Jump to content
Toggle menu
  • 26.4K articles
  • 1.2K files
  • 183 users
  • 174.9K edits
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

daily

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. kullum, kullun, yau da kullum, na kowace rana
    His images capture daily lives of people.
    Hotunansa na daukar rayuwar mutane ta yau da kullum. --trt/photographer_sanimaikatanga

    This Mekki Surah, which is recited a total of 17 times in the five daily Salah, serves as the cornerstone of the Qur'an.
    Wannan Surar Makkiyyah, wadda ake karantawa sau 17 a cikin salloli biyar na yau da kullum, ita ce kashin bayan Alkur'ani.
    Wannan Sura ta Makka, wadda ake karantawa sau 17 gaba ɗaya a cikin sallolin farilla biyar na kowace rana, ita ce ginshiƙin Alƙur’ani. --Quran/1/ClearQuran

Kowace rana, kullum.

  1. (adjective) na kullum <> chronic, compulsive, daily, eternal, ordinary, stationary;

[17-08-17 10:15:18:753 PDT]