(Redirected from da'awar)
Noun
Jam'i |
f
- preaching, preach. to proselytize.
- Synonym: wa'azi
- (legal) testimony <> jawabin shigar da ƙara a gaban alƙali.
- to alleged, attribute or claim without evidence.
- that they attribute to the most merciful a son. <> domin sun yi da'awar ɗa ga mai rahama. = [ 19:91 ] domin sun yi da'awar da ga mafi rahamah. --Qur'an 19:91
- (Job 42:7) Even if they claimed that they had had good intentions, they acted as tools of Satan rather than as faithful companions.
(Ayuba 42:7) Ko da sun yi da’awar cewa suna da muradi mai kyau, sun zama kayan aikin Shaiɗan maimakon abokai masu aminci.
- that they attribute to the most merciful a son. <> domin sun yi da'awar ɗa ga mai rahama. = [ 19:91 ] domin sun yi da'awar da ga mafi rahamah. --Qur'an 19:91
- riyawa a rai.
- tinƙaho ko gadara da wani abu.