(Redirected from dad'ai)
Adverb
- kalma mai nuna aukuwar abu koyaushe ko tutur. <> ever, always, anytime.
- daɗai haka halinsa yake. <> He's always been like that.
- kore yiwuwar abu. <> never, ever.
- daɗai ba za ayi haka ba!
- tace sararin sama da ƙasa zasu shuɗe, amma magana ta ba zata shuɗe ba daɗai!
- Never in a blue moon. <> daɗai duniya.