experience
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Noun
- Taɓa yin abu, ƙwarewa, goguwa, samun yi, dangantaka ko tasiri <> (countable) An experience is an event that happens to you or that you are a part of.
- He gained some experience in fixing cars.
Ya sami goguwar gyara mota. - When a parent grants access to YT, their child’s experience will feel much like regular YT
Yayin da iyaye suka ba da damar shiga YT, mu'amalar yaransu za ta zama kamar YT na yau da kullum - their child’s experience will feel much like regular YT,
yaran su zasu ji kamar suna amfani da YT na ainahi,
- He gained some experience in fixing cars.
Verb
|
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- If I experience something, it happens to me or I am involved in it. <> Taɓa yin wani abu.