Toggle menu
24.9K
762
183
165K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. here is, presenting + (usually a person or noun) <> gabatar da wani
    Ga shi, ga ta, ga su, ga Audu <> Here he is, here she is, here they are, here is Audu.
  2. to, for, of
    When they entered upon him and said, "[We greet you with] peace." He answered, "[And upon you] peace, [you are] a people unknown. <> A lõkacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutãne bãƙi!" = Sa’ad da suka ziyarce shi, suka yi “sallama” ya ce "Salam gare ku mutane baqi!" --Qur'an 51:25

Verb

  1. to look, see, behold <> gani
    and her colleagues have studied how hens react when they see their chicks having air puffed at them – [1]
    da abokan aikinta sun yi nazari kan yadda kaji ke daukar mataki da zarar sun ga iska na kada wa 'yan tsaki [2]

    hast thou not observed what wise thy lord dealt with the fellows of the elephant?
    ashe, ba ka ga yadda ubangijinka ya aikata ga mutanen giwa ba?
    ko ka lura da yadda ubangijinka ya yi da mutanen giwa? --Qur'an 105:1


Google translation of a gare

For.