(Redirected from bunk'asa)
Verb
bunƙasa | bunƙaso | bunƙashi | bunƙasu
- develop, improve, further, or grow something <> gawurta ko ƙasaita; girmama; azurta.
- Manufar gwamnatinmu shi ne ta bunƙasa tattalin arziki. <> Our government administration aims to grow the economy.
- Ƙasarmu ta bunƙasa. <> Our country has developed greatly.
- The Kaduna Markets Development and Management Company (KMDMC) <> Hukumar Kula da Bunkasa Kasuwanni Ta Jihar Kaduna --parallel_text/KadunaMarkets