bbchausa verticals/pics/Uganda
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
<small style="font-size:smaller;">--[[bbchausa verticals/pics]]</small>
For more, visit:
How old Ugandan negatives are bringing families back to life [1] <> Yadda tsofaffin hotuna suke tunawa 'yan Uganda zamanin iyaye da kakanninsu [2]
- Ntare Guma Mbaho Mwine has made it his mission to preserve and exhibit the work of the late Ugandan studio photographer Kibaate Aloysius Ssalongo, who recorded the lives of people from the rural town of Mbirizi.
Ntare Guma Mbaho Mwine yana ƙoƙarin haɓaka ayyukan tsohon mai hoto marigayi Kibaate Aloysius Ssalongo, wanda ya dauki hotunan yadda mutanen ƙauyen Mbirizi suka yi rayuwarsu. --bbchausa verticals/pics - This is one of thousands of photos taken by Ssalongo recently restored and exhibited in Uganda
Wannan na ɗaya daga cikin dubban hotunan da Ssalongo ya dauka waɗanda ake kokarin bayyanawa a Uganda yanzu --bbchausa verticals/pics - Living in a time when images are so casually made and stored on a phone, it is easy to forget how fragile and precious a picture once was.
Rayuwa a lokacin da ake yin hotuna a kullum ana ajiye su a wayoyin hannu, za a iya manta ƙimar hotuna a zamanin da. --bbchausa verticals/pics - A faded and frayed photograph or a damaged negative might be the only connection someone has with a long-missed relative.
Hotunan zamanin da marasa kala, ka iya zama hanya ɗaya kacal da ra rage da wani zai gane dan uwa ko 'yar uwarsa da ya daɗe bai gani ba. --bbchausa verticals/pics - Mwine has not established the names of the wedding couple or the date this picture was taken. "It's as if time is slowly fading them away," he says
Mwine bai rubuta sunayen wadannan ma'auratan ba da kuma lokacin da aka yi wannan hoton. A cewarsa "kamar lokaci na tafiya da su." --bbchausa verticals/pics - Or sometimes people hang on to the memory of the photograph itself being taken,
Wata rana mutane na rike lokacin da aka yi musu wani hoto saboda yiwuwar ɓacewar ainihin hoton shi kansa. --bbchausa verticals/pics - the print having been lost in the packing and unpacking of possessions that comes with moving.
Wani lokaci kuma hotunan kan lalace saboda tsawon lokaci. --bbchausa verticals/pics - All these feelings are captured in this retrospective of Ssalongo's work.
Duk an tsakuro wadannan bangarorin na hotuna a cikin ayyukan Ssalongo. --bbchausa verticals/pics - A keen photographer, Mwine, who was born in the US but has roots in Uganda, came across Ssalongo's studio by chance in 1999.
Wani mai hoto mai suna Mwine, wanda aka haifa a Amurka amma asalinsa dan Uganda ne ya taba zuwa shagon daukar hoton Ssalongo a shekarar 1999. --bbchausa verticals/pics - His car had broken down in Mbirizi and he had some time to kill.
Motarsa ta baci a lokacin a Mbirize saboda haka yana da lokacin yin wasu abubuwa na daban. --bbchausa verticals/pics - He was invited inside and in the darkroom the Ugandan pulled out one of several sacks full of hundreds of deteriorating negatives.
An gayyace shi zuwa cikin shagon kuma dan Ugandan ya dauko masa wasu hotuna na zamanin da. --bbchausa verticals/pics - This was a visual archive of the local residents dating back to the 1960s.
A cikin hotunan an ga wasu masu zama a kauyen a shekarar 1960. --bbchausa verticals/pics - Tax collector Abdul Lule was pictured with his wife Robinah Nanswera but Mwine has not yet confirmed the year the photo was taken
Mai aikin karbar haraji, Abdul Lule kenan tare da matarsa Robinah Nanswera amma Mwine bai gano lokacin da aka dauki hoton ba --bbchausa verticals/pics - "I was astounded because his work was just stunning," Mwine told the BBC's Focus on Africa radio programme.
"Ya matukar burgeni saboda ayyukansa sun hadu sosai," a cewar Mwine a cikin shirin rediyo na BBC mai suna Focus on Africa. --bbchausa verticals/pics - As Mbirizi town was several hours' drive from the bustling capital, Kampala, "he was the only person for miles around who had a camera. So he was famous because everyone who wanted a picture had to come to his studio."
Saboda nisan ƙauyen Mbirizi daga cikin birnin Kampala, "shi ne kadai a wannan shiyyar mai abin daukar hoto, saboda haka an san shi sosai a wurin. Kowa na son ya zo shagonsa a yi masa hoto." --bbchausa verticals/pics - And the people featured were not wealthy.
