(Redirected from gamade)
m
- partnership, joint-venture, cooperation, sharing <> mutum biyu su yi amfani da abu guda.
- Hausawa gamade ne na al’umomi mabambanta dangane da yankin da suke zaune. [1]
- Kasashen da ke cikin wannan gamayya sun hada da Saudiyya, da Masar, da kuma Isra'ila. [2]
- Mista Marco wanda na daya daga cikin gamayyar mutanen da suka kirkiri manhajar Tumblr, ya kirkiri manhajar Peace <> Marco Arment, the co-founder of Tumblr, released Peace