> mai kula da kudan zuma

    1. On Saturday in Tunisia a scientist examines a turtle in the city of Sfax. <> A kasar Tunusia ranar Lahadi, wani masanin kimiyya ne yake duba lafiyar wani kunkuru a birnin Sfax.

    1. Meanwhile in Giza, Egypt, a camel sits down to take a rest near the pyramids on Sunday... <> Can a yankin Giza, na kasar Masar, rakumi ke durkushe kan kafafunsa domin hutawa a kusa da dala a ranar Lahadi...

    1. In the same country on Friday, some children sit on a salt mine in Port Fuad. <> A dai ranar Juma'ar a kasa guda, wani yaro yana na wasa a dalar gishiri da ke Port Fuad.

    1. On Saturday in Senegal the work of French artist, Louisa Marajo, is displayed at the Ancien Palais de Justice at the Dakar Biennale... <> A ranar Lahadi a kasar Senegal kuwa, an baje-kolin zayyanar dan Faransa French, Louisa Marajo, ya baje zanen Palais de Justice a birnin Dakar.

    1. On the same day at the same event, a piece by French artist Beya Gille Gacha is on display. <> A dai wannan ranar a wuri guda, an baje fasahar mai zayyana dan Faransa Beya Gille Gacha.

    1. On Sunday in Geneva, the now re-elected Ethiopian head of the WHO, Dr Tedros Adhanom Ghebreyesus, shares his hand sanitiser with the Kenyan President, Uhuru Kenyatta. <> A ranar Lahadi a birnin Geneva, daraktan hukumar lafiya ta duniya da aka sake zaba, Dr Tedros Adhanom Ghebreyesus, yana zuba wa shugaban Kenya Uhuru Kenyatta sinadarin kashe kwayoyin cuta a hannu.

    1. On Monday at Gripsholm Castle in Sweden, South African artist, Yanga Sobetwa, poses with Queen Silvia of Sweden during the award ceremony for the World's Children's Prize, which runs an educational programme for children.
      Ranar Litinin kuwa, a Gripsholm Castle a Sweden, da mai zayyana 'yar Afirka ta Kudu, Yanga Sobetwa, ta dauki hoto tare da Sarauniya Silvia ta Sweden a lokacin bikin ba da kyautar World's Children's Prize, da ke gudanar da wani shirin bai wa yara ilimi.

    1. The following day in Pretoria, South Africa, the honour guard members prepare for the arrival of the German Chancellor Olaf Scholz...
      Wamshekare a birnin Pretoria, na Afirka ta Kudu, an yi wa shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz faretin ban girma...

    1. On Wednesday in Johannesburg these school children are taking part in a protest against xenophobia outside the South African Human Rights Commission...
      Ranar Laraba a birnin Johannesburg, dalibai 'yan makaranta na cikin wadanda sukai zanga-zanga kan wariyar launin fata a kofar ofishin hukumar kare hakkin dan adam ta Afirka ta Kudu......

    1. On the same day in the same city, a woman walks past an art mural in the Maboneng district.
      A dai wannan rana, wata mace ta wuce ta wani zabe da aka yi a gudumar Maboneng.

    1. In Abidjan, Ivory Coast, a man is seen in a clothing shop looking at fabrics...
      Can Abidjan, da ke Ivory Coast, wani mutum ne a kan tsani ya jera atamfofi launuka da zane daban-daban a wani shago

    1. While elsewhere in the city, children are playing a game of table football. <> Can a wani bangare na birnin, yara na watan kwallo da ake yi a teburi.

    1. There are smiles on Thursday in France, as Moroccan filmmaker, Maryam Touzani, poses for a picture at the Cannes film festival.
      A ranar Alhamis a kasar Faransa kuwa, an warwasa ba kadan ba a lokacin da mai shirya fina-finai 'yar Moroccan Maryam Touzani, sun dauki hoto a wajen bikin kalankuwar fina-finai ta Canes.