(Redirected from dikshinari)

Hausa
Suna
ƙāmùs m (genitive ƙamusun) [ƙa-moos]
- littafin da ya ƙunshi kalmomi na wani harshe tare da ma'anoninsu wanda mai koyo ko nazarin wannan harshen yakan yi amfani da shi don ya masa jagora.
Daidai da wannan kalmar
English
Noun
dictionary [dik-shuh-ner-ee]
- (countable) A dictionary is a book that tells you what words mean, and how to spell them. A lot of dictionaries will also tell you about etymology (where words come from) and pronunciation (how to speak them).
- We were listed on a list of dictionaries. <> An sa mu a jerin ƙamusai. [1]
Synonyms
Usage
- Da kuma kundin littafin ƙamus na Hausa wanda ya rubuta a shekarar 1876 (source) <> Then there's the Hausa dictionary he wrote in the year 1876
- kamus din turanci na Oxford (source) <> the Oxford English Dictionary (source)
- Haruffan sadarwa ta internet OMG! sun shiga kamus na Oxford (source) <> Net-centric abbreviation OMG! is now added to the Oxford dictionary