familiarity
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Noun
- sabo, saba, sanayya, sabawa da juna
- it was because of his familiarity with you that he took you for granted <> sabo ne ya sa ya raina ka. = ya raina ka ne saboda ya saba da kai.