gobara
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Noun
|
Jam'i |
f
- a blaze, a large fire or inferno. wildfire, bonfire [1], conflagration [2][3]. <> wutar da ta kama babu zato babu tsammani ta ƙone gida ko kaya ko wasu abun.
- gobarar ciki: baƙin ciki. <> depression, sadness.
- gobarar ɗaka: lalacewar abu. <> the breaking down of something.
- wata irin caca.
- Synonym: dikkan
- gobarar ɓera: the consummation of newlyweds. <> saduwar ango da amarya.
- Synonym: kama hannu