Kuma mutanen da ake yi wa hoto yawancinsu mara sa galihu ne. --bbchausa verticals/pics - "They were the farmers and local tradesmen
"Manoma da 'yan kasuwa ne yawancin wadanda ake yi wa hoton. --bbchausa verticals/pics - It's remarkable to see a window into that world and the pride that people had in their work and how Kibaate [Ssalongo] depicted and captured moments of intimacy between people."
Abin sha'awa ne ganin yadda wadannan mutane ke rayuwarsu kuma yadda suke gadara da aikinsu kuma yadda Ssalongo ke daukar hotunan yanayin mu'amalar mutane tsakaninsu. --bbchausa verticals/pics - Mutesi Hajarah came to Ssalongo's studio with a man called Sunday, who was a mechanic
Mutesi Hajarah ta zo shagon Ssalongo tare da wani mutum mai suna Sunday wanda ke aikin kanikanci don daukar hoto --bbchausa verticals/pics - Mwine struck up a lasting friendship with the photographer and promised to restore and exhibit his images.
Mwine ya zama abokin mai hoto Ssalongo kuma ya yi alkawarin haɓaka da kuma nuna wa duniya tsofaffin hotunansa. --bbchausa verticals/pics - Ssalongo died in 2006 at the age of 67 but the project continued.
Ssalongo ya rasa ransa a shekarar 2006 a lokacin da yake da shekara 67 amma shirin nasa ya ci gaba. --bbchausa verticals/pics - It culminated in Memories of Love Returned, a roadside exhibition of more than 5,000 prints recently shown, for the first time, in Mbirizi.
Shirin mai suna Memories of Love Returned, ya nuna hotuna akalla 5.000 a karo na farko a Mbirizi. --bbchausa verticals/pics - Thousands of local people came to look at the images displayed for the first time in public in Mbirizi
Dubban mutane sun zo kallon baja kolin hotuna a karo na farko da aka yi a Mbirizi --bbchausa verticals/pics - The boards displaying the pictures stretched for more than 100m and people came from across the area to find out if they could see themselves or their friends and relatives.
Kwalin mai dauke da hotunan ya kai tsawon mita 100 kuma mutane daga wurare daban-daban a kauyen sun zo kallon hotunan domin ganin ko za su ga kansu ko wasu 'yan uwansu. --bbchausa verticals/pics - "It's the return of memories lost or memories from the past that they'd forgotten," Mwine said.
"Hakan ya bayar da damar tuna abubuwan da suka faru a da wadanda mutane suka manta," in ji Mwine. --bbchausa verticals/pics - Johnson Makanga's father Ephraim Ssejjoba was pictured with his wife (R) Rosemary Nabyanzi and his sister (L) Victoria Nambuusi in this 1975 photograph
Mahaifin Johnson Makanga, Ephraim Ssejioba tare da matarsa Rosemary Nabyanzu da kuma 'yar uwarsa Victoria ne ke cikin wannan hoton da aka dauka a shekarar 1975 --bbchausa verticals/pics - One visitor to the exhibition, Johnson Makanga, had no visual memory of his father as he had died when he was very young.
Wani wanda ya zo kallon baje kolin mai suna Johnson Makanga ya ce bai san kamannin mahaifinsa ba saboda ko da ya rasu yana yaro. --bbchausa verticals/pics - But his uncle spotted the long-lost picture (above), which also featured his mother and aunt, who are both now also dead.
Amma dan uwan mahaifin nasa ya ga hoton mahaifin a baje kolin wanda ya kuma nuna mahaifiyar Jonhson da gwaggwonsa. --bbchausa verticals/pics - "Johnson was just blown away that he was seeing his father for the first time."
"Johnson ya ji dadi sosai saboda a lokacin ne karo na farko da ya ga kamannin mahaifinsa." --bbchausa verticals/pics - There was a sense of loss but also of gratitude as he "could see himself in his father".
Sai ya ji wani jimami ya taso masa amma duk da haka ya kuma ji dadi sosai saboda "ya ga kansa a cikin fuskar mahaifinsa." --bbchausa verticals/pics - Two other men, brothers Kukumba Emmanuel and Katerega Isaac Muguzi, discovered a picture of their father who had just become an MP for the local area when it was taken in 1962.
Wasu maza su biyu, 'yan uwan juna masu suna Kukumba Emmanuel da Katerega Isaac Muguzi su ma sun ga hoton mahaifinsu wanda ya yi aiki a matsayin dan majalisa a kauyen kuma an yi hoton a shekarar 1962. --bbchausa verticals/pics - Lubyayi Martin Onesmus Muguzi sat for Ssalongo in 1962 shortly after becoming an MP
Lubyayi Martin Onesmus Muguzi ya dan rike wa Ssalongo aiki a shekarar 1962 bayan da yayi aikin dan majalisa --bbchausa verticals/pics - Lubyayi Martin Onesmus Muguzi (above) was the first MP for the Lwengo constituency, which included Mbirizi.
