(Redirected from gark'ami)
Suna / Siffa
m
- mutumin da ya gagari kowa <> an stiff or stubborn person, a person who's too much to handle
Interjection
- kirarin da ake yi wa babban mutum mai wani muƙami don a nuna ya fi kowa
- Garƙami wandon ƙarfe (karin magana)