(Redirected from dacen)
Noun
Jam'i |
m
- daidaito ko kamanni. (as a verb) yin daidai ko kamata ko dacewa. <> appropriate, be suitable, worthy, deserving.
- Hanyar da ta dace mu bi shi ne mu dubi ni'imomi da matsayin Wanda muke roƙa.
The right way is to acknowledge the excellences and the favors and the high position of the One to Whom we address our prayer. --Talk:Quran/1/1
- Hanyar da ta dace mu bi shi ne mu dubi ni'imomi da matsayin Wanda muke roƙa.
- gamuwa da ba zato ba tsammani <> coincidence, stroke of luck.
- katari.
- Synonym: ɗokar