Lubyayi Martin Onesmus Muguzi shi ne dan majalisa na farko a karamar hukumar Lwengo wanda kauyen Mbirizi ke karkashinsa. --bbchausa verticals/pics - The picture was taken by Ssalongo on the day that Muguzi received his first pay cheque for being a legislator.
Hoto na farkon an dauke shi ne a ranar da Muguzi ya samu albashinsa na farko bayan da ya samu mukamin. --bbchausa verticals/pics - His sons "were astounded to see their father as a young man", Mwine says.
Yaransa maza sun yi mamakin ganin mahaifinsu a matsayin yaro a cewar Mwine. --bbchausa verticals/pics - And Nalongo Teddy recognised her lost wedding photograph from 40 years ago.
Kuma Nalongo Tedddy ta ga hoton aurenta wanda ta dade tana nema shekaru 40 da suka wuce. --bbchausa verticals/pics - Nalongo Teddy pictured with her late husband Gerald Majera Kato Ssalongo in 1978
Nelongo Teddy tare da mijinta wanda ya rasu Gerald Majera Karo Ssalongo a shekarar 1978 --bbchausa verticals/pics - She also found a picture of her daughter who she had brought to the studio. She did not have enough money to buy the print at the time.
Ta kuma ga hoton 'yarta wacce ta je shagon hoton da ita. Ba ta da isashen kudin sayen hoton a lokacin. --bbchausa verticals/pics - As with anyone who recognised themselves or a relative in a picture, Mwine gave her the prints once the exhibition had finished.
Kamar yadda aka yi wa sauran mutane da suka ga kansu ko wanda suka sani a baje kolin hotunan. Mwine ya ɓata hotonta domin ta tafi gida da shi. --bbchausa verticals/pics - As people spent time looking at the exhibition, Mwine could see that they were reconnecting with the past.
Yayin da mutane suka ta kallon hotunan, Mwine ya ga yadda mutane suka tsunduma tuna zamanin da. --bbchausa verticals/pics - "Sometimes people can pass and they become distant memories, so what's been great from the exhibition is that the memories have returned in many ways and that's been really heart-warming to see."
"Wata rana mutane za su iya rasa rayukansu kuma shikenan an manta da su, saboda haka abinda ya sa na fi jin dadi shi ne mutane sun tuna abubuwa kuma hakan ya sani farin ciki." --bbchausa verticals/pics - Over the last few years, Mwine himself has been photographing the community as a way to mark changes by recreating some of Ssalongo's images.
A cikin shekarun baya Mwine da kansa ya yi wa mutane a kauyen hotuna domin kara daukar wasu hotunan Ssalongo. --bbchausa verticals/pics - Ssalongo shot Immaculate Nakabuye and her husband John Mbabali with their daughter in 1983, Mwine recreated the picture in 2017
Ssalongo ya yi wa Immaculate Nakabuye hoto tare da tsohon mijinta Tohn Mbabali tare da 'yarsu a shekarar 1983, Mwine ya sake yi musu hoton a shekarar 2017 --bbchausa verticals/pics - Ssalongo shot Juliet Batenga and Joseph Muteesasira on their wedding day in 1974 and Mwine photographed them in 2017
Ssalongo ya yi wa Juliet Batenga hoto tare da Joseph Meteesasira a ranar aurensu a shekarar 1974 kuma Mwine ya sake yi musu hoto a shekarar 2017. --bbchausa verticals/pics - He wanted to bring Ssalongo's work back to Mbirizi so that it could be where the exhibition was seen first but now he has ambitions to take it abroad.
Ya kai aikin Ssalongo zuwa Mbirizi saboda ya sama wuri na farko da aka ganshi amma yanzu yana so ya kai ayyukan nasa zuwa kasashen waje. --bbchausa verticals/pics - He is also planning a documentary and a book.
Yana kuma da burin rubuta litttafi da fim mai dogon zango. --bbchausa verticals/pics - People in Europe and the US will obviously have a different relationship to the pictures but Mwine hopes that the images
Mutane a Nahiyar Turai da Amurka suna yi wa hoto wani kallo na daban amma Mwine yana fatan cewa hotunan Ssalongo za su --bbchausa verticals/pics - ENGLISH
"nuna wa mutane soyayya da mu'ammala kamar yadda ba a taba gani ba." --bbchausa verticals/pics - "will offer mysterious glimpses of memories of love that Ssalongo skilfully captured on film.
HAUSA --bbchausa verticals/pics - "These are the stories and intimate portraits that have too often been lost when writing the history of Uganda."
"Wadannnan hotunan masu nuna mu'amalar mutane sun saba bacewa a duk lokacin da ake nuna bayyana tarihin Uganda." --bbchausa verticals/pics - Mwine photographed Ssalongo outside his studio in 2001
Mwine yayi wa Ssalongo wannan hoton a wajen shagon hotonsa a shekarar 2001 --bbchausa verticals/pics - ENGLISH
HAUSA --bbchausa verticals/pics