(Redirected from daya)
- one, 1, single.
- Qul huwallahu ahad. = <>
- iri daya <> the same, similar
- On the same day numerous works by Spanish artist Pablo Picasso - whose style borrowed heavily from African art - go on show in Senegal's capital, Dakar.
A rana iri daya wasu ayyuka da dama na shahararen mai zanen kasar Spaniya Pablo Picasso - wanda zane-zanensa da yawanci aka aro daga fasahar zane daga Afirka - ake baje-kolinsa a Dakar babban birnin kasar Senegal. --bbchausa verticals/pics
- On the same day numerous works by Spanish artist Pablo Picasso - whose style borrowed heavily from African art - go on show in Senegal's capital, Dakar.