fb/omni
More actions
a cikin shirin zakuni cewar shugaba trump ya ce zai shigar da bbc ƙara ta neman diyar dala biliyan biyar duk da abuwar da bbc ta nemi akan wani bidiyonsa da ta nuna bisa kuskure majalisar ɗinkin duniya ta ce tana fargabar cewa dabban falastinawa da ke zaune a zirin gaza waɗanda suka rasa matsagonansu za su iya fuskantar yanayi na sanyi da kuma ruwan sama a najeriya a yau ne babbar jam'iyar adawar ƙasar ta pdp za ta gudanar da babbar taronta na ƙasa mai cika da cece kuce a garin ibadar na jihar oyo dukkan wanda kake tsammani don pdp na gaskiya yana wurin nan gwamnoninmu dukkansu suna nan sanatocinmu dukkansu suna nan members namu dukkansu suna nan sa'an nan dukkan wani tsohon gwamna wanda yake jam'iyar pdp sanata marar ci wanda yake jam'iyar pdp muna nan mahalar a ibada har illa yau a najeriyar hukumar kura da almajirai da yaran da ba sa zuwa makaranta ta ƙasar ta ce ta sami nasarar zaƙulo yaran da ba sa zuwa makaranta har dubu ɗari bakwai cikin sati uku huɗu muka iya zaƙulo waɗannan yara guda dubu ɗari bakwai muka kuma yi musu tambayoyi na komeye dalilin da ya sa ba sa zuwa makaranta muka tambayi iyayensu muka ɗauki duk waɗansu bayanai da suka shafi waɗannan yara akwai filin gani mini hanya duk a cikin shirin amma kafin mu shiga ciki sai na karanto labaran duniya
https://huggingface.co/spaces/facebook/omniasr-transcriptions | https://elevenlabs.io/app/speech-to-text/editor/lQlb6ukdg6JAVLupVKeZ
Kanun Labaran Hausa [1] [2] [3]
| Date | Newsreader | News | Listen |
|---|---|---|---|
| 2025-11-15 | BBC Hausa's Aisha Sharif Baffa |
|