gidan yari
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- prison, jail
- Gwamnatin Najeriya ta ce jami'an tsaronta sun samu nasarar kama wasu gawurtattun ƴan bindiga, ƴan tsagin ƙungiyar Ansaru da take zargi da kitsa fasa gidan yarin Kuje a shekarar 2022, har wasu fursunoni suka tsare.
The Nigerian government says its security forces have successfully arrested some suspected gunmen, members/affiliates of the Ansaru group, who it accuses of plotting to break into Kuje prison in 2022, and have detained some prisoners. --misc/Ansaru_leaders_captured