Noun
m
- rubber
- gum, glue or other sticky substance <> wani abu mai ruwa-ruwa ko tauri wanda ake manne wani abu da shi.
- stickiness, close relationship/friendship <> kyautattuwar zumunci ko zaman tare.
- Zamansu ya yi danƙo <> They've been close friends a long time.