Pronunciation
Adverb
- (vertical direction) a ƙasa
- (sum of money <> na kuɗi) saka kuɗi don siyan wani abu
- I put $10,000 down for my house, <> Sai da na saka adiba na $10,000 don siyan gida na.
Preposition
- Toward the earth, away from the sky. <> faɗi, faɗo, faɗuwa, faɗawa
- What goes up on earth must fall down. <> Duk abin da ya tafi sama a duniya, dole ya faɗo
- Toward the bottom. <> Zuwa ga ƙasa
- Towards a smaller price, number, amount, etc. <> raguwar farashi ko wata lamba
- I'm going to buy a computer once prices go down. <> Zan sai kwamfuta idan farashin ya sakko
Synonyms
Antonyms