Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Fir'auna

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from fir'auna)

Proper Noun

Proper noun
Fir'auna

Proper noun
Pharaoh

m

  1. the supreme ruler of ancient Egypt <> Fir'auna - sunan da aka ba wa sarkin Masar a zamanin da, shugaban azzalumi.
    And in Moses [ was a sign ], when We sent him to Pharaoh with clear authority. <> Kuma ga Mũsã, a lõkacin da Muka aiko shi zuwa ga Fir'auna da wani dalĩli bayyananne. = Kuma ga Musa ma (akwai ayah). Sa’ad da Muka aika shi zuwa ga Fir'auna da wani dalĩli bayyananne. --Qur'an 51:38