(Redirected from dakarun)
Suna
- The plural form of dakare; more than one (kind of) dakare. jam'in dakare. sojoji <> infintry, forces, foot soldiers, troops, warriors.
- dakarun kiyaye zaman lafiya <> peace-keeping forces.
- Dakarun Amurka sun isa Uganda <> U.S. troops arrived in Uganda
- UK: British special forces stormed a Greek-operated oil tanker in the English Channel on Sunday to wrest control of the vessel from seven stowaways who threatened the crew in a suspected hijacking. Stowaways, who boarded the ship in Nigeria, were detained.
Dakarun Burtaniya na musamman, sun danna cikin wani jirgin ruwa na ɗaukan mai a ƙasar Girka, don kuɓutar da jirgin daga hannun wasu da suka shiga ba bisa ƙa'ida ba. --voa60/2020-10-26